WHO went to be a electronics constructer in your local language "Hausa

  • Home
  • Nigeria
  • Sokoto
  • WHO went to be a electronics constructer in your local language "Hausa

WHO went to be a electronics constructer in your local language "Hausa KAZAMA KWARARREN INJINIYA

08/05/2022
KAKERA TAKA CAZA ACIKIN SAUKIKAYI CAJIN SALULAR HANNU DOMIN A CIGABA DA FACEBOOOOOOOOK ❗🔁❕wannan caza tana amfanida batu...
03/07/2019

KAKERA TAKA CAZA ACIKIN SAUKI
KAYI CAJIN SALULAR HANNU
DOMIN A CIGABA DA FACEBOOOOOOOOK ❗🔁❕
wannan caza tana amfanida baturi sannan ta rage wutar zuwa dai-dai yadda zata caza salular hannu, ko mp3, ko ma wani abu wanda ake cajin shi da cazar salular hannu. a takai ce abubuwanda ke amfani da 〖5V〗.
muhimmin abinda zaka nema wanda zai baka damar dadewa kana caji, shine: babban baturin mota, baturin mashin,ko wani kalar batur wanda yake rubuceda 《12v》ajikinshi zai yi.
dafarko katabbatar wayar da zakayi amfanida ita, tanada da kyaw.
sannan (IC L7805) shima kuma yazama sabo.
baturi > yanada alamar 【+】itace jar waya,alamar【-】itace bakar waya.
wayar〔USB〕 ita kuma zaka cire inda ake sa caza kabar wanda ake sama salula(phone),lokacin da ka cire kan "usb "za kaga waya hudu , zaka yi amfanida jar waya(red) sannan baka(black).
bin dukkan yadda kagani azane zai baka damar kera caza dai-dai.



daga naku nazeer bado

Wannan shine wiyarin din wutar lantarki .Idan kadibi yadda ake yinai, dafarko inda aka rubuta(ac souce) yana nufin inda ...
06/06/2019

Wannan shine wiyarin din wutar lantarki .
Idan kadibi yadda ake yinai,
dafarko inda aka rubuta(ac souce) yana nufin inda jona wuta,sannan (switch )nanifin makashin wuta,(lamp)nanufin inda zakasa golof in wuta.
Gwada irin wa dannan yana tai makawa wurin karin sanin yadda ake yin ruwayar wutar lantarki.
Har takai ga ka kware ka iyashi sosai.

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when WHO went to be a electronics constructer in your local language "Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category