S.A Youth to the Jigawa State Governor

S.A Youth to the Jigawa State Governor Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from S.A Youth to the Jigawa State Governor, Government Organization, Dutse.

I have reached 1.5K followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉
16/09/2023

I have reached 1.5K followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉

ALLAH ya karbi ibadunmu
27/06/2023

ALLAH ya karbi ibadunmu

RUWAN DARE MAI GAMA DUNIYA!!! A wannan lokaci da siyasa take bukatar Matasa masu burin samun ingantaccen wakilcin GARKI/...
08/05/2022

RUWAN DARE MAI GAMA DUNIYA!!!

A wannan lokaci da siyasa take bukatar Matasa masu burin samun ingantaccen wakilcin GARKI/BABURA 2023.
HON. SALISU RABI'U BABURA ne ya dace da wannan wakilci a zauren majalisar wakilai ta tarayya. Musamman in an yi la'akari da dubban matasan da ya yi sanadin samun sauyi a rayuwarsu ta hanyar samar musu da ayyukan yi a ma'aikatu da hukumomin gwamnatin tarayya.
Zuwan HON. SALISU RABI'U BABURA zauren majalisar tarayya zai zamo Jagora abin koyi wajen samun wakilci ingantacce a kananan hukumomin GARKI/BABURA.

JAGORA MEDIA CREW.
08/05/2022.
.

Alhamdulillahi! Alhamdulillahi!! Alhamdulilla!!! Allah ne abin godiya muna godiya Mai girma Gwabna. Hakuri da juriya da ...
07/05/2022

Alhamdulillahi! Alhamdulillahi!! Alhamdulilla!!!

Allah ne abin godiya muna godiya Mai girma Gwabna. Hakuri da juriya da gaskiya d rokon amana shiya kawoka wannan matakin Hon Salish Rabiu Babura. Babura da Garki 2023 Allah muna godiya.

SAURAN QIRIS! HON. SALISU RABI'U BABURA (S.A. YOUTH MATTERS)
05/05/2022

SAURAN QIRIS!

HON. SALISU RABI'U BABURA (S.A. YOUTH MATTERS)

SAKON BARKA DA SHAN RUWA!!!Hakika Allah yana karbar addu'ar mai azumi. Saboda haka ne Shugaban matasan jihar Jigawa HON....
08/04/2022

SAKON BARKA DA SHAN RUWA!!!

Hakika Allah yana karbar addu'ar mai azumi. Saboda haka ne Shugaban matasan jihar Jigawa HON. SALISU RABI'U BABURA (S.A. YOUTH MATTERS) yake yi wa al'umar jihar Jigawa BARKA DA SHAN RUWA da fatan za'a yawaita yiwa kawunanmu da Jiharmu da kasarmu addu'o'in samun zaman lafiya da dorewar arziki alfarmar watan Ramadan.

Comrd. Umar Musa Tukuikui
08/04/2022

KARYA FURE TAKE....!!!Fitowa ta daya.A gaskiya lokacin karya, da ci da aikin wani ya kare. Wannan magana haka take in an...
27/08/2021

KARYA FURE TAKE....!!!

Fitowa ta daya.

A gaskiya lokacin karya, da ci da aikin wani ya kare. Wannan magana haka take in an duba yadda yan Media din HON. Dangado Mai wakiltar karamar hukumar BABURA/GARKI suke bugun kirjin samarwa matasa aikin Immigration a garin BABURA. Ba laifi bane idan ya samar da aikin yi ga matasa, shin wanda ya karbi miliyoyin kudin constituency project amma ya kare da yin empowerment din 2,000 ga masu Sana'o'in dogaro da kai ne zai iya nemawa mat as a aikin din-din-din a wasu ma'aikatu. Tabbas mun san za'a zo da irin wadannan karerayin saboda karatowar lokacin zabe.
Muna sanar da matasan kananan hukumomin BABURA/GARKI cewa aikinsu na Immigration ya samu bisa kokarin Mai girma GWAMNANMU MAI ADALCI ta hannun BANGON MATASAN JIGAWA, S.A. YOUTH, HON. ALH. SALISU RABI'U BABURA, DAMUNA BAKI MUGUNTA. A madadin Mai girma gwamna da HON. ALH. SALISU RABI'U BABURA muna yi wa wadannan matasa fatan alkhairi a cikin aikinsu. Muna godiya Mai girma gwamna, Muna fatan Allah Mai da koko masaki Mai girma S.A. YOUTH MATTERS.

Signed.
S.A. Youth Media Team.
27/08/2021.

ALLAH YA KARA LAFIYA DA NISAN KWANA SIR. HON. ALHAJI SALISU RABI'U BABURA.
29/07/2021

ALLAH YA KARA LAFIYA DA NISAN KWANA SIR. HON. ALHAJI SALISU RABI'U BABURA.

Address

Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S.A Youth to the Jigawa State Governor posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share