Hon Zayyanu Umar Aliero Commissioner Ministry special Duties

  • Home
  • Nigeria
  • Zauro
  • Hon Zayyanu Umar Aliero Commissioner Ministry special Duties

Hon Zayyanu Umar Aliero Commissioner Ministry special Duties Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon Zayyanu Umar Aliero Commissioner Ministry special Duties, Government Organization, Zauro.

Yesterday """""SHUGABAN KWAMINTIN ASIBITIN ZAURO...!!MAi Girma Commissioner Ministry For Special Duties Kebbi State   Al...
29/09/2024

Yesterday """""

SHUGABAN KWAMINTIN ASIBITIN ZAURO...!!

MAi Girma Commissioner Ministry For Special Duties Kebbi State Aliero

Ya Ziyarci Asibitin Domin Ganin Yadda Hukukomin Asibitin Ke Gudanar Da Aikin Kula Da Marassa Lafiya Masu Fama Da Ciwon Damuwa Da Ake Baiwa Magani

Mai Girma Hon Alh Zayyanu Umar Aliero Tareda Membobin Kwamitin Sun Zagaya Ko Ina Domin Yayi Binciken Yadda Aikin Ke Gudana Da Kuma Duba Masu Zowa Karɓar Magani A Cikin Wannan Asibiti

Cikin Bayanin Hon Alh Zayyanu Umar Yace Insha Allahu Za'a Ci-gaba Da Bayar Da Maganin Yadda Aka Tsara Da Kuma Bayarda Abinci Ƙyau'ta Ga Waɗannan Mutane Masu Zowa Karɓar Magani Kamar Yadda Aka Saba

A Kowace Local Government Biyar Biyar A Faɗin Jahar Kebbi Hon Alh Zayyanu Umar Yace Samar Da Wannan Maganin Ƙoƙari Ne Na Mai Girma Gwamnan Kebbi Dr Nasiru Idris Kauran Gwandu Wanda Yake Ƙoƙari Wajen Inganta Jindaɗi Da Walwalar Al-'ummar Jahar Kebbi

Tawagar Hon Alh Zayyanu Umar Tare Da Rakkiyar Hon Shafi'u Ɗan Malam Zauro S.A Special Duties Da Sauran Members Ɗin Wannan Kwamiti Na Wannan Asibitin, Waɗannan Al-ummah Na Godiya Da Wannan Ƙoƙari Da Gwamnatin Jahar Kebbi Keyi Da Allah Ya Biya Ya Saka Da Alhairi.

Studay 28/9/2024
Media team Zayyanu Aliero.

27/09/2024
Kadan Daga Cikin ayyukanda ake gudanarsuwa  Karamar Hukumar mulki Ta Aliero Daga.Commissioner Ministry for special Dutie...
27/09/2024

Kadan Daga Cikin ayyukanda ake gudanarsuwa Karamar Hukumar mulki Ta Aliero Daga.

Commissioner Ministry for special Duties Hon Zayyanu Umar Aliero.

Sannu Da kokari Amanar Dr.Nasir Idris Kauran Gwandu.

Allah yasakama Da alheri

Fri,sep,27

Address

Zauro

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Zayyanu Umar Aliero Commissioner Ministry special Duties posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share