Kebbi State Religious Affairs

Kebbi State Religious Affairs Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kebbi State Religious Affairs, Government Organization, Kebbi State, Zuru.

Ma'aikatar Kula da Lamurran Addini ta jahar Kebbi takai Ta'aziyya a garin Zuru tareda ziyarar   Wasu sashe na ginin COE....
11/10/2024

Ma'aikatar Kula da Lamurran Addini ta jahar Kebbi takai Ta'aziyya a garin Zuru tareda ziyarar Wasu sashe na ginin COE.

Kwamishinan harkokin Addini tareda Wasu daga cikin Daraktotinshi sunje Ta'aziyyar Rasuwar Shugaban KUNGIYAR JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA IKAMATIS SUNNAH RESHEN JAHAR KEBBI, Muna raqon Allah yajiqanshi da Rahama yakai Haske cikin qabarinshi.

Sannan sunkai ziyarar gani da Ido na ginin JIBWIS COLLEGE OF EDUCATION (JCOE) Zuru Wanda a halin yanxu aiki yayi Nisa, Muna Rokon Allah ya nuna Muna an kammala lapia.

Daga: Ayuba Jaafar Musa Media Handle to the Commissioner for Religious Affairs

CIGIYA CIGIYA CIGIYA Hukumar hisbah ta jihar kebbi tana Bada cigiyar uwayen wannan yaro Wanda anka tsinta unguwar Rafin ...
06/10/2024

CIGIYA CIGIYA CIGIYA
Hukumar hisbah ta jihar kebbi tana Bada cigiyar uwayen wannan yaro Wanda anka tsinta unguwar Rafin Atiku Birnin Kebbi kuga heros land
Yaron yace sunan sa Abdurrahman Amma Bai iya fadin gida ko unguwar su Don haka duk Wanda yassan Shi ko iyayen da da azo hukumar hisbah ta jihar kebbi dake cabinet office kofar dake kallon Haliru Abdu stadium Don Karin bayani akira wannan lambobin 08168180440 ko 09042650491

Hon Commissioner ministry of religious affairs Arc Muhammad Sani Aliyu mni Yana gabatar da meeting da maaikatan makabart...
30/09/2024

Hon Commissioner ministry of religious affairs Arc Muhammad Sani Aliyu mni Yana gabatar da meeting da maaikatan makabarta Birnin Kebbi
30,spet, 2024

Hon Commissioner ministry of religious affairs Arc Muhammad Sani Aliyu mni Yana gabatar da meeting da maaikatan makabarta Birnin Kebbi yanzu haka Mal sani yayi ma masu hidima da makabartar Birnin Kebbi karkashin jagorancin Mal Muhammad nataallah shiyar fada Birnin Kebbi,

An tatauna abubuwan da zasu kawo cigaba da inganta aikin su na taimakama alumma yayi kudurin zai gabatar da korafe korafen su Ga gwannatin jihar kebbi karkashin jagorancin Comrd Dr Nasir Idris kauran Gwandu Don sama musu inganci da karfafasu ga aikin alherin da sukeyi tawagar Hon Commissioner ministry of religious affairs akwai permsec na ministry da Director finance and supply da Director community services

13/07/2024

Address

Kebbi State
Zuru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kebbi State Religious Affairs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share