๐‘ฒ๐‘ฌ๐‘ป๐‘ถ+๐‘จ๐‘ช๐‘ฝ ๐‘บ๐’•๐’๐’“๐’†

  • Home
  • Nigeria
  • Jigawa
  • ๐‘ฒ๐‘ฌ๐‘ป๐‘ถ+๐‘จ๐‘ช๐‘ฝ ๐‘บ๐’•๐’๐’“๐’†

๐‘ฒ๐‘ฌ๐‘ป๐‘ถ+๐‘จ๐‘ช๐‘ฝ ๐‘บ๐’•๐’๐’“๐’† SANTURAKIN DUTSE

Mun kawo muku โ€˜Dan takarar gwamna gangariya, kunzo kuna ta haiya-haiya, me ya hwaru me ya hwaru, yanzu kowa yanaji a jik...
16/10/2023

Mun kawo muku โ€˜Dan takarar gwamna gangariya, kunzo kuna ta haiya-haiya, me ya hwaru me ya hwaru, yanzu kowa yanaji a jikinsa.
Tabbas idan ka dauki karan tsana ka dorawa wanda Allah yakeso to ka gamu da wahala ๐Ÿคฆโ€โ™‚๏ธ

JIHAR MU TA JIGAWA A YAU ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญWannan hotunan da kuke gani  Marasa Lafiya ne masu bukatar taimakon gaggawa a General Hospit...
10/10/2023

JIHAR MU TA JIGAWA A YAU ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

Wannan hotunan da kuke gani Marasa Lafiya ne masu bukatar taimakon gaggawa a General Hospital na Dutse, Wato Birnin jihar Jigawa, Ankawo Marasa lafiyar ne tunda sanyin safiyar yau Amma abin takaicin har saida la'asar Lilis tayi babu wani ma'aikaci Dayazo kansu Don ya kula da lafiyar su.

Yanzu a haka za'aci gaba ayi ta tafiya ba wani canji?

Asibitocin mu babu isassun ma'aikatan Lafiya,

Bamu da magun guna a Asibitocin mu,

Haka idan muka tsallaka Fannin ilmi Shima Jiya iyau,

Matasan mu Babu aikin yi sai fita ci rani,

Anki daukar Matasa aiki an fake da wata yaudara wai J power,

Matasa Yakamata mu tashi tsaye wajen tunatar da shuwagabannin mu yin abin daya Da'ce, Domin hakikanin gaskiya basa mana abin daya Da'ce.

Magajin Baba 2027 da yardar Allah. Gobe ta Allah ce!
08/10/2023

Magajin Baba 2027 da yardar Allah.

Gobe ta Allah ce!

Hakimi mutimin kirki๐Ÿ’ฏ๐Ÿ’ฏ๐Ÿ’ฏAllah yakaimu 2027 da  alkhairi
05/10/2023

Hakimi mutimin kirki๐Ÿ’ฏ๐Ÿ’ฏ๐Ÿ’ฏAllah yakaimu 2027 da alkhairi

Barka da cika shekaru 63 na samun yancin kai daga dukkanin mu na wannan page mai albarkaA A Labbo A A Labbo Birnin-kuduA...
01/10/2023

Barka da cika shekaru 63 na samun yancin kai daga dukkanin mu na wannan page mai albarka
A A Labbo A A Labbo Birnin-kuduA A Labbo Birnin-kuduA A Labbo Birnin-kudu
Auwal baranda

Mai Girma Santuraki Alh Dr Mustapha Sule Lamido Mphil Barka Da Hutun Karshen Mako Allah yasa Agama Lafiya Akara Akara Ha...
30/09/2023

Mai Girma Santuraki Alh Dr Mustapha Sule Lamido Mphil Barka Da Hutun Karshen Mako Allah yasa Agama Lafiya Akara Akara Hakuri Is Excellency With God All things are possibles.

Gobe Ta Allah Ce.

BARKANMU DA MAULIDI 1445AHYau, 12 ga watan Rabi'ul-Auwal, 1445AH, na shiga sahun masoya Annabinmu domin yin murnar Mauli...
27/09/2023

BARKANMU DA MAULIDI 1445AH

Yau, 12 ga watan Rabi'ul-Auwal, 1445AH, na shiga sahun masoya Annabinmu domin yin murnar Maulidi tare da biliyoyin Musulmai a faษ—in duniya. Muna fatan koyarwar Manzonmu abin koyinmu, Muhammad (SAW) za ta yi mana jagoranci zuwa ga haษ—in kai, ฦ™aunar juna da ci gaban rayuwa.

ยฉSanturakin Dutse

HARKAR ILIMI A JIHA TA     A lokacin da naci karo da ษ—aya daga cikin makarantun Jihar Jigawa sai naji rai na ya ษ“aci mat...
25/09/2023

HARKAR ILIMI A JIHA TA

A lokacin da naci karo da ษ—aya daga cikin makarantun Jihar Jigawa sai naji rai na ya ษ“aci matuka ganin yadda ฦ™annan mu yara manyan gobe suke ษ—aukar karatu a cikin wani iri yana yi na rashin kulawar gwamnati wajan inganta muhallin ษ—aukar karatun su.

Idan muka duba yadda mukayi karatu a baya zamu ga cewa munyi karatu ne cikin inganci da kuma ba da kulawar gwamnati akare mu ko su shugabanin mu a lokacin da s**ayi nasu karatun gwamnati babu abu da suke yi da kansu gwamnati ce take kamo su take sasu a makaranta kuma ta ษ—auki duk ษ—auwainiyar su ta kowa ce fuska shin wane dalili ne zai sa baza ku duba ฦดan baya ba domin gina musu kyak kyawar rayuwa.

Allah ya jiฦ™an Sule Lamido ba dan ya mutu ba a halin da muke ciki a yanzu irin su muke da buฦ™ata a cikin wannan Jihar domin ya yi rawar gani wajan gyara da haษ“ษ“aka harkar Ilimi a duk faษ—in Jihar Jigawa ta ko wane fanni kowa she da ne.

Muna ฦ™ira ga gwamnatin Jiha da ta sake ฦ™aimi wajan gyara fannin Ilimi a faษ—in wannan Jiha domin idan da Ilimi al'umma zasu samu kyak kyawar rayuwa da kuma samun ingantattun al'umma idan kuma Ilimi ya gurbace to za a samu gurษ“atacciyar al'umma haka kuma zaman lafiya zai yi ฦ™aranci a cikin al'umma da fatan gwamnati zatayi duba da mai ganin wajan kawo gyara a harkar Ilimin Jihat Jigawa.

24/09/2023

ฦŠalibai Mata na Jami'ar Gusau da masu garkuwa da mutane (Kidnappers) s**a ษ—ebe su su 40 Ya Hayyu ya ฦ˜ayyum ka kuษ“utar dasu, ka tseratar dasu ka amintar dasu ka tsare su kar su cutar dasu.

Address

Dutse
Jigawa

Telephone

+2347048505386

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐‘ฒ๐‘ฌ๐‘ป๐‘ถ+๐‘จ๐‘ช๐‘ฝ ๐‘บ๐’•๐’๐’“๐’† posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to ๐‘ฒ๐‘ฌ๐‘ป๐‘ถ+๐‘จ๐‘ช๐‘ฝ ๐‘บ๐’•๐’๐’“๐’†:

Shortcuts

Share