03/09/2026
Akwai wanda yake barin gida da murmushiβ¦ amma zuciyarsa cike take da tunanin iyalinsa. Yana barin uwa, uba, mata, βyaβya da waΙanda yake Ζauna, domin ya tsaya ya yi wa Ζasa hidima.
WataΖila ba sa ganin gajiyarsa, ba sa jin tsoronsa, amma kullum yana ci gaba da jajircewa.Ya Allah, Ka kare dukkan masu hidimar Ζasa. Ka kiyaye su daga dukkan sharri, Ka ba su Ζarfi, kuma Ka dawo da su gida lafiya ga iyalansu. π€²β€οΈπ³π¬
Godiya gare ku, jarumanmu. π«‘β€οΈ
KK ONE ZARIA π³π¬β€οΈ
Abis fulani BabaSadiq MAN O' WAR Nigeria Sabon Gari Area Command