Mbb movement 2023

Mbb movement 2023 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mbb movement 2023, Political organisation, Sokoto.

19/05/2022

Asalamu `alkum Masu Girma Excos Officials Da Excos Member

Kamar Yadda Mai girma
Cmrd. Muhammad Bello Babangida (M.B.B)
Yayi Alkawalin Duk Al.ummarsa S**ayi kira dayazo Yastaya Musu Wurin Yantar dasu A Zaben 2023 Dazai Gudana Tohh lalle Bamakawa Zai Amsa Kiransu.
Duba Da Shawarwari Daga Magabata Da Kira Daga Matasa Nacewa Yazo Yasauko Daga Neman
Kujerar
Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Sakkwato ta Kudu Da Arewa.
Zuwa Ga
Kujerar Dan Majalisar Jiha Mai Wakiltar Sakkwato Ta Kudu Ta 1.

Wannan Kira Yakarbu.
Bisa Ga Dalili Irin Namasoya Magoya Bayan Sa Das**a Taru S**a Bada Lokacinsu Da Dukiyarsu Wurin Sayen (Nomination Form)
Natsayawarsa Takarar Kujerar Dan Majalisar Jiha Mai Wakiltar Sakkwato ta Kudu ta 1 2023.
Domin Cincintarsa Da Kwazonsa Da Jajircewasa Wurin Nemama Al.umma Mafita Da Saukin Rayuwa Da Kawo Sauyi Nagari Ga Umma.

A karkashin Jam.iyar.
Matasa Masu Kishi Da Nagarta Wato.
YPP YOUNG PROGRESSIVE PARTY
SERVICE TO THE PEOPLE

Yana Jinjinawa Da Godiya Ga Matasa Ga Irin Kaunar Das**a Nunamasa


Bello Muhammad
Pro Active Media 2

FATAN ALHERI MUHAMMAD BELLO BABANGIDA (M.B.B)
11/05/2022

FATAN ALHERI MUHAMMAD BELLO BABANGIDA (M.B.B)

06/03/2022
23/02/2022

***Assalamu alaikum*
Lokacin da *MBB* na takarar social secretary a *NYCN.*
Yagoyama *MATASA* Baya sosai kuma yataka rawar gani a wannan zabe.
Duk da baiyi nasara ba a zaben ba.
Hakan baisa ya sare saboda faduwa a yau takan iya zama nasarar gobe.
Nasan da akwai *MATASA* Dadama wadanda s**a fini sanin iya gwagwar Mayar da MBB yayi a ire iren wurinnan.
*MBB* yayi kokari sosai Na Amince muna da fitowa Neman kujerar Dan majalisar tarayya a sakkwato ta kudu da arewa.
Wadda idan muka hada kawunan mu wuri daya.
Hakika zamu iya kai *MBB* ga nasara a zabennan *2023.*
Matasa kuzo muhada tarihin BUGUN FARKO da ikon allah Mukai MBB ga nasara. Murufa masa zuwa majalisar tarayya a tare.
Nasarar MBB batasa bace shikadai Nasarar mu ce baki daya..**

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mbb movement 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share