Maitaman Misau for rep's 2023

Maitaman Misau for rep's 2023 In order to show the mission of jarma

Ya Allah gamutum na mutane,Ya Allah gabawanka Nan,Ya Allah yanamaka biyayya,Ya Allah kashiga lamuransa na alkairi dayasa...
19/06/2021

Ya Allah gamutum na mutane,
Ya Allah gabawanka Nan,
Ya Allah yanamaka biyayya,
Ya Allah kashiga lamuransa na alkairi dayasa agaba na taimakon alumma domin ganin yankin Misau da Dambam yacigaba kamar yadda akabarmu abaya ya Allah kadafamar yazamo Rep's a 2023.,,🤲🤲💪💪💪🥰

Barka da sallah 🎉🎈
13/05/2021

Barka da sallah 🎉🎈

Barka da sallah Maitaman Misau Nafarko 🎂🎊🎉💝✊
13/05/2021

Barka da sallah Maitaman Misau Nafarko 🎂🎊🎉💝✊

Muna Mika godiyarmu gadaukakin Baki nagida dakuma nawaje dafatan kowa yasaukwa gida lafiya.Munakara Mika godiyarmu ga Ya...
11/04/2021

Muna Mika godiyarmu gadaukakin Baki nagida dakuma nawaje dafatan kowa yasaukwa gida lafiya.
Munakara Mika godiyarmu ga Yan social media bisa ga irin takarawar gani da sukayi a wannan tafiyar.
Sannan munakara Mika godiya mabakinmu dasukazo daga nesa irin su JALAM,DAGAUDA,DAMBAM,HARDAWA, GWARAM, KAFIN ZAKA,SARMA,JARKASA,ZADAWA,TOHU,YAMAI, ETC harda Wanda banfadaba duk ,
MAITAMAN MISAU NAFARKO
Yana mikasakon godiya ga alummar datasami zuwa dama wadanda basusamu damar zuwaba.
MUN GODE
MUN GODE
MUN GODE
Da soyayya Allah ya dafamana a abinda mukasa agaba 2023. domin Yar manuniya tanuna a yau achikin garin Misau.
Domin komakaho yasan anyi taro domin yaji during mota akai akai. Fatan alheri metaman alheri MISAU DA DAMBAM insha Allahu.2023

Godiya tatabbata ga Allah madaukakin sarki,mebakowakomai bashibukatar komai agurin kowakeda bukatar komai agurin sah,me ...
04/04/2021

Godiya tatabbata ga Allah madaukakin sarki,mebakowakomai bashibukatar komai agurin kowakeda bukatar komai agurin sah,me ba mulki gawanda yaso ya fisge daga Wanda yaso, Allah mungodemaka.
Ya Allah agurin ka mukenema Allah kabamu.
Ya Allah gabawanka,maiyima biyayya.
Allah kataimakeshi a abinda yasa agaba.

19/03/2021

In order to show the mission of jarma

19/03/2021

Happy juma,a Mai gida Allah ya idda nufi

Address

Victoria Island

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maitaman Misau for rep's 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Maitaman Misau for rep's 2023:

Share