Ahmad Aliyu Door To Door Mobilization Forum

Ahmad Aliyu Door To Door Mobilization Forum ومن يتق الله يجعله مخرج�ويرزقه من حيث لايختسب Alhamdullah

Daga Cikin Dalilan Mu Da Yasa Mukace Prof Attahiru Ahmad Sifawa Mutumin kirki Ne Yana Da Rikon Gaskiya Da Amana Shine Ba...
22/02/2026

Daga Cikin Dalilan Mu Da Yasa Mukace Prof Attahiru Ahmad Sifawa Mutumin kirki Ne Yana Da Rikon Gaskiya Da Amana Shine Baya Tauye Aikinsa, Akoda yaushe Yana Girmama Aikinsa Tare Da Zuwa Wajan Aiki Abisa Ka'ida duk da Shine Yake Jagoran tar wa'azuzzuka musamman acikin wannan Wata mai alfarma Sah,

Prof Attahiru Ahmad Sifawa, Ya Samu Yabo A Wajan Abokan Aikinsa Harda Wayan Da Ba Department Dinsu Daya Ba Suna Cewa "Prof Akwai Alkhairi Kuma Bai Kyamar Kowa" Wasuma Sukan Kirashi Da Uban Marayu Kowa Naka,

Bamuce Prof Attahiru Ahmad Sifawa Yafi Kowa Ba, Amman Dai Mukam Har Yanxu Bamuga Wanda Yasamu Yabon Da , Talakkawa da ma Al Umma Daban daban musamman Al Umma Bodinga Da Sifawa Ba.

Muna Yi Maka Fatan ALHERI A duk Inda Kake Tare da Rukon Allah Yatabbatar Muna da Nasara Mai Girma Gomna 2027.

Signed: Hon Abu Isah State Chairman Ahmad Aliyu Door To Door Mobilization Forum
22th February 2026✍️

Albarkacin Wannan Ranar Ta Juma'at.Allah yaƙara kai haske a makwancin Alh Sani Jaman, Aminin Baba ALU, Allah yasa kana c...
06/02/2026

Albarkacin Wannan Ranar Ta Juma'at.

Allah yaƙara kai haske a makwancin Alh Sani Jaman, Aminin Baba ALU, Allah yasa kana cikin rahamar ubangiji, Allah ya haɗamu gidan aljannah tare dakai Baba Amin

Allah Yasa muyi ƙarshe mai kyau Amin.

01/04/2025

Zamuyi Give Away Na Barka Da Sallah Albarkacin Jagoran Wannan Kungiya Prof. Attahiru Ahmad Sifawa, FHSN.

SAKON BARKADA SHAN RUWA 🥛 🥤Barka Da Shan Ruwa Maigirma SA New Media To Governor Sokoto State, Fatan Ubangiji Allah Yasa ...
18/03/2025

SAKON BARKADA SHAN RUWA 🥛 🥤

Barka Da Shan Ruwa Maigirma SA New Media To Governor Sokoto State, Fatan Ubangiji Allah Yasa Muna Cikin Bayin Da Yake Ƴantawa A Wannan Wata Mai Alfarma.

Muna Daɗa Roƙon Ubangiji Allah Yaci Gaba Da Ɗaga Matsayin Ki Maigirma S'A Hon Naseer Bazzah Allah Ya Tsone Idunan Maƙiyan Ka Na Fili Dana Boye Albarkacin Annabi Muhammadu ﷺ Da Alqur'ani Allahummah Amin ya Hayyu ya Qayyoum 🤲

Daga Kungiyar Ahmad Aliyu Door To Door Mobilization Forum

15/03/2025

Insha Allah Zamu Motsa Kwanan nan

TAYA MURNA TARE DA KARRAMAWA GA UBAN KUNGIYAR AHMAD ALIYU DOOR TO DOOR MOBILIZATION FORUM ; PROF ATTAHIRU AHMAD SIFAWA, ...
24/02/2025

TAYA MURNA TARE DA KARRAMAWA GA UBAN KUNGIYAR AHMAD ALIYU DOOR TO DOOR MOBILIZATION FORUM ; PROF ATTAHIRU AHMAD SIFAWA, HONOURABLE COMMISSIONER MINISTRY OF SCIENCE AND TECHNOLOGY.

Alhamdu-lillah Cikin iKon Allaah (SWT) Munsamu ziyarar Dattijo Uba Ga Wannan Kungiya Ta Ahmad Aliyu Door to Door Mobilization Forum, ( Prof Atttahiru Ahmad SIFAWA ) a Offishinsa dake 5star Sokoto,

Mutattauna Wasu Muhimman Abubuwa Domin tafiyar da harkokin wannan Ƙungiya, Mun karbi Shawara, Plan, da Karin Ilimi a Cikin wannan ziyara kasancewar wanda Muka ziyarta muka karrama Mutum ne Mai Ilimin Addini dana zamani Da Kuma Iya Mu'amala. . .

Muna Kara Godiyya da irin yadda Hon ya Tarbemu, Allaah (SWT) yayima jagora yabar zumunci yabaka iKon Sauke wannan Nauyin ga wannan Kungiya,

Yha Hayyu yha Qayyum 👏

Mun jima muna hakurin jira bamu ce komai ba yanzu dai lokacin magana ya yi saboda an taɓo bangaren mu na kungiyoyi muna ...
24/12/2024

Mun jima muna hakurin jira bamu ce komai ba yanzu dai lokacin magana ya yi saboda an taɓo bangaren mu na kungiyoyi muna jiran a kiramu domin Babu bukatar sai mun yi yawon neman alfarma kowa ya san irin gudummawar da kungiyar mu ta bayar muna fatan Allah ya sa a yi rabo mai cike da gaskiya da Adalci

13/04/2024

Wanda ya rasa Haƙuri, ya rasa komai.

Alhamdulillah Taro Yakammala
28/01/2024

Alhamdulillah Taro Yakammala

Dama ga matasan mu na Arewa musamman masu son ƙwarewa a kan fasahar zamani!Gwamnatin tarayya ta ƙarƙashin ma’aikatar sad...
30/10/2023

Dama ga matasan mu na Arewa musamman masu son ƙwarewa a kan fasahar zamani!

Gwamnatin tarayya ta ƙarƙashin ma’aikatar sadarwa, ƙirƙire-ƙirƙire, da tattalin arziƙi na zamani, ta kaddamar da wani shiri mai suna 3MTT, da nufin samar da ilimin da zai samar da kwararrun masana fasaha miliyan 3 a fadin Najeriya.

Ma’aikatar zata fara da horar da mutanr 30,000 su zama ƙwararru a fannin fasaha a faɗin Najeriya. Dama ce ga matasa musamman masu son ƙwarewa a fannin fasahar zamani. Kada ayi wasa da wannan damar.

Zaku iya rejista kyauta a wannan liƙau:
https://3mtt.nitda.gov.ng

Ranar Fara horo: 15 ga Nuwamba, 2023.

Kusan duk bayanan da ake bukata na cikin shafin, kuma ba za a caje ku ko sisi ba har ku gama wannan horo. Kyauta ne daga gwamnatin Tarayya a shirin ta na inganta ilimin fasahar zamani da farfaɗo da tattalin arziƙin Najeriya.

A tura zuwa yan uwa da abokan arziƙi.

©Aliyu Samba

Address

Sokoto

Telephone

+2348145287284

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmad Aliyu Door To Door Mobilization Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share