Alkhairiyyah Solidarity Movement for Asiwaju, Baba Alu & Ahmad/Danchadi

  • Home
  • Nigeria
  • Sokoto
  • Alkhairiyyah Solidarity Movement for Asiwaju, Baba Alu & Ahmad/Danchadi

Alkhairiyyah Solidarity Movement for Asiwaju, Baba Alu & Ahmad/Danchadi A socially motivated Society on the Good Manifestos of APC for its Overall victory come 2023

A very big congratulations to Kebbi State Civil Servants as the people's Governor approved ₦75,000 as their Minimum wage
23/10/2024

A very big congratulations to Kebbi State Civil Servants as the people's Governor approved ₦75,000 as their Minimum wage

Alkhairiyyah Solidarity NA TAYA MURNA GA ƊAUKACIN MASU BADA SHAWARA NA MUSAMMAN DA AKA RANTSAR. DA FATAR ALLAH YA YI RIƘ...
04/09/2023

Alkhairiyyah Solidarity NA TAYA MURNA GA ƊAUKACIN MASU BADA SHAWARA NA MUSAMMAN DA AKA RANTSAR. DA FATAR ALLAH YA YI RIƘO DA HANNAYEN SU, YA BA SU IKON SAUKE NAUYIN AL'UMMAR JIHAR SAKKWATO DA AKA ƊORA MUSU.

02/09/2023

DAGA CIKIN ISLAMIYOYIN DA Alh. Khairu Abdullahi ke taimakawa domin raya zukatan yara da cigaban addinin Musulunci sun yaye Dalibai maza da mata da waɗanda s**a Hardace Alkur'ani.

01/09/2023

WAI ABIN DARIYA YARO YA TSINCI HAƘORI. MATSALAR TSARON DA KUKA KASA MAGANCEWA SHEKARA 8 ITA KUKE SO A MAGANCE A ƘASA GA KWANA 100

01/09/2023

NA JI WANI YA KIRA HUSACE YA BUƊE MAGANAR SA DA AYOYI Hmmmm, Allah Sarki duk ƙoƙarin ga da Dr. Ahmad Aliyu yake yi na rage matsi, ta hanyar BIYAN ALBASHI CIKIN LOKACI, da BAIWA MASU LALURA TA MUSAMMAN ALAWUS da BAIWA MALAMMAI DA LIMAMAI DA LADANAI ALAWUS duk ba ka gani ba. KAI MALAM JE KA NEMI SANA'A. sana'a nace fa, dun Bara da raraka ba sana'a ce ba. Ehem

01/09/2023

WAI WANDA YAYYI ƁARNAR SHEKARA TAKWAS (8) KA ZARGIN WANDA YA YI ƘASA GA KWANA ƊARI.
RASHIN KUNYA YA ISA MATUƘA

01/09/2023

BARKAN MU DA ARZIKIN GANIN WANNAN RANA. ALLAH YA BAMU ALBARKAR DAKE CIKIN TA.

INA MATASA, MASU SHA'AWA DA WASAN KWALLON ƘAFA, HAUSAWA "KANCE RAI DANGIN GORO" YAU ASSABAR 19/8/2023 NE ZA A GUDANAR DA...
19/08/2023

INA MATASA, MASU SHA'AWA DA WASAN KWALLON ƘAFA, HAUSAWA "KANCE RAI DANGIN GORO" YAU ASSABAR 19/8/2023 NE ZA A GUDANAR DA WASAN ƘARSHE DA KUMA BUKIN RUFE GASAR KWALLON KAFA TA MAI TAKEN ALKHAIRIYYAH FIVE ASIDE FOOTBALL TOURNAMENT, WADDA ALHAJI Khairu Abdullahi YA ƊAUKI NAUYI. KADA KU BARI A BAKU LABARI

GOBE DA YARDAR ALLAH MUNA WURNO DA RABA
03/02/2023

GOBE DA YARDAR ALLAH MUNA WURNO DA RABA

25/01/2023

BISMILLAHI KHARIL ASM'I.
BISMILLAHI RABBIL ARDI WAS SAMA'I.
BISMILLAHI LA YA DURRU MA'A ISMIHI DAWA'UN.
BISMILLAHI ALA ANFUSINA.
BISMILLAHI ALA AHLINA WA AMWALINA.
BISMILLAHI ALA KULLI SHA'IN A'AƊANA RABBUNA.
BISMILLAHI KAFEE
BISMILLAHI SHAFEE
BISMILLAHIL MU'AFEE
BISMILLAHIL LAZI LA YADURRU MA'A ISMIHI SHAI'UN FIL ARDI WALA FIS SAMA'I WA HUWAL SAMI'UL ALEEM.

ALLAH ZA MU FARA, KA KIYAYE GABAN MU DA BAYAN MU, SAMAN MU DA ƘASAN MU, DAMAN MU DA HAGUN MU.

BI IZZI KA, WA IZZI IZZATIKA YA QAHHARU.

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkhairiyyah Solidarity Movement for Asiwaju, Baba Alu & Ahmad/Danchadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share