Gawuna Is Coming

Gawuna Is Coming محمد رسول الله صلى الله عليه و سلم
🙏🙏🙏
WANNAN PAGE DIN IYA NA MASOYA DR. NASIRU YUSIF GAWUNA NE ALLAH YAYI MAI GWAMNAN KANO ALFARMAR ANNABI MUHAMMADU S.A.W

08/30/2026

Allhammdullah
komai ya kammala
cikin aminci

Allah kahore Mana Abin Hawa 🥰👏Alfarmar Wannan Wata Alfarmar Ranar Haihuwar Annabi Muhammad SAW 👏🙏
08/29/2026

Allah kahore Mana Abin Hawa 🥰👏

Alfarmar Wannan Wata Alfarmar Ranar Haihuwar Annabi Muhammad SAW 👏🙏

Allah ya Gafartawa Malam Bello Muhammad Sharada...
08/29/2026

Allah ya Gafartawa Malam Bello Muhammad Sharada...

1- siyan fili2- foundation3- fara gini3-zuba kasar chiko4- zuba linta5 chigaba da daura gini6-kofofi da gate7-rafta da b...
08/29/2026

1- siyan fili
2- foundation
3- fara gini
3-zuba kasar chiko
4- zuba linta
5 chigaba da daura gini
6-kofofi da gate
7-rafta da buga kwano
8- windows and buglers
9 electric wiring and conduct
10- soak away and plumbing
11- kayan bandaki
12-plaster
13-tiles
14- P..O.P
15-screeding and painting
16- electronic fittings
17-borehole and solar

Wadannan sune matakan da saurayi yake tsallakewa kafin ya gama ginin gida

Ya ubangiji duk wani matashi me kokarin gina gidan kansa Allah ka taimakeshi ka buda masa Ameen🙏🙏

08/28/2026

ALLHAMMDULILLAHI 🙏

Mafarki zaizama gaske insha Allah 🤲🏻
08/27/2026

Mafarki zaizama gaske insha Allah 🤲🏻

08/26/2026

ALLHAMMDULILLAHI

08/25/2026

Rana irin ta yau aka haifi Annabi ﷺ

Sallallahu Alaika wa ala alika wa sallam

08/25/2026

Yau ne Daren haihuwar shugaba annabi muhammadu ﷺ muyi salati a gareshi

Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.❤️🙏

08/24/2026

Cikin wannan daren na 12 Rabi'ul Auwal, Nana Amina taji alamar naƙuda, lallai shugaba ﷺ ya kusa bayyana.

Address

New York
Los Angeles, CA
10012

Telephone

+2347084142613

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gawuna Is Coming posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Gawuna Is Coming:

Shortcuts

Share