07/05/2021
Assalaamu Alaikum Yan uwa da abokan arziki muna kara muku tuni game da zaben da zai gudana gobe asabar idan Allah Ya kaimu Don Allah mu daure mu fito Kwai mu da kwarkwata Kuma mu fita akan lokaci domin kada kuri'ar mu Ga Mai girma Hon Hadi Haruna
Dan takarar kansilan Basawa ward
Da Bazar ku muke Rawa masoya Allah Ya bamu nasara
Sign
Hon Hadi Haruna media team