Ubandoma Governorship campaign project 2023

Ubandoma Governorship campaign project 2023 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ubandoma Governorship campaign project 2023, Political organisation, No. 42 Modibbo Adama Road Sokoto, Sokoto.

Mai girma matar dan takarar gwamnan jahar Sokoto karkashin tutar Jam'iyyar PDP, Hajiya Asiya Saidu Umar ta karbi bakunci...
12/09/2022

Mai girma matar dan takarar gwamnan jahar Sokoto karkashin tutar Jam'iyyar PDP, Hajiya Asiya Saidu Umar ta karbi bakuncin wata kungiya ta yan kasuwa, ma'aikata, malaman makarantun boko mai fafutukar yakin neman zabe ta Mallam Ubandoma mai suna Ubandoma Governorship Campaign Project 2023 karkashin jagorancin Mal. Isah Yahaya domin gabatar da ita tare da manufofin kungiyar a gaban ta.


KUNGIYAR UBANDOMA GOVERNOSHIP CAMPAIGN PROJECT 2023 (UGCP2023) TA NADA HON KWAMISHINA ABDULLAHI MAIGWANDU A MATSAYIN UBA...
06/09/2022

KUNGIYAR UBANDOMA GOVERNOSHIP CAMPAIGN PROJECT 2023 (UGCP2023) TA NADA HON KWAMISHINA ABDULLAHI MAIGWANDU A MATSAYIN UBAN KUNGIYA.

Da Yake Jawabi Shugaban wannan kungiya Mal Isah yahaya ya bayyana cewa kungiyar ta yanke hukuncin nada Hon Maigwandu a matsayin uban kungiya duba da irin yadda yake fadi tashi ba dare ba rana wurin ganin Nasara Dan takara Gwamna A Jam'iyyar PDP mal sai'du Umar (ubandoman Sokoto) da kuma irin taimakon da yake yi wa Al'umma ta hanyar sama musu gurabin aiki da kuma yi musu Registration na makaranta.

Da Yake nasa jawabi Hon Abdullahi Maigwandu ya gode ma wannan kungiyar akan irin namijin kokarin data keyi na wayar da kan Al'umma muhimmancin zaben Mal sai'du Umar a matsayin Gwamna jahar Sokoto daga karshe ya bada tabacin goyon bayan wannan kungiya a duk lokacin da bukatar hakan yak**ata.

An dai gudanarda gatabarda takarda zama uban kungiya ga Hon kwamishina.

KUNGIYAR UBANDOMA GOVERNORSHIP CAMPAIGN PROJECT 2023 (UGCP 2023) TA GANA DA MD. ALH. YAHAYA DALLATU...Da Marecen Jiya ne...
04/09/2022

KUNGIYAR UBANDOMA GOVERNORSHIP CAMPAIGN PROJECT 2023 (UGCP 2023) TA GANA DA MD. ALH. YAHAYA DALLATU...

Da Marecen Jiya ne Shahararrar Quniyar nan Ta Ubandoma Governorship Project 2023 (UGCP 2023) Ta Gana Da Daya Daga Cikin Uwayen Wannan Qungiyar Alhaji Yahaya Ibrahim Dallatu. (MD. Al-Faida Motors)

A Lokacin Wannan Ziyarar An Tattauna Muhimman Abubuwa Domin Neman Nasarar Jamiyarmu Ta PDP, Hak**a Kungiyar Ta Gabatarda Takardar Shaidar Zama Uban Qungiya Ga MD. Alh. Yahaya Dallatu A Matsayinsa Na Daya Daga Cikin Uwayen Wannan Qungiyar.

Da Yake Jawabi Alh. Yahaya Dallatu Ya Nuna Farin Cikinsa Sosai Akan Wannan Girmamawa Da Aka yimasa Na Sanyashi Daya Daga Cikin Uwayen Wannan Qungiya, Hak**a Yayi Jinjina Sosai Da Yabawa Shugabanni Wannan Qungiyar Kasancewar su Kamilallin Mutane, Yan Kasuwa, Ma´aikatan Gwamnati, Kuma Masu Yawan Shekaru Da Hangen Nesa.

Dafatar Allah SWT Yakara Yimuna Jagora, Kuma Ya Tabbatarmuna Da Nasara A Zaben 2023. Aameen Ya hayyu Ya qayyum.

Allah ya tsare hanya Gwamnan gobe da Yardar Allah, kuma ya kar'bi aikin Hajjin da za'ayi. Amin.
05/07/2022

Allah ya tsare hanya Gwamnan gobe da Yardar Allah, kuma ya kar'bi aikin Hajjin da za'ayi. Amin.

Daga Makarantar Mallam Ubandoma:Limamai daga Masallatai da dama karkashin jagorancin Sarkin Malaman Sokoto, Mallam Yahay...
19/06/2022

Daga Makarantar Mallam Ubandoma:

Limamai daga Masallatai da dama karkashin jagorancin Sarkin Malaman Sokoto, Mallam Yahaya Na Mallam Boyi sun gabatar da addu'ar fatan alheri ga Mai girma dan takarar gwomnan jahar Sokoto kana kuma Mallam Ubandoman Sokoto, Mallam Saidu Umar FCNA a Makarantar Mallam Ubandoma dake unguwar kofar Atiku anan Sokoto.

A wata mai k**a da wannan, duk a yau, Mallam Ubandoma ya karbi bakuncin kungiyoyin matasa, yan siyasa da wasu muhimman mutane da s**a ziyarce shi a Makarantar Mallam Ubandoma dake unguwar kofar Atiku domin kara taya shi murna da kuma jadadda goyon baya ga takarar shi.

Abu Gbow

Repost: Mallam Ubandoma; A Rare Light Found Amidst The Darkness Around... A few weeks ago my facebook account was hacked...
19/06/2022

Repost: Mallam Ubandoma; A Rare Light Found Amidst The Darkness Around...

A few weeks ago my facebook account was hacked in the name of deterring me from performing what I called a necessary service; a service based with dedication, commitment and determination, a service which motivates me and which have prodded me to a class which I never imagined to be in. I'm steadfast, boulder enough and courageous in continuing the necessity service of exposing to the world that a new Madiba has emerged, and this new Madiba didn't only came with Ubuntunism but has surfaced with a caring and generous attitude that was inrecognito in the history of black men. I'm tempted to change account but the hollowness that will muffled me of loosing my dear friends will not let me succumb to that pressure.

Mallam Saidu Umar was described with the below statement, as " the only person who was always ready and willing to sacrifice his time and wealth in order to help others. One distinct thing about Mallam Saidu Umar is the length he usually goes to in lending his assistance to others". Mallam was again been described as a very sympathetic, very considerate and sensitive to the flights of those around him and those with urgent needs. I once confessed to the fact that 'Mallam always find fault in his own self instead of finding fault in others, he mould and adapt himself to such situations for the success of everyone. He never blame external situations or people for any wrong situation in his life.

Indeed, Mallam, you're just a ray of light which was usually found amidst the darkness around. Mallam, you're not just an ordinary being but a blessing to the humanity in general. May the Creator of all guide you and preserve your legacy. Amin.

19th June 2018

Address

No. 42 Modibbo Adama Road Sokoto
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ubandoma Governorship campaign project 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share