Arewa Progressive League

Arewa Progressive League Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Progressive League, No 55. Arkilla, Sokoto.

‎إِنَّا لِلّهِ وَإِنَّـا إِلَيْهِ رَاجِعونَ⁣‎⁣‎It's a sad day. May Allah forgive president Morsi (rahimahullah) for his ...
17/06/2019

‎إِنَّا لِلّهِ وَإِنَّـا إِلَيْهِ رَاجِعونَ⁣
‎⁣
‎It's a sad day. May Allah forgive president Morsi (rahimahullah) for his shortcomings, grant him Jannatul Firdous and accept him and all those murdered by the Egyptian regime amongst the shuhada, Ameen!⁣

‎⁦

Innalillahi Wa Inna ilaihi rajiun!!!Allah yayiwa Maigirma Galadiman Katsina Justice Mamman Naseer rasuwa, lokacin rayuwa...
13/04/2019

Innalillahi Wa Inna ilaihi rajiun!!!

Allah yayiwa Maigirma Galadiman Katsina Justice Mamman Naseer rasuwa, lokacin rayuwar sa marigayin ya rike mukamai da dama a tarayyar Nigeria ciki kuwa harda Mininstan Sharia a lokacin gwamnatin Marigayi Sardaunan Sokoto Sir Ahmad Bello, Allah ya jikansa da rahma ya kuma kyautata bayansa. Ameen.

Usman Hamza

TA'ADDANCI NA CIGABA DA YADUWA A JAHAR SOKOTOA daren jiyane wasu 'yan ta'adda s**a aikata mummunan ta'addaci ga wani baw...
07/04/2019

TA'ADDANCI NA CIGABA DA YADUWA A JAHAR SOKOTO

A daren jiyane wasu 'yan ta'adda s**a aikata mummunan ta'addaci ga wani bawan Allah matashi Mai suna Habibu Nakasari dake nan cikin babban birnin jahar Sokoto ta hanyar cire masa hannayen biyu (2), hakan na nuni kara yadda ta'addaci ke kara fadada a sassa daban daban dake kasar nan cikikuwa harda wannan jaha ta Sokoto wacce ada akewa kallon jahar da tafi kowace zama lafia a tarayyar Nigeria.

Muna kira ga mahukuntan wannan jaha da sauran wadanda keda alhakin samar da tsaron rayukka da dukiyoyi a jahar Sokoto da sudau matakin gaggawa domin bin ciko wadannan 'yan ta'adda domin hukunta su, haka kuma muna kara kira ga jama'a da su hada kai da shugabanni da sauran jami'an tsaro domin kawo karshen wannan ta'addanci dake faruwa a wannan jaha ta Sokoto da sauran sassa daban daban a Nigeria.

Muna rokon Allah madaukakin sarki da ya baiwa Habibu Nakasari lafia ya kuma tsare sauran al'ummar mu baki daya ameen.

Usman Hamza
7/4/2019

21/02/2019
SASHEN MATA NA AREWA PROGRESSIVE LEAGUE SUNYI ZANGA ZANGAR LUMANA A JAHAR SOKOTO. A yau shugabar shashen mata ta kasa Ha...
20/02/2019

SASHEN MATA NA AREWA PROGRESSIVE LEAGUE SUNYI ZANGA ZANGAR LUMANA A JAHAR SOKOTO.

A yau shugabar shashen mata ta kasa Haj. Asmau Yusuf Dogon Daji ta jagoranci dubban mata a jahar sokoto domin yin zanga zangar lumana domin jawo hankalin al'umma a kan bukatar da ake da'ita nasu maida hankali tareda hada kai wuri daya domin ciyarda kasar Nigeria agaba. Zanga zangar an gudanar da ita ne a tituna daban daban dake cikin babban birnin jahar sokoto, titunan da s**a hada da titin Sultan Bello, titin Sultan Abubakar titin Abdullahi Fodio da kuma titin Maniru Road. zanga zangar anguda nar da itane karkashi kungiyar Arewa Progressive League Kuma tuni aka kammala wannan zanza zangar lami lahiya.

Arewa Progressive League
20/02/2019

ANYI GARKUWA DA DAN MAJALISAR DOKOKI NA JAHAR SOKOTOMun samu labarin masu yin garkuwa da mutane sunyi garkuwa da Hon. Sa...
08/02/2019

ANYI GARKUWA DA DAN MAJALISAR DOKOKI NA JAHAR SOKOTO

Mun samu labarin masu yin garkuwa da mutane sunyi garkuwa da Hon. Sani Yakubu dan majalisar dokoki mai wakiltar karamar hukumar mulkin Gudu dake jahar Sokoto, ansace shine akan hanyar Tangaza-Balle, muna rokon Allah ya kubutar dashi da sauran dukkan wadanda akayi garkuwa dasu ameen.

Arewa Progressive League.

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun!!!!Allah ya gafartawa wadannan bayin Allah da makiya Allah s**a kashe ayau a karamar h...
14/01/2019

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun!!!!

Allah ya gafartawa wadannan bayin Allah da makiya Allah s**a kashe ayau a karamar hukumar mulkin Rabah, Allah yasa aljanna ce makomar su. Ameen.

Muna mika taaziyya ga iyalansu da sauran dukkanin 'yan uwa musulmi na jahar Sokoto. Allah ya kawo muna zama lafia a kasar mu baki daya, muna rokon Allah madaukakin sarki da ya kare aukuwar haka anan gaba ameen.

Arewa Progressive League
14/1/2019

The death has occurred of Alhaji Shehu Aliyu Usman Shagari, former president, Federal Republic of Nigeria. May Allah for...
28/12/2018

The death has occurred of Alhaji Shehu Aliyu Usman Shagari, former president, Federal Republic of Nigeria. May Allah forgive him.

19/10/2018

TAQWA makes all things possible.. SABR makes all things work...IMAN makes all things positive... May u have all the 3 everyday of your life.Amin. Jumat Kareem!

Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un!!!Amadadin Shugabanni da 'yayan wannan kungiya, muna mika ta'aziyyar mu ga iyaye 'ya...
13/10/2018

Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un!!!

Amadadin Shugabanni da 'yayan wannan kungiya, muna mika ta'aziyyar mu ga iyaye 'yan uwa da ilahirin Al'ummar Musulmi akan rasuwar IMRANA AHMAD ALKANCHI wanda akawa kisan gilla ayau Assabar 13/10/2018 ta hanyar bin digeshi har lahira a shiyyar Gawon Nama dake nan jahar Sokoto.

Imrana ya rasa rayuwar ne akan hanyar sa ta wuce wa lokacin da ake zargin jami'an tsaro da halbeshi har lahira sakamakon wani artabo da 'ya'yan jam'iyyar APC da PDP keyi a tsakanin su. Muna rokon Allah ya gafar tamasa yaba 'yan uwansa hakurin wannan rashi ameen.

Muna kira ga hukumomin dake rike da hakkin Kare rayukka da dukiyoyi ya rataya kansu da su dau matakin gaggawa domin hana sake aukuwar irin wannan lamari a nan gaba.

Sanarwa
Arewa Progressive League.

04/10/2018

You see why i dislike Christian Association of Nigeria (CAN) and ashamed to be called a Christian because of these wolves called Christian leaders.

On Benue killings, Tashaku (Christian) was arrested and convicted for the killing of priests contrary to CAN innitial false allegations that the killings were perpetrated by the Fulani herdsmen, up till now CAN kept mum.

On Gen. Alkali and other innocent people killed by the Beroms Christian youths and despite all these revelations CAN of worms never issue any statement because, those killed to them are not human or Christians.

Instead of CAN to address and reduce the tension raised by those evil elements who are trying to cause religious war between the Christians and Muslims because of their selfish end, these group of Christians are busy asking for the cancellation of Ekiti and Osun elections.

Well, God will judge them accordingly at His appointed time for taken side with the evil ones in our fatherland.

Donald Femi Olatosi Ojuma

Motherland, you are my angel. My heartfelt greetings to you on this special day. Happy Birthday Nigeria.
01/10/2018

Motherland, you are my angel. My heartfelt greetings to you on this special day. Happy Birthday Nigeria.

Address

No 55. Arkilla
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Progressive League posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share