Bin Usman Foundation

Bin Usman Foundation ๐Ÿคฒ Bin Usman Foundation
๐Ÿ•Œ Taimakon Karayu & Marasa ฦ˜arfi
๐Ÿš Abinci | ๐ŸŽ’ Ilimi | ๐Ÿ“ฟ Zakka & Sadaka
๐ŸŒ™ Domin Neman Yardar Allah
(1)

19/01/2026
Kainuwa dashen Allah
16/01/2026

Kainuwa dashen Allah

14/01/2026

YAU INA SON GANIN JIKOKIN BABBAN MU GUMI ๐Ÿ’ช๐Ÿผ

Professor Mansur Isa Yelwa HafizahullahAllah SWT Ya karawa Rayuwar Mallam Albarka Amin ya Allah
13/01/2026

Professor Mansur Isa Yelwa Hafizahullah

Allah SWT Ya karawa Rayuwar Mallam Albarka Amin ya Allah

11/01/2026

Acikin AlQur an Wace surah Ce Duk Karshen Aya Sai anfadi Sunanta????

10/01/2026









Assalamu Alaikum Warahmatullah ๐ŸคBin Usman Foundation gidauniya ce ta Musulunci da aka kafa domin taimakon karayu, zawara...
08/01/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah ๐Ÿค

Bin Usman Foundation gidauniya ce ta Musulunci da aka kafa domin taimakon karayu, zawarawa, da marasa ฦ™arfi bisa koyarwar Al-Qurโ€™ani da Sunnah.

A halin yanzu muna farawa ne a hankali, kuma ana karษ“ar tallafi ta Opay account na kaina (Jabir Malami) saboda ba mu yi CAC ba tukuna.
Da yardar Allah, idan mun kammala rijista, za mu sanar da kowa.

๐Ÿคฒ Duk wanda Allah Ya saka masa, ko kaษ—an ne, Allah Ya saka da alheri.

๐Ÿ’ณ Opay (Jabir Malami): 8083088837

Assalamu Alaikum ๐Ÿค
Bin Usman Foundation is an Islamic charity established to support orphans and the less privileged in accordance with the Qurโ€™an and Sunnah.
At this early stage, donations are received through my personal Opay account (Jabir Malami) as the foundation is not yet CAC registered. Full transparency is assured.
๐Ÿคฒ Any support, even small, is highly appreciated.
๐Ÿ’ณ Opay (Jabir Malami): 8083088837

๐Ÿ“– โ€œSadaka ba ta rage dukiya.โ€ (Hadisi)

ุงู„ุณู‘ูŽู„ูŽุงู…ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ูƒูู…ู’ ูˆูŽุฑูŽุญู’ู…ูŽุฉู ุงู„ู„ู‡ู ูˆูŽุจูŽุฑูŽูƒูŽุงุชูู‡ู ๐Ÿค
ู…ูุคูŽุณู‘ูŽุณูŽุฉู ุจูู†ู’ ุนูุซู’ู…ูŽุงู† ู‡ููŠูŽ ู…ูุคูŽุณู‘ูŽุณูŽุฉูŒ ุฅูุณู’ู„ูŽุงู…ููŠู‘ูŽุฉูŒ ุฎูŽูŠู’ุฑููŠู‘ูŽุฉูŒ ุฃูุณู‘ูุณูŽุชู’ ู„ูู…ูุณูŽุงุนูŽุฏูŽุฉู ุงู„ุฃูŽูŠู’ุชูŽุงู…ู ูˆูŽุงู„ุถู‘ูุนูŽููŽุงุกูุŒ ูˆูŽูู’ู‚ูŽ ุชูŽุนูŽุงู„ููŠู…ู ุงู„ู‚ูุฑู’ุขู†ู ูˆูŽุงู„ุณู‘ูู†ู‘ูŽุฉู.
ู†ูŽุจู’ุฏูŽุฃู ุญูŽุงู„ููŠู‘ู‹ุง ุจูุฎูุทููˆูŽุงุชู ุจูŽุณููŠุทูŽุฉูุŒ ูˆูŽูŠูุณู’ุชูŽู‚ู’ุจูŽู„ู ุงู„ุฏู‘ูŽุนู’ู…ู ุนูŽุจู’ุฑูŽ ุญูุณูŽุงุจููŠ ุงู„ุดู‘ูŽุฎู’ุตููŠู‘ู (ุฌูŽุงุจูุฑู ู…ูŽุงู„ูŽู…ููŠ) ู„ูุนูŽุฏูŽู…ู ุฅููƒู’ู…ูŽุงู„ู ุงู„ุชู‘ูŽุณู’ุฌููŠู„ู ุจูŽุนู’ุฏู.
ุฌูŽุฒูŽุงูƒูู…ู ุงู„ู„ู‡ู ุฎูŽูŠู’ุฑู‹ุง ุนูŽู„ูŽู‰ ุฏูŽุนู’ู…ููƒูู…ู’ ๐Ÿคฒ
๐Ÿ’ณ Opay โ€“ ุฌูŽุงุจูุฑู ู…ูŽุงู„ูŽู…ููŠ: 8083088837

Bin Usman Foundation gidauniya ce ta Musulunci da aka kafa domin taimakon karayu, zawarawa, da marasa ฦ™arfi.Muna aiki ne...
07/01/2026

Bin Usman Foundation gidauniya ce ta Musulunci da aka kafa domin taimakon karayu, zawarawa, da marasa ฦ™arfi.
Muna aiki ne bisa koyarwar Al-Qurโ€™ani da Sunnah, domin rage wahala, tallafa wa ilimi, da ba da agajin jin-ฦ™ai ga masu bukata.
Ayyukanmu sun haษ—a da:
๐Ÿš Rabon abinci
๐ŸŽ’ Tallafin karatu
๐Ÿฅ Taimakon lafiya
๐Ÿคฒ Karษ“a da rarraba Zakka da Sadaka

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bin Usman Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share