Ybn Network Group sokoto chapter

Ybn Network Group sokoto chapter Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ybn Network Group sokoto chapter, Political organisation, Sokoto.

SOYAYYAR YAHAYA BELLO ADOZA A ZUKATAN MALAMAN ADDINI____A kowani lungu da tsako na kasar nan malaman Islama da Kiristan ...
12/01/2022

SOYAYYAR YAHAYA BELLO ADOZA A ZUKATAN MALAMAN ADDINI____

A kowani lungu da tsako na kasar nan malaman Islama da Kiristan kasar nan sun tsaya kyam da kafafun su gurin mara ma Gwamna Yahaya Bello Adoza baya don ganin ya zam shugaban kasar mu Najeriya.

A kwanan nan Malaman addini islama sama da dari sun saukar da Qur'ani duk da manufar Allah ya zam gatan Yahaya Bello Adoza akan wannan tafiya ta neman inganta mana rayuwa, Kazalika addini kirista su ma sun dukufa a fadin kasar nan suna masu addu'ar fatan nasara ga Dan Bello.

YA KAMATA MU SAN DA WANNAN

Malaman addini ta ko wani 6angare basu ta6a mara ma wani baya haka kawai! ba tare da duba da bincike na gaske akan shi ba, sai sun tabbatar da kyawawan ayyukan sa, da manufar sa, da niyar sa, da tausayin sa, da kuma me yayi? me yake shirin yi? To idan har malaman addini zasuyi wannan dogon nazarin daga karshe kuma su dauki tafiyar Yahaya Bello Adoza to babu shakka Dan Bello ya cika adali.

Hakan ya sanya mu matasa da sauran al'umman kasa baki daya muka kara samun karfin guiwa gurin gwagwarmawa har randa zamu kai Yahaya Bello Adoza ga VLLA Insha Allah 💪

Tafiyar Yahaya Bello Adoza namu ne don kan mu tafiya ce ta kasa da kuma masu kishin kasa, Jumma'ar da zatayi kyau tun daga laraba ake gane ta amma jumma'ar Yahaya Bello Adoza tun litinin muka gane ta babu komai a cikin tafiyar Matashi Na Matasa sai NasaraNasara,

Allah muke roko da ya bamu Nasara a cikin wannan tafiyar ya kuma kau da duk wani abu da zaizam mana cikas a cikin tafiyar mu ta kasa domin kasa.

"Matashi Na Matasa" babu ruwansa da banbancin yare, ko addini zaman lafiya da cin gaban kasan Nigeria shi ya sa agaba.

Ibrahim Adamu
Director Media and Publicity YBN

"Democracy cannot succeed unless those who express their choice are prepared to choose wisely"The spread and unprecedent...
12/01/2022

"Democracy cannot succeed unless those who express their choice are prepared to choose wisely"

The spread and unprecedented support H.E Yahaya Bello Adoza is enjoying today is an indication that the Youths of this country are up to rule this country through a legitimate process. And the time is now. Insha Allahu

Ibrahim Adamu
Director Media and Publicity Ybn Matashi Na Matasa
Abdul Amart
Abdul Abdul Amat Mai Kwashewa

JIHAR KOGI A BAYA KAFUN ZUWAN YAHAYA ADOZA BELLO____Zanyi magana ne akan matsalolin tsaro da jihar kogi da tsinci kanta ...
11/01/2022

JIHAR KOGI A BAYA KAFUN ZUWAN YAHAYA ADOZA BELLO____

Zanyi magana ne akan matsalolin tsaro da jihar kogi da tsinci kanta a ciki kafun zuwan Yahaya Bello kan kujeran gwamna. Da yawa daga cikin yan Najeriya ba su san wacce masifa jihar ta fada ba tsakamakon rashin tsaro, da kuma kokari da shi maigirma gwamna Yahaya Bello ya yi domin ganin jihar ta samu tsaro mai inganci.

Kafun zuwan Yahaya Bello gwamnan jihar kogi jihar tana daya daga cikin jahohi a Najeriya masu fiskantar barazanan yan ta'adda, duk wanda yake arewa yana zuwa kudu lallai zai shaida wannan zance domin hanya tana bi dashi ta cikin jihar kogi, mutane da dama idan hanya ta biyo da su ta jihar suna sawa a ransu cewa ba lallai su fita da rai ba. In takaita maku zancen jihar kogi a baya ta fada mummunan hali na rashin tsaro.

Daga cikin kokari da maigirma GYB ya yi na inganta tsaro a jihar kogi akwai anfani da ya yi da yan banga (Vigilante) Yahaya Bello ya yi nasaran hada kan jami'an tsaron da suke jihar kogi baki daya ya kuma bukaci wadannan jami'ai da su gabatar da duk abunda suke bukata wadanda zasuyi anfani dasu wajen kawo karshen matsalar tsaron da jihar take fama dashi.

Daga cikin abunda s**a bukata akwai motoci da dukkan abunda matocin suke bukata akwai kuma wasu Kudaďe da gwamnatin Yahaya Bello ta ware ana biyan wadannan jami'an tsaro domin ya kara masu karfin gwiwa su yi aikin da ya dace.

Daga cikin ayyukan inganta tsaron jihar kogi, Gwamnatin Yahaya Bello ta ďebi matasa majiya karfi wanda jimillan yawansu ya kai mutum 3000. Duk wata ana biyansu Naira 20000 domin su kawo tsaro a jihar Kogi. Wandannan yan banga sunyi aiki tare da hadin gwiwan jami'an tsaro kuma sunyi nasaran kawo karshin duk wani dan ta'addan da yake jihar kogi.

Matakan da Yahaya Bello ya dauka na magance matsalar tsaro a jiharsa ta kogi akwai dokan da ya sanyawa hannu duk wanda aka K**a da aikin ta'addanci hukuncinsa kisa ne ta hanyar harbewa da bindiga. Yahaya Bello ya kasance Matashi jarumi wanda babu tsoro a ransa wannan ya sa ya yi nasaran kawo karshen matsalar tsaro a jihar kogi, yanzu idan ana maganar jihar da tafi ko wacce jiha tsaro a Najeriya toh jihar Kogi ce ta farko. A sanadiyan zuwan Yahaya Bello gwamna jihar.

A duk Najeriya jihar kogi ne kawai a yanzu zakayi tafiya komin dare idan bukatar hakan ya tashi ba tare da wata fargaba ba. Lallai jihar Kogi ta samu tsaro a gwamnatin Yahaya Bello.

A halin da Najeriya take ciki a yanzu matsalar rashin tsaro yafi abunda yafi dacewa ga mu yan kasa shine mu kawo Yahaya Bello ya shugabance mu a matsayin shugaban kasa domin kawo karshen duk wani aikin ta'addanci a Najeriya. Yahaya Bello shine wanda ya can cancanci ya rike kasar nan a yanzu. Duba ga kwarewarsa a aiki da tabbatar da tsaro a cikin Al'umma.

Ibrahim Adamu
Director Media and Publicity YBN

Yahaya Bello Adoza Remain The Only Option For Nigeria And Nigerians_____Considering the envisage battle in the fourth co...
11/01/2022

Yahaya Bello Adoza Remain The Only Option For Nigeria And Nigerians_____

Considering the envisage battle in the fourth coming elections, particularly in the presidential election, one would expect that the biggest political party in Africa (APC) would field a candidate with the neccessary candour, charisma and unchallenged integrity to be able to face other candidates from other political parties. It's only when there are capable candidate with uncrackable qualities that the political terrain could make for a very interesting and challenging chase game. As a party, there is need for us to guard our lions in order to sustain our victory at the poll.

It's based on the anticipation of a fierce and most challenging battle to control the A*O ROCK VILLA, that we are writing this piece to you (Nigerian Youths and Women) so that you should have a rethink about the kind of person you are hoping to choose for the 2023 presidential election on the ticket of our great party APC, so that we do not lose our continued occupation of A*O ROCK VILLA. If You ask me i will honestly suggest that you look for Governor YAHAYA BELLO, who can withstand the test of time, who has the wherewithal and pragmatism to take our party to landslide or enviable victory. Fresh, young, and energy are the pointer of who becomes the next president of Nigeria.

With all intents and purposes, each time i sat down to chronicle the services rendered by GYB in Kogi state, i will be left with no choice but to seek for his pragmatic intervention to cushion out the litany of problem eating deep the bones and veins of this country by accepting to contest.

With GYB in the wheel, there are uncountable hopes. As we said, there is hope destined by God to rescue our people, just as God delivered the Israelites from the land of Egypt. GYB is the beacon of hope for the people of Nigeria. He is a man whose administration would, as a matter of deliberate and consistent policy, ensure the proper development of our dilapi

10/01/2022

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ybn Network Group sokoto chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share