Kasarmu A Yau

Kasarmu A Yau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kasarmu A Yau, Political organisation, Sokoto.

Katsina ta dikko dakin kara...... Ziyarar mu wajen Malamin mu Sheikh Dr. Yakubu Musa Hassan Katsina, (Sautussunnah), All...
03/12/2023

Katsina ta dikko dakin kara...... Ziyarar mu wajen Malamin mu Sheikh Dr. Yakubu Musa Hassan Katsina, (Sautussunnah), Allah ya karawa Sheikh Lafiya. Amin.

Kasarmu A Yau

Ga Hassan ga Hussaini, Saura Gambo Allah ya karawa rayuwa albarka.Kasarmu A Yau
03/12/2023

Ga Hassan ga Hussaini, Saura Gambo

Allah ya karawa rayuwa albarka.

Kasarmu A Yau

Kotu ta yi wa mutum biyu Ι—aurin rai-da-rai a kan laifin luwaΙ—i da yara a JigawaKasarmu A Yau
03/12/2023

Kotu ta yi wa mutum biyu Ι—aurin rai-da-rai a kan laifin luwaΙ—i da yara a Jigawa

Kasarmu A Yau

Jihohin Najeriya da s**a bayar da hutun sabuwar Shekarar Musulunci ta 1445 zuwa yanzu: KanoOyoOsunSokotoZamfaraBauchiKeb...
19/07/2023

Jihohin Najeriya da s**a bayar da hutun sabuwar Shekarar Musulunci ta 1445 zuwa yanzu:

Kano
Oyo
Osun
Sokoto
Zamfara
Bauchi
Kebbi
Jigawa
Yobe
Borno

Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya kai ziyarar 'Barka da Sallah' ga Sarkin Musulmi, Muhammad Saad Abubakar...
30/06/2023

Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya kai ziyarar 'Barka da Sallah' ga Sarkin Musulmi, Muhammad Saad Abubakar III, a fadarsa da ke Sokoto.

πŸ“Έ - Fadar Shugaban Najeriya

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya gana da 'yan Najeriya mazauna Faransa, a birnin Paris. πŸ“Έ - Dada Olusegun
23/06/2023

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya gana da 'yan Najeriya mazauna Faransa, a birnin Paris.

πŸ“Έ - Dada Olusegun

A Najeriya, hukumar tsaron farin kaya ta DSS na ci gaba da tsare tsohon shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa a kan ir...
23/06/2023

A Najeriya, hukumar tsaron farin kaya ta DSS na ci gaba da tsare tsohon shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa a kan irin rawar da ya taka wajen sauya fasalin kudi da ya jefa al'ummar kasar cikin wani hali a watannin baya.

Ya kuke kallon ci gaba da tsare shi da DSS ke yi?

Wane mataki ya kamata gwamnatin Najeriya ta dauka don tabbatar da kare 'yancin 'yan kasar?
23/06/2023

Wane mataki ya kamata gwamnatin Najeriya ta dauka don tabbatar da kare 'yancin 'yan kasar?

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya gana da hamshaΖ™in attajirin nan na duniya, Bill Gates, da kuma Aliko Dangote, ranar Li...
23/06/2023

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya gana da hamshaΖ™in attajirin nan na duniya, Bill Gates, da kuma Aliko Dangote, ranar Litinin a fadar gwamnati da ke Abuja.

πŸ“Έ - Dada Olusegun

1) Largest country in Africa by land mass - Algeria πŸ‡©πŸ‡Ώ2) Largest country in Africa by population - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬3) Largest ...
23/06/2023

1) Largest country in Africa by land mass - Algeria πŸ‡©πŸ‡Ώ
2) Largest country in Africa by population - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
3) Largest movie industry in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
4) Largest democracy in Africa - South Africa 🌍
5) Richest Black man - Nigerian πŸ‡³πŸ‡¬
6) Richest African woman - Nigerian πŸ‡³πŸ‡¬
7) largest single solar power plant in Africa - Morocco πŸ‡²πŸ‡¦
8) Largest Museum in Africa - Egypt πŸ‡ͺπŸ‡¬
9) Tallest building in Africa - Egypt πŸ‡ͺπŸ‡¬
10) Largest rice mill in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
11) Largest fertilizer plant in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
12) largest oil refinery in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
13) largest fish farm in Africa - Egypt πŸ‡ͺπŸ‡¬
14) largest cement plant in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
15) largest tea farm in Africa - Kenya πŸ‡°πŸ‡ͺ
16) largest music industry in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
17) largest stadium in Africa - South Africa πŸ‡ΏπŸ‡¦
18) Fastest train in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
19) longest subsea gas pipeline in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
20) largest city by population - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
21) Largest news network in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
22) largest car race arena in Africa - South Africa πŸ‡ΏπŸ‡¦
23) largest pharmaceutical industry in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
24) Fastest woman in Africa - Nigerian πŸ‡³πŸ‡¬
25) Fastest man in Africa - Kenyan πŸ‡°πŸ‡ͺ
26) largest stock exchange by market capitalization in Africa - South Africa πŸ‡ΏπŸ‡¦
27) largest stock exchange by number of listings - south Africa πŸ‡ΏπŸ‡¦
28) longest concrete road in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
29) largest airline in Africa - Ethiopia πŸ‡ͺπŸ‡Ή
30) most streamed musicians in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
31) most awarded artist in Africa - Nigerian πŸ‡³πŸ‡¬
32) largest mall in Africa by structure - Morocco πŸ‡²πŸ‡¦
33) most valuable tech startup in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
34) most valuable company in Africa - South Africa πŸ‡ΏπŸ‡¦
35) largest economy in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
36) Most tribes in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
37) most languages in Africa - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
39) largest seaport In Africa by size - Morocco πŸ‡²πŸ‡¦
40) largest university in Africa by area - Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bai wa 'yan Najeriya haΖ™uri kan wahalhalun da janye tallafin man fetur ya haifar a Ζ™as...
23/06/2023

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bai wa 'yan Najeriya haΖ™uri kan wahalhalun da janye tallafin man fetur ya haifar a Ζ™asar.

Da Dumi-DumiShugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da gwamnan babban bankin kasar, Godwin Emefiele daga mukamin...
11/06/2023

Da Dumi-Dumi

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da gwamnan babban bankin kasar, Godwin Emefiele daga mukaminsa nan take.

Tuni kuma aka bukaci ya mika ragamar aikinsa ga mataimakinsa har zuwa lokacin da za a kamalla bincike a kansa.

Ya kuke kallon matakin shugaban na Najeriya?

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasarmu A Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share