Pdp new media congress sokoto

Pdp new media congress sokoto Its is a social media platform that is ready to share any information relatate to politics in Nigeri

30/09/2025

Celebrating my 7th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

25/08/2025
16/08/2025

Aminu waziri Tambuwal

16/08/2025

Dauda Lawal dare

YADDA HADIMNA GWAMNATIN JAHAR SOKOTO S**A TUMURMUSA WANI MATASHI DAN JAMIYYAR APC A SOKOTOAlhamdulillah. Ayau innan Jam'...
01/11/2023

YADDA HADIMNA GWAMNATIN JAHAR SOKOTO S**A TUMURMUSA WANI MATASHI DAN JAMIYYAR APC A SOKOTO

Alhamdulillah. Ayau innan Jam'iyarmu ta Apc Tasakamuna da irin Gwagwarmayat damukayiwa Jam'iyarmu da Tallar Rai dakuma shiga hatsarukkan rayuwa. Shine Gwamna
yabada damar Aci zarahinmu.

Yau Inna Gwamna Yazo Shiyar Alkammawa domin Gaisuwar ta'aziyyah semuka dunguma mukatahi Shiyar domin Babu nisa daga wurinda muke akafa mamukatahi can kawai.

Se Gwamna yahito Shirin tafiya agaba domin wuri ukku zaije haddama Cikin unguwarmu, kawai mukuma matasa semuka cewa Gwamna bayan mungama yimasa kirari, Dun Allah adubi matasa hakanan dariya kawae Yan adawa suke yimuna.

Se kawai Dogarinsa nacan baya bawa masu Rigar turawa ba yazzo dagudu yanata dukanmu muda yaran senacemasa haba bafa dedenaba Tunda bawani yunqurin 6arna kagga anyiba zakazo kana bugun mutane seyayyi biris Dani Niko nakama gabana tareda mutanenga mukatafi can inda Suma zasuje.

Domin aqasa muke sukuma motace ses**a rigamu zuwa, muna zuwa bayan daukar tafiyr Qasa semuka iso kowa yawuce adaidai wurinda akayi parking in motocin sekawae wancan Dogarin yace Dani injuya, senaduba bayana nagano danine shike senicce masa ae iyakata nam.

Yacemin ubana injuya kawae yazaro bulala yadinga afkamin itah babu laifi, kawae Niko namaida masa martanin bugun wllh baki s**ataso su wurin ukku s**a kewayeni senaja baya nakai wata majalisar dattawa anan wurin take, dattawa Nan s**a Hana suyimin abinda akasakasu suyimin.

Sukace awannan Shiyar Aiko idan s**a bugan sunjamin ihu domin Yan adawa dakuma wa'anda muka yaqa akan tafiyar Amadu dakuma Baba ALU ses**a juya Niko natafiyata nakoma can wuri na ukku domin shine cikin Unguwarmu mukakoma gehe mukayi tsaye.

Harkowa yazo yawuce Kuma wurin nada dad'i sosae elders in Gwamna sunwuce dakuma security duk basuce damu komaiba domin ba'akan hanya mukeba. Hadda Jami'ai masu saka kayan turawa waton SS basuce damu komai ba domin bakan hanya mukeba wurin nada dad'i sosae.

Sega Gwamna yasafko daga mota kawai Naga tundaga nesa wancan Qasqastaccen Dogari nayin magana dashiya, nibansan komaiba domin nadauka komai yawuce tundadai bamu qara cewa komai to'ashe sundauka abinda mukace ne xamu qara fad'a waton awaiwayo matasa tundadai ance Gwamnatin matasa ce!

Kawai wancan azzalumin Dogarin yasheqo da gudu sattunkaro wurinda muke tsaye, nida mutanenah kawai dazuwansa seyabugamin gabansa tomiyake nufi? Senima ganin Inada Yan ci gashi ba'ayi wata hallita da Rabbi yassamin tsoroba, senima naturesa kawae yacira hannu yakauramin Mari Nima nad'aukesa da Mari.

Baki sunyimin taron dangi wanga yadukan wanga yashureni wanga yabugamin bindiga nikuma namaida gami subugan inbugesa.... Harmuka Kai kwance nidashi Kuma Gwamna na kallo. Kawae senaga sunrinjayan senashiga gidan dayake kusadani s**abini cikin dakin matar Aure hadda jaririyatta s**a take bare jeren dakinta duk sunwatsesa.

Da Allah yacetan duk yawansu s**a kasa kaini Qasa , nissake nunkurowa niyyo waje dasuwa Kawai wanga yabuga wanga yatakeni wanga shiyageni haddai cheap Details yazzo yacce subarni hakanan s**aqi jin maganarsa. Kawae s**a samin handcuffs da hannu daya sunkayi sunkayi niqqi barin susakamin da hannu guda

Sukagaji ses**a tahi susani mota hakanan itama niqqi shigarta. Kuma Motar da'akewa Gwamna excot da'ita sukeson susani sutahi Dani niqqi shiga s**ayita iya yinsu s**akasa, duk yawan elders in Gwamna wurinnan daga Yellow kofar atiku se Zaki Tambuwal s**azo sunacewa susakan hadda wa'anda kekiranmu susamu gadin runfarsu shuru s**ayi suna kallo tundadai anfaninmu yaqare.

Sumadai s**aqin jin maganarsa kawai matasan Unguwarmu dakuma dattawa s**azo sunajana su suja mutanen suja harmuka rinjayesu s**adawo suna begging in abasu handcuffs insu das**a samin ga hannu guda.

Toyanzu kunga irin goron da'aka sakamuna akan Gwagwarmayat kafa Gwamnatinga, Naroqe Rabbi Shi'isarmin nida wa'anda akayiwa wannan abun domin hadda wata budurwa s**a dinga bugu wurinnan kamat Rabbi ya'aikosu Rabbi shiyimuna hisabi garesu.

Kuma haryanzu Inanan APC domin mubadon shi mukeyinta ba, Domin Sarkin Yamman Sokoto dakuma Kamal GKan ALU mukeyinta dakuma cigaban Al ummar Sokoto.

Allah shiyimuna biyar bashi gareku Babu sallama Babu mutunta mutane Babu ragowa.

Ko miye dalilin gwamnati na Cire wadannan fitilu dake titin Bauchi Road?
29/09/2023

Ko miye dalilin gwamnati na Cire wadannan fitilu dake titin Bauchi Road?

27/09/2023

Tsugunne bata kare ba Sabuwar wakar Nura oruma

Address

Sokoto

Telephone

+2349031316584

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pdp new media congress sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share