Support Jam'iyyar Matasa 2027 Katsina

  • Home
  • Support Jam'iyyar Matasa 2027 Katsina

Support Jam'iyyar Matasa 2027 Katsina Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Support Jam'iyyar Matasa 2027 Katsina, Political Party, Nigeria, .

FUSKOKIN JAGORORIN TM YOBEJajirtattu ne, kwararru ne, kuma zarata. Mutanenmu na Yobe, a haɗa kai.
16/02/2025

FUSKOKIN JAGORORIN TM YOBE

Jajirtattu ne, kwararru ne, kuma zarata. Mutanenmu na Yobe, a haɗa kai.

Shin kasan cewa 👇   tana bama gwamnonin mu da Senators da Reps. namu manyan kudade domin suyi muna ayukan da zamu amfana...
08/08/2024

Shin kasan cewa 👇

tana bama gwamnonin mu da Senators da Reps. namu manyan kudade domin suyi muna ayukan da zamu amfana ?

Shin me namu leaders din suke a Jahohin mu ?

Wasu abubuwa da infrastructures da muke bukata fa hakkin su ne Kuma basu yi yanda ya dace.

Akwai bukatar mu canza tunani, mu rika za6en shuwagabanni masu kishi da kamantawa kawai.



Gwamnan Ku yayi a jahar Ku da kuke jinjina mishi ?😀🙏

Senator din Ku yayi a yankin Ku da kuke alfahari dashi ? 😀🙏

Reps. din Ku yayi a yankin Ku da kuke alfahari dashi ? 😀🙏

Za6e Mai Zuwa a 2027 shin zaku iya sake za6ar su😀🙏 ?

Yahaya AbYahaya Abubakar

21/05/2024

DAYA DAGA CIKIN TSARIN JAM'IYYAR MATASA SHINE HARAMUN NE DAN TAKARA YAKAI DANSA KARATU KASAR WAJE KO PRIVATE
WANNAN ALKAWARI NE👏

19/05/2024

Matasa yan apc kuzo muyi sirri,
Wai me buhari da tinibu sukayi muku da al'umarku?

18/05/2024

Our meeting is tomorrow by 9:30pm share it for others pls.
Grp Link is in the comment section.

Address

Nigeria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Support Jam'iyyar Matasa 2027 Katsina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your organization to be the top-listed Government Service?

Share