16/04/2026
HALIN KWARAI JARI, SAMUN KA YA ZAMO RIBA✊
Iya Zama Abin alfahari da Kayi a Gurin Al'umar ka masu Godiya da Kuma sanin ya kamata hujjace gareka Ka Godewa Allah Hon. Najibullah Falalu da kake da dubban irin wadannan hujjoji a Gurin Al'umar ka.
Irin makamantan wadannan Aiyukan alkhairin Yayiwa jama'a da dama Wanda s**asan alkhairi s**a San muhimmancin Abun da aka musu Kuma suke tuna halin da suke ciki ada da Kuma Yadda s**a koma ta dalilinsa Yanzu Suna Godiya Kuma sun kasance masu Godiya da alfahari dashi koda Yaushe Kuma ako Ina har izuwa Karshen rayuwar su.
Iya wannan ma Alhmdlh Bafa iya wannan kadai ba aiyuka na alkhairi na gani da Ido yayi a fadin Karamar Hukumar Buji Babu adadi Amma Wanda basusan Mutunci ba, masu son kansu ba son Al'uma ba Kullum a cikin kokarin nunawa Duniya cewa su ba masu Godiya bane ba Kuma ba masu kishin kansu bane.
Sun kasance Kullum cikin kushe da tozarci akan abubuwan alkhairin da Shugaban Karamar Hukumar keyi, Abun da basu Sani ba shine Hatta a Gurin Al'umar Karamar Hukuma Hkn zubar musu da Kima keyi Kuma tuni mutane s**a Gane manufarsu akan maganganun adawa da kiyayya da suke ta faman Yi.
Mu Al'umar Karamar Hukumar Buji ko Yanzu ay wannan zube ban kwarya Domin mu mun gani Kuma Mun shaida Aiyukan alkhairan da Shugaban Karamar Hukuma yayi Mun kasance masu Godiya da Kuma alfahari dashi da Kuma Ni'imar samunsa a matsayin jagoran wannan karamar Hukuma a Koda Yaushe, Haka Zalika Addu'a da godiya da Fatan Alkhairi mara adadi ga Shugaban Karamar Hukumar Buji Hon. Arc Najibullah Falalu Bisa wadannan Aiyukan daya gudanar Kuma yake kan gudanarwa.
Allah ya Rabaka da Masu sonka Dan damarka da Allah ya baka, ya hadaka da Wanda Zaka taimaka Koda baka da mulki Yaci Gaba Da ganin mutuncin ka da Kuma hidimata maka, Amin ya Allah.
-Bello Gantsa