Voice of ADC Zuru - Vaz

Voice of ADC Zuru - Vaz Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Voice of ADC Zuru - Vaz, Political organisation, Zuru.

Mu, kungiyar Voice of ADC Zuru - Vaz , tsarkakan ƴaƴan jam'iyya ne na jini. Ba ma gaba da kowa, tun daga matakin kasa ha...
30/05/2026

Mu, kungiyar Voice of ADC Zuru - Vaz , tsarkakan ƴaƴan jam'iyya ne na jini. Ba ma gaba da kowa, tun daga matakin kasa har zuwa rumfar zabe, amma muna da 'yancin fadin gaskiya idan abubuwa s**a lalace. Muna goyon bayan kowane dan takara da aka tsayar ta hanyar adalci.

Sama da shekara guda muna fadi-tashi, muna zagaye birni da kauyen Masarautar Zuru don tallata ADC da kudaden aljihunmu ba tare da daukar nauyin kowane dan takara ba. Yana da kyau jama'a su san wannan sadaukarwar.

MENENE LAIFIN MU?

Laifinmu kawai don mun nemi adalci da gaskiya a zaben fidda gwani na ɗan Majalisar Tarayya. Mun ga yadda aka gudanar da consensus a gidan Baba Sani Tadurga tsakanin ƴan takaranmu hudu: Hon. Danjumma Garba Limi (wanda ya koma takarar Senator), Hon. Dr. Anas Aliyu Gujiya , Hon. Comr. Sadiq Fakai, da Hon. Nasir Usman Sami. Bayan an kasa daidaitawa tsakanin Anas Madaki da Sadiq Fakai, an umurci kowa ya sayi fom din Direct Primaries, kuma aka cika kamar yadda doka ta gada.

Abin takaici, sai kawai aka fitar da list din da aka riga aka gama lissafi, inda aka ce an yi "screening" aka saka wa sauran 'yan takara "not cleared" ba tare da wani gamsasshen dalili ba. Muna tambaya: Ina aka kwana da maganar Direct Primaries ɗin?

Kada wanda ya laka muna kalmar "ba su yarda da kaddara ba." Idan har babu adalci tun farko, ba za mu taba girmama tsarin da aka gina a kan danne haƙƙi ba. Ba za mu taba yarda da sarautar nuna ƙarfi (coronation) ba; muna bukatar adalci! Shin don mun nemi hakkinmu, hakan ya zama laifi?

29/05/2026

BABU QIYAYYA TSAKANIN MU DA SADIQ FAKAI

Al-umma kasar Zuru Emirates da ma jam'iyar ADC ta Jahar Kebbi kuyi mana adalci ku fahimce mu.

Cikin girmamawa Magana ta Gaskiya Sadiq Sa'adu Fakai, Bai cancanta a tsayar dashi takarar Dan majalisar tarayya ba duba da hujjojin da muke dasu masu karfin gaske.

Sadiq Sa'adu Fakai, Bai samu karbuwa a wajan Al-umma ba saboda wasu dabi'u da yake da

Lokacin da Sadiq yake Zonal Youth Leader Bai taimaki ko mutun Daya a zuru Emirates ba balantana kasar Fakai da take kasar sa

Sadiq yana cikin kwamitin makarantar yauri Amma abun kunya Acikin dangin shi akwai masu Degree NCE Deploma Babu Wanda ya nemawa aiki in karya nake a tambayi mutanen kasar Fakai.

Sadiq bashida kudin yin TAKARA wlh ba zai iyaja da Kabiru tukura ba shiyassa Yan APC ke murna wai zasuci banza.

Duk shigowar da Sadiq yakeyi a Fakai Bai taba zuwa jajen gaisuwar rasuwa ba ko daurin aure kuma yana iya shekara 2 Bai zo gida ba sai dai Birnin kebbi, a haka zai zama shugaba.

Dole shugaba yazama yasan matsalolin Al-umma da zai wakilta ba mutanen birnin kebbi ba.

Muna Kara kira ga shugabanin jam'iyar ADC a Jahar Kebbi da su duba dun girman Allah Acanza Muna adubi cancanta.

29/05/2026

Gargadi Zuwaga Masu Maganganun Banza Akan Voice of ADC ❗❗❗,Wallahi Zamuyima Kohwa Yarenda Zaiji😎😎😎.

As displayed on the official flyer, the leadership of VOICE OF ADC ZURU (VAZ) cordially invites all its dedicated member...
28/05/2026

As displayed on the official flyer, the leadership of VOICE OF ADC ZURU (VAZ) cordially invites all its dedicated members to our grand Barka da Sallah Meeting & Get-Together.

This is more than just a celebration; it is a critical gathering to strengthen our structure, unite our voices, and strategize on the future of the Sabuwar Tafiya as we protect the mandate of the masses in Zuru Emirate!

EVENT DETAILS:

Date: Friday, 29th May 2026
Time: 3:00 PM Prompt (Afternoon)
Venue: Residence of Malam Jafar Umar (Sarkin Yaƙin Abubakar Malami, SAN )

This gathering is open to every member who stands for justice, competence, and the true empowerment of the grassroots. Let’s come together to celebrate this Eid, build stronger bonds, and prepare for the journey ahead.

May Almighty Allah grant everyone safe travels to the venue. Ameen!

DON'T HEAR ABOUT IT, BE A PART OF IT! COME WITH YOUR LOYALTY, PASSION, AND UNWAVERING COMMITMENT!

23/05/2026

Voice of ADC Tace"Kohwa Yagama Tofa Albarkacin Bakinsa Akanta😎,Zata Waiwayi Kohwa,Duk Wanda Yacce A,Zatace ABCD to Z😎😎😎.

22/05/2026

Voice of ADC Na Gaida Masucemata Yarinya Afagen SIYASA🤚,Koh Batasan Kohmaiba tasan Ma'anar REPRESENTATIVE DEMOCRACY😎

22/05/2026

Allah Yakyauta🙏🙏🙏,Laifin Voice of ADC Zuru Gudane Waidun Tace"Atsaida Dan Takara Mai Saukin Tallah,Saboda Asamun Sauki Wurin Neman Jama'a".

MAGANA TA TSAKANI DA ALLAH: DR. Abubakar Malami, SAN , WANNAN HANYAR BA ZATA ƁULLE BA! 🚫⚖️Daman ka faɗa muna a baki, yau...
21/05/2026

MAGANA TA TSAKANI DA ALLAH: DR. Abubakar Malami, SAN , WANNAN HANYAR BA ZATA ƁULLE BA! 🚫⚖️

Daman ka faɗa muna a baki, yau kuma ga shi mun gani a aikace! Amma gaskiya magana ta tsakani da Allah, dokar uwa uba ba zata yi aiki a kan zaɓin talakawan Masarautar Zuru ba. Idan har ƙiyasin ku shine ku kawo muna Sadiq Fakai a matsayin ɗan lele ko ɗan gaban goshi, to lallai kun tafka babban kuskure!

Kowa ya sani cewa talakawa ne s**a sadaukar da komai domin gina wannan Sabuwar Tafiya, saboda haka ba zamu zuba ido wasu ƴan tsirarun mutane su zo su sace mana madafun iko ta bayan gida ba. Zaɓinmu a bayyane yake: Hon. Dr. Anas Aliyu Gujiya (Madakin Rafin Zuru) kawai

⚠️ GARGAƊI NA ƘARSHE GA UWAR JAM'IYYAR ADC

Har yanzu lokaci bai ƙure ba! Muna kira ga shugabannin jam'iyyar ADC na jiha da na ƙasa baki ɗaya da su gaggauta shiga tsakani domin yin gyara na adalci. Idan kuma kuka ƙi sauraron muryar talakawa, to ku saurari sakamakon abin da zai biyo baya:

Zamu barranta kanmu da duk wani tsari naku na danniya. Kuma ba wai fita zamu yi daga cikin jam'iyyar ba muna nan a ciki daram da katinmu, amma tabbas sai mun yi wa tafiyar ADC illa a rumfuna ranar zaɓe!

Idan kuna tunanin za ku iya cin zaɓe ba tare da muryar talakawan karkara ba, to ku zo mu gwada gani a ƙasa. Mu hadu a Direct Primaries idan har kuna da gaskiya, muga wanda zai riga rana faɗuwa!

Published by:
VAZ Media Team
(The Unshakable Guardians of the People's Mandate)

21/05/2026

Aci Dadi Lafiya 😄😀😃🫣🫣🫣🤸🤸🤸.

🚨 PUBLIC DECLARATION: VAZ REMAINS UNSHAKABLE! WE STAND GIDA-GIDA WITH MALAMI 2027! 🏛️🦁LET THIS MESSAGE BE LOUD AND CLEAR...
11/01/2026

🚨 PUBLIC DECLARATION: VAZ REMAINS UNSHAKABLE! WE STAND GIDA-GIDA WITH MALAMI 2027! 🏛️🦁

LET THIS MESSAGE BE LOUD AND CLEAR!

The Voice of ADC Zuru (VAZ) wishes to categorically reassure the good people of Zuru and the entire Kebbi State: Our support for the Legal Luminary, Dr. Abubakar Chika Malami (SAN), is not just intact—it is STRONGER THAN EVER! 💯

While the "Wholesalers" and political detractors are busy manufacturing noise and rumors, we are busy manufacturing VICTORY.

WHY ARE WE SO CONFIDENT?

Because our loyalty is not blind! It is built on EVIDENCE, CAPACITY, and TRACK RECORD.

We have seen a man who has served the nation at the highest level.

We have seen a man with a blueprint for security and youth empowerment.

We have seen the "Talk and Do" action of his team, led by the Lion, Mal. Jafar Umar Mai-Ƙarfe!

TO THE DISTRACTORS:

Save your energy.

Propaganda cannot erase Competence.

Rumors cannot stop Destiny.

Zuru Local Government has decided, and there is no going back!

We are focused. We are organized. We are ready to deliver the mandate in 2027!

THE DEAL IS SEALED! 🤝

Signed:

The Voice of ADC Zuru (VAZ)

(The Guardians of the Mandate)

Address

Zuru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Voice of ADC Zuru - Vaz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share