Mallam Ubandoma Youth Assembly

Mallam Ubandoma Youth Assembly Official account of 🄼🅄🅈🄰🇮🇹
Twitter: muya_assembly
🅘🅖: muya_assembly

Mallam Ubandoma Ya Isar Da Gaisuwar Ta'aziyya Ga BafarawaMai girma dan takarar gwamnan jahar Sokoto karkashin tutar Jam'...
30/09/2022

Mallam Ubandoma Ya Isar Da Gaisuwar Ta'aziyya Ga Bafarawa

Mai girma dan takarar gwamnan jahar Sokoto karkashin tutar Jam'iyyar PDP, Mallam Saidu Umar, FCNA (Mallam Ubandoman Sokoto) ya ziyarci gwamnan jahar Sokoto na da, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa (Garkuwan Sokoto) bisa ga rasuwar surukar shi, watau mata ga daya ga cikin magazayyen shi, Alhaji Muhammadu Dalhatu Bafarawa, (Sarkin Gabas na Bafarawa) mai suna Hajiya Maimuna.

Mallam Ubandoma ya roki Allaah SWT da ya gafarta mata dukkan kurakuran ta ya kuma bata gida a aljanna firdaus ya kuma roki Allaah da ya baiwa iyalanta hakurin jure wannan rashi.

Lokacin ziyarar, Mallam Ubandoma na tare da rakkiyar Tsohon shugaban karamar hukumar mulki ta Sokoto arewa, Hon Abdullahi M. Hassan (Mai Malale) da sauran muhimman mutane.

Muya

Gov. Tambuwal, Mallam Ubandoma, Speaker SOHA, Others Attend Funeral Prayers of Late Ada Goronyo Sokoto State Governor, A...
29/09/2022

Gov. Tambuwal, Mallam Ubandoma, Speaker SOHA, Others Attend Funeral Prayers of Late Ada Goronyo

Sokoto State Governor, Aminu Waziri Tambuwal represented by the Sokoto State PDP Governorship Candidate for the upcoming general elections, Mallam Saidu Umar FCNA (Mallam Ubandoman Sokoto) joined the Speaker SOHA, Aminu Manya Achida, and other sympathisers at the funeral prayers of the late PDP Chairman of Goronyo Local Government, Alh Adamu Shehu Goronyo who died at the age of 86 in the early hours of today performed at his Sokoto residence in Kofar Kware area of Sokoto Metropolis.

Mallam Ubandoma after the burial rites extended his condolences to the immediate family of the deceased, people and Local Government Council of Goronyo, and the extended family of PDP. He described his passing as a colossal loss which will be dearly missed especially to the very Goronyo people who he had meritoriously served in different capacities. Prayers were offered for the reposed of his soul.

Among the many distinguished leaders at the funeral prayers include: PDP Sokoto State Chairman, represented by the Zonal Vice Chairman East, Hon Nasiru Bafarawa, District Head of Goronyo, Muhammadu Sambo, Elder statesman, Senator Garba Ila Gada, Local Government Chairmen of Goronyo and Sokoto South LG: Hon Abdulwahab Goronyo and Faruku Sayudi. PDP Candidates of the House of Representatives, Gada/Goronyo, Comr Bashir Gorau, and Kware/Wamakko, Hon Murtala Maigona.

Members of the PDP State Working Committee, Former LG Chairman of Sokoto North, Hon Abdullahi Muazu Hassan. Sokoto South LG PDP Chairman, and all the PDP LG Chairmen of the Eastern part of Sokoto, Special Advisers, Senior Government Officials, political leaders from within and outside Sokoto, and other sympathisers were all in attendance.

Nafiu Muhammad Lema
29th September, 2022.

29/09/2022
29/09/2022

Atiku Zai iya Nasara cinye zaɓen sa a 2023 koda maƙiyan sa basaso insha Allah -Hon Yusuf Bello Ƙuluta

Allah bazai taɓar da mutumin da zuciyar sa cike fal take da abun Alkairi ga al'umma,

Zuciyar Atiku babu mugunta cike take fall da burin hidimtawa al'umma ta kowacce hanyar, bazaka san haka ba sai kana kusa dashi ko wani naka nakusa dashi.

Atiku Abubakar Nigeria yakai kallo kawai taya zaibata kudun mawar da zata go gayya da takwarorin ta a fadin duniya duba da uwace a nahiyar Afirka,

Faɗan da Wike yake yi da PDP bada Atiku yake yiba illa ƙinjinin arewa dama mutanan dake tare da Nyeson Wike, wanna dukan su Wike sunsan kudurce ƙudurcen Atiku na gyara kasa musamman arewa, sukuma basaso.

Wasu daga cikin mutanan mu na arewa maƙiya hargoyan bayan sa, ƴan kashe mura bane, duk wani ɗan Arewa dake cewa yana kishin arewa kuma yana yaƙar Atiku to bamaikishi bane kawai maƙiyin arewa ne.

Kirana ga al'umma musamman na yankin arewa shine, dasu watsar da duk wata magana mara kyau da wani Zazo yayi akan Atiku, don yacusa muku ƙinsa,

Al'ummar arewa dasu fito suzaɓi Atiku Abubakar a kakar zaɓe ta 2023, ina da yaƙinin Atiku Zai zama Alkairi ga ƙasar nan wanna za'ayi alfahari dashi koda baya duniya,

Wlh Atiku Yafi Tunibu Nagarta da Kwankwaso, Kwankwaso kuma yafi Tunibu Nagarta da Peter Obi, kuzo mukai nigeriya ga mataki nagaba domin tayi go gayya da sauran ƙasashen duniya Cewar hon Yusuf Bello Ƙuluta

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mallam Ubandoma Youth Assembly posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Mallam Ubandoma Youth Assembly:

Share