PDP Our Choice

PDP Our Choice For all supporters of Waziri,

Ɗan uwana kuma ɗan kishin ƙasa, Mai Girma Sule Lamiɗo, mutum ne da ya tattara abubuwa da yawa: cikakken shugaba kamili, ...
31/08/2022

Ɗan uwana kuma ɗan kishin ƙasa, Mai Girma Sule Lamiɗo, mutum ne da ya tattara abubuwa da yawa: cikakken shugaba kamili, jagora a jam'iyyarmu ta PDP, kuma dattijo a ƙasa. Gudunmowarsa ga cigaban ƙasa ba za ta misaltu ba. A wannan lokaci na ranar haihuwarsa, na bi sahun iyalansa da magoya baya don taya shi murnar ranar haihuwarsa, da fatan samun shekaru da dama masu albarka, kuma cikin ƙoshin lafiya da hidimtawa ɗan adam. -AA

A ci gaba da tuntuɓa da nake yi a Kano, na gana da masu ruwa da tsaki a Arewa Maso-Yamma da s**a haɗa da ƴan takarar gwa...
31/08/2022

A ci gaba da tuntuɓa da nake yi a Kano, na gana da masu ruwa da tsaki a Arewa Maso-Yamma da s**a haɗa da ƴan takarar gwamna na PDP na jihohin shiyyar su 7. Ganawa ce mai ma'ana matuƙa. Na bayar da tabbacin tafiya da kowa, musamman ma, mata da matasa. -AA

28/08/2022
INVITATION!!!AT Shehu Ambassadors Support group Organization, invite there Mayo belwa L.g of Adamawa state Chapter to at...
28/08/2022

INVITATION!!!

AT Shehu Ambassadors Support group Organization, invite there Mayo belwa L.g of Adamawa state Chapter to attend the General meeting With the PDP Stake Holders for prepare about how to Mobilize people of Adamawa state for Presidential And Governorship 2023 General election,

Date; Saturday 3 August 2023
Venue; Government LOG Mayo belwa L.g
Time; 10:00Am

Sign by: State Coordinator
Alh Ibrahim jika mayo

Muhammad Muhammad ✍️
Director New Media 80 Shehu Ambassadors.

Today in Adamawa state .
15/08/2022

Today in Adamawa state .

15/08/2022

Address

Numan
Yola
39632535

Telephone

+2349039632535

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PDP Our Choice posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to PDP Our Choice:

Share