Mutawallen Sokoto Network For Democratic Change

Mutawallen Sokoto Network For Democratic Change Creative platform for the critical leadership Discourse,

14/01/2019

Alamomi 10 masu nuna nasarorin chin zaben Aminu Waziri Tambuwal a jahar sokoto
TAQAITATTUN ALAMOMI DA NASARORI GUDA GOMA (10) MASU NUNA NASARAR CHIN ZA6e GA TAMBUWAL AKARO NA BIYU...

(1)kashi saba'in, 70% na tsofaffin yan siyasar jahar sokoto wayanda s**a San sirrin siyasa, PDP Sukeyi da goyon bayan mutawalle. Kuma dukkaninsu akwai mutane bayansu.

(2)Anan jahar sokoto: Duk wasu dattijawan kirki da malaman addini,da sarakunan musulunchi Dana gargajiya mutawalle suke goyon baya azahiranche.

(3)babu wata local government da bamuda aqallah jigo guda biyar. wayanda s**a hada da kwamishinoni,daraktochi,kantomomi da masu manya manyan muqamai acikin PDP. Sa6anin jam'iyyar APC da adda yan takara kawai.

(4)Duk wata qungiya da kassani ajahar Sokoto Mutawalle suke goyon baya. Kamar qungiyar yan agwagwa dabuje,qungiyar masu gyaran fata,qungiyar manoma,qungiyar yankasuwa,qungiyar yan kabu-kabu,qungiyar Dilolin men petur, da sauransu.

(5)Samun Bafarawa,manir dan Iya,jarman sokoto,mukhtari shehu shagari,mukhtari bello mai gona,Abdallah wali, ba qaramar nasara zata haifarba ga Nasarar PDP ajahar Sokoto.

(6)Bambanchin Ay abayyane yake. Mutawalle ga Allah yaddogara, yan APC ga jigo s**a dogara.

(7)Babban abunda yassaka soyayyar Mutawalle ga sakkawatawa shine gano cewa shi baya goyon bayan ta'addanchi,kuma bayason fitina da husuma da tada 6arna.

(8)Mu adda GOMNATY atafin Hannu. Muke gudanarda mulki a yanxu haka,kuma sirrin mulkin ahannunmu yake. Sa6anin APC da yanxune sukeson kapa gwamnaty ajahar Sokoto.

(9)Kullun fadin s**ai baiyi aikin komaiba. Kuma yachika yawo,amma kuma akoda yaushee samun kar6uwa yake ga idon jama'a. Wannan shi ya nuna koh ran za6e xa'achi kudinsu sannan ajefama mutawalle.

(10)Za'a Nada sabbin muqamai da kwamitochi cikin kwanan nan. domin qarfafawa jigajigganmu na wasu yankuna da basu samu manyan muqamai ba. Saboda mu'ida turbude APC ajahar Sokoto.

Idan kayi dogon hasashe da dogon nazari, zakaga cewa daba donda sanata Alu wamakko kachal ba, da kwata-kwata babu ma APC ajahar Sokoto.

Amadadin nikaina da dukkan matasa da masoya magoya bayan jam'iyyar PDP da Mutawalle da sardaunan kware,munayiwa Barrister Aminu Waziri Tambuwal murna da fatan alkhairi.

Tambuwal
11/01/2019

Tambuwal

14/10/2018
Barka  da  zuwa  the people's  governor
28/08/2018

Barka da zuwa the people's governor

Mutawallen Daular Usmaniya
23/08/2018

Mutawallen Daular Usmaniya

Tested and trusted
19/08/2018

Tested and trusted

Mutawallen Sokoto for President
11/02/2018

Mutawallen Sokoto for President

15/11/2014

I believe the question about Rt. Hon. Aminu Waziri's political future should be about salvaging Nigeria... what do you think?

15/11/2014

What is your position on Rt. Hon. Aminu Tambuwal vying for President or Governor?

Address

Sokoto

Telephone

+2348060799477

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mutawallen Sokoto Network For Democratic Change posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share