Dr Muhammad Sani Abdullahi Jos

Dr Muhammad Sani Abdullahi Jos Sheikh Dr Muhammad Sani Abdullahi Jos Nigeria

31/05/2026
ASSALAMU ALAIKUM *ZIYARAR BARKA DA SALLAH EID ADHA 1447/2026*Amadadin Kwamitin Daliban *Sheikh Dr. Sani Abdullahi Jos* i...
31/05/2026

ASSALAMU ALAIKUM

*ZIYARAR BARKA DA SALLAH EID ADHA 1447/2026*

Amadadin Kwamitin Daliban *Sheikh Dr. Sani Abdullahi Jos* ina mai amfani da wannan damar domin sanarda yan uwana Daliban Mallam da sauran Al-ummar Musulmi cewa in sha ALLAH kamar yanda muka saba a kowace Shekara za'a kai ziyarat Barka da SALLAH ga Mallam kamar haka:

*Rana: YAU LAHADI 14/12/1447* *=* *31/05/2026*
*Wuri: Masallacin Ibn Jazari dake gidan Mallam a Shiyar gidan Fulani*
*Lokaci Karfe 4:30 Na Yamma (Bayan Sallar La'asar)*

.        SALLAR IDI (عيد الأضحى) 1447/2026                            السلام عليكم ورحمة الله وبركاته Muna sanar da alum...
25/05/2026

. SALLAR IDI (عيد الأضحى) 1447/2026

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

Muna sanar da alumar musulmi cewa karfe 08:15am za'a tayar da sallar idi a masallacin Abu Huraira R.A Sokoto In Sha Allah

Wanda ya ji ya sanar da wadanda ba su ji ba

اللهُ أَكْبَر، اللهُ أَكْبَر، اللهُ أَكْبَر، لَا إِلَهَ إِلَّا الله، اللهُ أَكْبَر، اللهُ أَكْبَر، وَلِله الحَمد.

✍ Habibu Shugaba

24/05/2026

MUHADARA KAI TSAYE TARE DA SHEIKH IDRIS GARBA SOKOTO AL MADANI MASALLACIN ANAS BIN MALIK GWUIWA EKA, MAI TAKEN ( HUKUNCE HUKUNCE EDEE DA LAYYA )

Address

Zagga Road
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Muhammad Sani Abdullahi Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Dr Muhammad Sani Abdullahi Jos:

Share