28/08/2018
Allah kasa shuwagabaninmu su gane masu sonsu, kuma kabasu ikon kulawa da masu sonsu. akwai takaici kaga mutum na fadi tashi akan cigaban wani ko wasu amma sai kaga basuyin ko oho dashi ba. ku tuna cewa rayuwar dan adam allah ya haliceta da son mai kyautata mata, saboda haka duk inda aka kula ko aka mutunta mutum tabas anan hankalinsa zai karkata. LONG LIVE SOKOTO STATE!!!