Ameenah Dikko Radda

Ameenah Dikko Radda Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ameenah Dikko Radda, Government Official, Nigeria, American University Park, DC.
(4)

HOTUNA: Yadda gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, Ph.D, ya isa garin Kano don halartar bikin kaddamar da hukumar y...
12/23/2025

HOTUNA:

Yadda gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, Ph.D, ya isa garin Kano don halartar bikin kaddamar da hukumar yaฦ™i da miyagun laifuka da matsalolin tsaro mai suna Kano Neighborhood Watch Corp.

Tabbas Katsina ta zama madubi ga sauran jihohi wajen dabaru da hanyoyin cigaba.

Bayan kafa Katsina Security Watch Corp (C-Watch), duka watanni bayan cin zabe, gwamna Radda ya zama abin koyi ga sauran gwamnoni wanda daga baya Zamfara tayi, Sokoto tayi kuma yanzu ma Kano zatayi.

Tabbas wannan hanya ce dake nuna haษ—im kai tsakanin gwamnoni don magance matsalar tsaro da kuma inganta rayuwar yankunan mu.

Allah ya bamu zama lafiya da arziฦ™i mai ษ—orewa.

๐—”๐——๐——๐—จโ€™๐—” ๐—ง๐—” ๐— ๐—จ๐—ฆ๐—”๐— ๐— ๐—”๐—ก ๐Ÿ•‹๐ŸŒ™โœจA wannan rana mai albarka ta Jumaโ€™a,ina miฦ™a duk wanda ya wuce nan ga Allah.๐Ÿคฒ๐ŸฝAllah Ya sauฦ™aฦ™a wa ...
12/19/2025

๐—”๐——๐——๐—จโ€™๐—” ๐—ง๐—” ๐— ๐—จ๐—ฆ๐—”๐— ๐— ๐—”๐—ก ๐Ÿ•‹๐ŸŒ™โœจ
A wannan rana mai albarka ta Jumaโ€™a,
ina miฦ™a duk wanda ya wuce nan ga Allah.๐Ÿคฒ๐Ÿฝ

Allah Ya sauฦ™aฦ™a wa masu ษ—auke da nauyi a zuciya,๐Ÿคฒ๐Ÿฝ
Ya buษ—e ฦ™ofofi ga masu neman mafita,๐Ÿคฒ๐Ÿฝ
Ya kwantar da zukatan da s**a gaji,๐Ÿคฒ๐Ÿฝ
Ya albarkaci masu aiki da gaskiya.๐Ÿคฒ๐Ÿฝ

Allah Ya albarkaci mai wadata da mara shi,
wanda ya kai buri da wanda har yanzu yana nema,๐Ÿคฒ๐Ÿฝ
wanda yake murmushi a fili
da wanda yake kuka a ษ“oye.๐Ÿฅน

Kowa ya bar nan cikin kwanciyar hankali.๐Ÿ˜Œ
๐Ÿคฒ๐Ÿฝ Ameen.

ใ‚šviralใ‚ทfypใ‚ทใ‚šviralใ‚ทalใ‚ท

Allah Ka tabbatar da cewa komai da muka rasa, ka maye gurbinsa da mafi alheri fiye da shi. ๐Ÿคฒโœจ๐Ÿ’™
12/18/2025

Allah Ka tabbatar da cewa komai da muka rasa, ka maye gurbinsa da mafi alheri fiye da shi. ๐Ÿคฒโœจ๐Ÿ’™

Zan iya fansar wannan littafi na rayuwan Baba Buhari daga naira daya zuwa million goma domin irin qauna da soyayyarda na...
12/18/2025

Zan iya fansar wannan littafi na rayuwan Baba Buhari daga naira daya zuwa million goma domin irin qauna da soyayyarda nake dauke da ita na Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Allah ya jaddada rahama agareshi๐Ÿ™

mashah Allah๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Ž
12/18/2025

mashah Allah๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Ž

๐‡๐š๐ฅ๐ข ๐ฆ๐š๐ข ๐ค๐ฒ๐š๐ฎ ๐ฒ๐š ๐Ÿ๐ข ๐ค๐ฒ๐š๐ฎ ๐Ÿ๐ข๐ฒ๐ž ๐๐š ๐ฆ๐š๐ ๐š๐ง๐š.๐Ÿ˜Œ๐Š๐ฎ ๐ณ๐š๐ฆ๐š ๐ฆ๐š๐ฌ๐ฎ ๐ก๐š๐ฅ๐ข ๐ค๐š๐Ÿ๐ข๐ง ๐ค๐ฎ ๐ณ๐š๐ฆ๐š ๐ฆ๐š๐ฌ๐ฎ ๐ฆ๐š๐ ๐š๐ง๐š. ๐Ÿ˜
12/17/2025

๐‡๐š๐ฅ๐ข ๐ฆ๐š๐ข ๐ค๐ฒ๐š๐ฎ ๐ฒ๐š ๐Ÿ๐ข ๐ค๐ฒ๐š๐ฎ ๐Ÿ๐ข๐ฒ๐ž ๐๐š ๐ฆ๐š๐ ๐š๐ง๐š.๐Ÿ˜Œ
๐Š๐ฎ ๐ณ๐š๐ฆ๐š ๐ฆ๐š๐ฌ๐ฎ ๐ก๐š๐ฅ๐ข ๐ค๐š๐Ÿ๐ข๐ง ๐ค๐ฎ ๐ณ๐š๐ฆ๐š ๐ฆ๐š๐ฌ๐ฎ ๐ฆ๐š๐ ๐š๐ง๐š. ๐Ÿ˜

Mashah Allah ๐Ÿ˜Š
12/13/2025

Mashah Allah ๐Ÿ˜Š

12/11/2025

Gwamnatin Katsina zata dinga bada alawus na 30k duk zangon karatu ga malaman makarantun kauyuka don ฦ™arfafa musu gwuiwa.

12/11/2025

Duk soyayyar da aka gina ta da Turanci bata lasting ๐Ÿ’”๐Ÿ˜†

Mashah Allah๐ŸŒน๐ŸŒบ
12/11/2025

Mashah Allah๐ŸŒน๐ŸŒบ

12/11/2025

Good NIGHT๐Ÿ˜ถ

MY DADDY๐Ÿ’๐Ÿ’™๐Ÿ™Œ๐Ÿ’ช
12/08/2025

MY DADDY๐Ÿ’๐Ÿ’™๐Ÿ™Œ๐Ÿ’ช

Address

Nigeria
American University Park, DC

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ameenah Dikko Radda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share