KMS 2023

KMS 2023 Official Campaign Page Of Khamis Malami Salis (KMS) For Member House Of Representatives, Toro.

Fellow citizens of Bauchi, especially my constituency Toro, Bauchi State.I want to take a moment to acknowledge the stru...
03/06/2024

Fellow citizens of Bauchi, especially my constituency Toro, Bauchi State.

I want to take a moment to acknowledge the struggles and hardships that many of you are facing in these challenging times. I understand the difficulties that come with economic uncertainty and the impact it has on your daily lives. I see the struggles, the worries, and the fears that you are experiencing.

Please know that I am committed to working tirelessly to contribute towards addressing these challenging issues and ensure a brighter future for our community. I promise to do everything in my power to bring prosperity and stability back to our community.

We will get through this together. I am with you, and I will fight for you.

Thank you for your resilience and strength.

Sincerely, Hon Khamis Malami

Sunana Salis Khamis Malami Adamu Abdulkadir jika wa Magajin Grain Rauta Alh Adamu Kuma ni haifaffan jihar Bauchi ne Jama...
01/02/2024

Sunana Salis Khamis Malami Adamu Abdulkadir jika wa Magajin Grain Rauta Alh Adamu Kuma ni haifaffan jihar Bauchi ne Jama’a District, Karamar hukumar toro. Na girma a kofar fada Gidan Yarin Bauchi nayi katatun Primary school Dina a Kofar Durmi Primary School Bauchi.

Nasami gogewa ta farko an bangaren ilimin kimiyar computer wato tech career, a tsahon lokachi shekaru da s**a ja tun shekara 2002 prof Iya Abubakar Bank road Bauchi, Daga na Zama Cikakken Dalibin Kimiyar Computer a 2008 yanda Na Fara da Horar Computer ta CISCO Networking Academy, Regional Academy ATBU Yakubu, wani dan uwa maihaifiyata a Bakaro, yana cikin Wanda s**a zaburar Dani nagoge a karamin Shekaru sa'annan kullum nakan zauna a wajen koyan computer kamar Irin su
Regional Jami'a a Nigeria wadanda a lokacin suke karantar da CISCO Networking bayan na kammala na samu damar Fara aikina na farko da makarantar Al-Imam Bauchi, dakin gwaje-gwajen nasu tare da yi wa dalibansu SS1 & S22 horo a shekarar 2008 daga baya na yi aiki da NITDA a matsayin ƙwararrun ƙwararrun ci gaban al’umma ta NITDA 1st Community Development Centre inda muka horas da ɗalibai sama da 1000 na al’umma a cikin shekara guda waɗanda ake gudanar da rukunin ɗalibai uku a Cibiyar a kullum safe da rana da yamma, a 2010 na dawo Al-Iman makarantar Bauchi da ATBU 1st CISCO Lab nayi aiki tare da shugaban ICT Dr Dukku inda na samu kusanci da Farfesa Isa Ali Pantami. A wannan Lokaci ne nabawa Professor Pantami shawarar ya karanta CISCO Networking a Cambridge UK na basa littafin BCIE don gamsar da shi dalilin da yasa yake buƙatar zuwa Cambridge tare da abokinsa malamin da ya ziyarceshi daga ABU Zaria, daga nan na tafi Informatics Kazaure Jihar Jigawa na samu shaidar Diploma ta Foundation da Advance Certificate daga baya na dawo na yi aiki a matsayin Shugaban ICT Na Makarantar Al-Iman, dandalin da ke ba ni damar yin aikin Computer zuwa aiki a gidajen manyan mutane masu sarauta a kaduna, Jos, Abuja da dai sauransu. Na karanta Islamic Banking & Economics, a Islamic University Of Qatar, Nakuma Sake Zauwa Jami'ar Middlesex Dubai a 2014 na karanta Business Information Technology daga baya na dawo aiki tare da masanan fasaha da yawa. kamar Usman na Jami'ar Baze Fauxiya Yakasai na BUK NIT da Sadiq Hassan NACOS. Na kafa wata kafa datake gudanar da harkokin makaranta wacce aka sani da Exelient Edusoft software solution company, Yanzu Haka Kuma nasake kafa Hub A Abuja Mainstream Exelient Hub, a Technology Incubation Hub. Nakarbi Awards Din Chanchata Dayawa, Na kowar da ilimi na computer zamani a Jaridar guardian UK and Nigeria Dakuma Serving Minister Of Communication And Digital Economy wato Bosun Tijjani.

Tarihina kenan a Takaice

01/02/2024

Official Campaign Page Of Khamis Malami Salis (KMS) For Member House Of Representatives, Toro Federal Constituency, Bauchi State.

01/02/2024
21/11/2023

Address

Toro

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KMS 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to KMS 2023:

Share