Shatteeman Goronyo youth vanguard.

Shatteeman Goronyo youth vanguard. JOIN THE MOVEMENT THAT GURANTEES YOUR FUTURE

13/04/2020

INNALILLAHA MA'ASSABIRIYN.

 .Allah cikin iyawarsa da ikonsa ya tsara rayuwa ta yanda yau zatayi dadi gobe kuma tayi daci,kayi farin ciki ayau anjim...
19/09/2019

.

Allah cikin iyawarsa da ikonsa ya tsara rayuwa ta yanda yau zatayi dadi gobe kuma tayi daci,kayi farin ciki ayau anjima raguwar ta canza zuwa ga shiga damuwa dakuma halin takura.
Wannan shine Sunnarda Allah madaukakin sarki ya hallice wannan rayuwar tamu ta duniya akai kenan.

Godiyar Allah akowane irin hali itace zata kawoma kyakyawan sauyi dakuma karshe, idan kana cikin halin walwala da jin dadi kagodema Allah sai shikarama wani jin dadi akan wanda kake ciki, kuma ya dawwamarmaka da wannan jin dadin.
Haka kuma idan ka tsince kanka a cikin wani hali maras dadi kakasa godema Allah sai kaga Allah yakara damulmularda kai cikin wata wahala fiyeda wadda mutum yake ciki.

Yawaita istigfari ba yana nufin cewa kullum kana aikata zunubi ba ne kokuma wai sai mai aikata laifi, aah Istigfari (أستفر الله وأتوب إليه) wata hanyace datake jawo arziki dakuma kwanciyar hankali a lokacinda bawa yake cikin damuwa ta fuskantar matsatsin rayuwa ko wasu lalurori dayakasa samun mafita agaresu, Istigfar yakan Saka ma'abocinsa samun nutsuwa dakuma kwarjini ga idon mutane, ta yanda ko bashida zaa iya yi dashi kuma ayi nasara. Kuma yana daya daga cikin hanyoyin godema Allah madaukakin sarki.

Mutuna fadin Allah Mai girma da daukaka a cikin littafensa mai girma:

"
( وَإِذْ تَأَذَّنَ رَبُّكُمْ لَئِن شَكَرْتُمْ لَأَزِيدَنَّكُمْ ۖ وَلَئِن كَفَرْتُمْ إِنَّ عَذَابِي لَشَدِيدٌ )
Kuma a lõkacin da Ubangijinku Ya sanar, "Lalle ne idan kun gõde, haƙĩƙa, Inã ƙãramuku, kuma lalle ne idan kun kãfirta haƙĩƙa azãbãta, tabbas, mai tsanani ce."

A wata aya mak**anciyar wannan Allah yakara da cewa:

"
( مَّا يَفْعَلُ اللَّهُ بِعَذَابِكُمْ إِن شَكَرْتُمْ وَآمَنتُمْ ۚ وَكَانَ اللَّهُ شَاكِرًا عَلِيمًا )
Mẽne ne Allah zai amfãna da yi maku azãba idan kun gõde, kuma kun yi ĩmãni? Allah Yã ksance Mai gõdiya Masani.

Dan haka mu zamo masu godema Allah sabida samun karin arziki dakuma tabbatuwar farin cikin a rayuwa, hak kuma muguje Kin godemasa sabida musamu tsira da halin ta6ewa. A kowane irin halin muka samu kawunanmu a ciki.

Allah yakara bamu ikon godemasa ameen.

Abdulhameed Almustapha
Thu,19th Sep 2019.

 **ata_Kayi_da_Rayuwarka_matasayinka_na_Matashi!!!Har Kullum nakan zauna ina nazarin rayuwar matasanmu a yau ta hanyar a...
14/09/2019

**ata_Kayi_da_Rayuwarka_matasayinka_na_Matashi!!!

Har Kullum nakan zauna ina nazarin rayuwar matasanmu a yau ta hanyar aunata da abubuwanda s**a faru jiya dakuma aqibar wadanda mukeyi yau wadanda sune madubin abinda zamu cimma Gobe.

Matsayin ka na matashi yak**ata kasan cewa rayuwarka ita ce rayuwa mafi tsada agurin ubangiji, itace rayuwa wacce zaka iya kyautatawa domin zama mutum mai muhimmanci zuwa gobe.
Wannan rayuwar itace rayuwar da idan har ka kulla kyakyawayar alaqa da ubangiji zata zamo ma wani Linki da Kyautatuwar abubuwa zasu k**a bibiyarka a kowane irin fanni na rayuwa.

A wani hadisi Manzon Allah yafada cewa )المؤمن القوي خير وأحب إلى الله من المؤمن الضعيف( maana; Mumini Mai Kuzari da jini ajiki wanda yayi amfani da lokacinsa wurin Bautawa ubangiji da kyautata zamantakewa tsakaninsa da mutane , yafi alkhairi da soyuwa a gurin Mahallicinsa kan mumini mai rauni....
Idan mukayi duba da wannan Hadisi zamuga cewa rayuwar matashi itace mafi soyuwar rayuka agurin ubangiji bisaga rayuwar wanda yafara shiga shekarun tsufa.

wannan rayuwar munzo mun lalata ta da aikata ababe wadanda suke gayyato hushin ubangiji dakuma tabarbarewar lamura agaremu, muna aikata ayukan da Allah yahanemu da aikatawa, muna biyayya ga wasu domin biyan muradunsu ta wata hanya da bata dace ba, Mune Zinace Zince, zage zagen juna, kisan juna dakuma munahunci hadi da aikata duk wani sabon Allah mai sassauci da akasin hakan wurin yafiya.

Yakai dan uwa matashi wanda ke kokarin zamowa abun kirki abun ayi misali da daukan iznah dashi Gobe, kasani cewa Allah baiyika dan wannan rayuwar dakake cikinta ba a yanxu,rayuwar Roko da wulakanci,rayuwar cin zarafi dakuma batanci wa mutane. Allah yayika domin Cikar Ibada Dakuma kyautata siffa(Kyautata Ibada dakuma Hulda kyakyawa da mutane).

Ka kasance mai Sana'a dakuma neman na kai dakuma taimakon marashi wanda ke cikin bukata.
Ka sani cewa lalaci da kuma zafin nema baya kawo samu, almubazzaranci da mayarda rayuwarka k**an dan wasan kwaikwayo wanda da angansa anga abun dariya sabida wauta da rashin sanin ciwon kai bashibane alkhairi agareka matsayinka na matashi ba.

Kayi tuni dacewa kai matashi ne kuma rayuwar al'ummah da yawa ta dogara dakai domin samun tsira.

Abdulhameed Almustapha
Sat, 14 Sep 2019

Aljanna maimasoya dayawa Allah yakarama lafiya shehi.
22/02/2017

Aljanna maimasoya dayawa Allah yakarama lafiya shehi.

08/02/2017
15/12/2016

I have no doubt that Allah has sent you to be a blessing,a helping hand and century to his creatures.
You have been always nice to the people Helper to those who needs help,Tear wiper to those who are crying 😢, You gave and still giving what you have to save peoples needs.
Indeed no one can reward you except Allah for he is the who have the keys of heavenly task and treasures which will never end.
Ya Allah I ask you to fulfil our wish and to answer our prayer in making GONEE MUDASSIR a Good leader in days to come the one who will be a good and positive example for the present and future Chair holders.
Ya Allah I look forward and I have no doubt that my prayers will be answered.
HAIL THE GREAT SHETTEMA OF GORONYO!!!

28/11/2016

Gwani na gwanaye shatteema ikon Allah.
An buga an busa an gaza kai ko kabuga an fadi.
Shatteeman Na Allah hadarin gabas kake ko babu walkiya sai kayi ruwa.
Ina kafito alkhairi ina zaka alkhairi.
Shatteema Aljanna mai masoya da yawa.
Ka ki mai gidan nan waje kakoma,kaji ana fadin shatteema ya wuce kowa maMa da baba da sauran ahali raha taci k**aka kunne.
In ana yabon sarakuna waka ta bayi.
Wanda ke yiwa fada baya fada.
Godiya ta kara tabbata akan ubangiji mai yin yadda yaso,lokacinda yaso,akan wanda yaso,akuma inda yaso a yadda yasi ko anaso ko baa so.
Allah kakara yima Gonee...muddasir Bin Musa(sahtteeman Goronyo) kariya Alfarmar Annabin rahama (صلي الله عليه وآله وصحبه أجمعين ).

Alh. Tukur muhammad gwuiwa.Brrs.Umar AlkanchiAnd Sir.Muddassir MG(shetteeman Goronyo).
13/11/2016

Alh. Tukur muhammad gwuiwa.
Brrs.Umar Alkanchi
And Sir.Muddassir MG(shetteeman Goronyo).

04/10/2016

Two fundamentals of cool life – Walk like you are the king OR walk like you don’t care ,who is the king.

30/09/2016

Everything in your life is a reflection of a choice you have made. If you want a different result, make a different choice.
May Allah grant us the ability to make positive changes and choices in our life. Ameen.
Jumu'at Mubarak.
.

Maigirma Shatteema bawan Allah, kullu yaumin yanatareda da "yan uwa da abokan arziki cikin Kwanciyar hankali da limana, ...
16/08/2016

Maigirma Shatteema bawan Allah, kullu yaumin yanatareda da "yan uwa da abokan arziki cikin Kwanciyar hankali da limana, amma duk da hakan wasu mahasada sunkoma kauye sun aza dandali basuda aiki sai yiwa wa" yanda Allah yadaukaka zagonkasa, toh inason kusani walh Shatteema yatahi yariga yakasaita saita Allah. Allah yakarawa Shatteema lafiya yakuma basa ikon taimakawa jamaa ameen.

Jirgi uban marayu!!!  Shatteema Allah yakarama lafiya da wadata yakara baka ikon taimakon al,umma don isar annabi ga al ...
17/07/2016

Jirgi uban marayu!!! Shatteema Allah yakarama lafiya da wadata yakara baka ikon taimakon al,umma don isar annabi ga al qur,ani ameen.

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shatteeman Goronyo youth vanguard. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share