22/10/2025
✨ Sabuwar Sokoto tana tashi!
Gwamna Ahmad Aliyu ya tabbatar da cewa gwamnatinsa na ci gaba da ɗaukar matakai don ƙarfafa tattalin arziki, tsaro da ci gaban al’umma.
Ku ci gaba da addu’a da goyon baya domin mu gina Sokoto mai alfahari! 💪🏽