Hajiya Ni'ima Hassan Women Co'odinator Tinubu/Shatima Campaign Sokoto

  • Home
  • Nigeria
  • Sokoto
  • Hajiya Ni'ima Hassan Women Co'odinator Tinubu/Shatima Campaign Sokoto

Hajiya Ni'ima Hassan Women Co'odinator Tinubu/Shatima Campaign Sokoto Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hajiya Ni'ima Hassan Women Co'odinator Tinubu/Shatima Campaign Sokoto, Government Official, Sokoto.

Uwar gidan ɗan takarar gwamnan jahar Sakkwato, Hajiya Fatima Ahmad Aliyu ke gabatar da jawabi ga taron matan jahar Sakkw...
13/02/2023

Uwar gidan ɗan takarar gwamnan jahar Sakkwato, Hajiya Fatima Ahmad Aliyu ke gabatar da jawabi ga taron matan jahar Sakkwato.

13/02/2023

Sanata Remi Tinubu tare da Hajiya Ni'ima Hassan da Matan jahar Sakkwato sun ce Sai Amadu, Amadun nan dai shi zamuyi da yardar Allah.

13/02/2023

Hajiya Ni'ima Hassan Shugabar Mata ta Yekuwar neman zaɓen ɗan takarar shugaban kasa tare da Sanata Remi Tinubu da Hajiya Fatima Ahmad Aliyu, zasu gudanar da taro da matan jahar Sakkwato.

Yanzu muna dakin taro na gidan Sanata Dr, Aliyu Magatakarda Wamakko inda Ni da Remi Tinubu Uwargidan Ɗan takarar shugaba...
13/02/2023

Yanzu muna dakin taro na gidan Sanata Dr, Aliyu Magatakarda Wamakko inda Ni da Remi Tinubu Uwargidan Ɗan takarar shugaban kasa da Hajiya Fatima Ahmad Aliyu da sauran matan jahar Sakkwato zamu gudanar da taron mata.

Hajiya Fatima Ahmad Aliyu Sokoto, Uwargidan Ɗa takarar gwamnan jahar Sakkwato tare da Hajiya Ni'ima Hassan Shugabar Yeku...
13/02/2023

Hajiya Fatima Ahmad Aliyu Sokoto, Uwargidan Ɗa takarar gwamnan jahar Sakkwato tare da Hajiya Ni'ima Hassan Shugabar Yekuwar neman zaɓen Tinubu ta matan Sokoto sun tarbi Sanata Remi Tinubu a jahar Sokoto

Yanzu haka Uwargidan Ɗa takarar shugaban kasa a Jam'iyyar APC, Sanata Remi Tinubu ta sauka a filin jirgin saman jahar Sa...
13/02/2023

Yanzu haka Uwargidan Ɗa takarar shugaban kasa a Jam'iyyar APC, Sanata Remi Tinubu ta sauka a filin jirgin saman jahar Sakkwato domin Yekuwar neman zaɓen APC a bangare mata

Yau Jimu'a cikin ikon Allah, Ni Hajiya Ni'ima Hassan da uwargidan dan takarar gwamnan Sokoto, Hajiya Fatima Ahmad Aliyu ...
16/12/2022

Yau Jimu'a cikin ikon Allah, Ni Hajiya Ni'ima Hassan da uwargidan dan takarar gwamnan Sokoto, Hajiya Fatima Ahmad Aliyu mun kai ziyara inda muka gana da ƙungiyar Mata ta Nasara Sa'a da ke Gidan Igwai cikin karamar hukumar mulkin Sakkwato ta Arewa.

Yayin ganawar mun karbi Mata Magaya Bayan PDP da yawan su ya kai 276 da s**a sauya sheka zuwa jam'iyar mu da APC Chanji.

Hajiya Ni'ima Hassan.
16, December, 2022

Kaduna Zonal Rally: Delagation of Sokoto State women wing under the the able leadership of Hajiya Ni'ima Hassan,  Co'odi...
13/12/2022

Kaduna Zonal Rally:

Delagation of Sokoto State women wing under the the able leadership of Hajiya Ni'ima Hassan, Co'odinator Women Camping Council of APC Presidential Candidate Asiwaju Bola Ahmad Tinubu.

Kaduna Zonal RallyTawagar matan jahar Sakkwato a Kaduna kenan a karkashin jagorancin Hajiya Ni'ima Hassan shugabar yakin...
13/12/2022

Kaduna Zonal Rally

Tawagar matan jahar Sakkwato a Kaduna kenan a karkashin jagorancin Hajiya Ni'ima Hassan shugabar yakin neman zaɓen ta mata ta ɗan takarar shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu.

Hajiya Ni'ima Hassan Shugabar Yakin Neman Zaɓen ta mata ta ɗan takarar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ta halarci jahar...
13/12/2022

Hajiya Ni'ima Hassan Shugabar Yakin Neman Zaɓen ta mata ta ɗan takarar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ta halarci jahar Kaduna inda ake gudanar da taron nuna goyon bayan dan takarar shugaban kasa a jam'iyar APC.

Hajiya Ni'ima Hassan tare da Hajiya Fatima Uwar gidan ɗan takarar gwamna Sokoto, A lokacin gudanar da taron matan Northw...
02/12/2022

Hajiya Ni'ima Hassan tare da Hajiya Fatima Uwar gidan ɗan takarar gwamna Sokoto, A lokacin gudanar da taron matan Northwest da ya gudana a jahar Katsina.

Hotunan matan Jam'iyar APC na jahar Sakkwato da s**a halarci taron Matan APC a jahar Katsina a karkashin shugabancin Haj...
30/11/2022

Hotunan matan Jam'iyar APC na jahar Sakkwato da s**a halarci taron Matan APC a jahar Katsina a karkashin shugabancin Hajiya Ni'ima Hassan Women Co'odinator Tinubu/Shettima Campaign Council 2023.

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hajiya Ni'ima Hassan Women Co'odinator Tinubu/Shatima Campaign Sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share