Pdp Youth centeral media Team for Justice

Pdp Youth centeral media Team for Justice Wannan page din mun budeshine domin tallata manufofin jam iyar PDP da da KUMA yan takararsu

ALLAH SARKI SHIN KO MEYE RIBARKA IDAN KUKAYI HAKA
12/04/2023

ALLAH SARKI SHIN KO MEYE RIBARKA IDAN KUKAYI HAKA

12/04/2023

Ya ALLAH yasa mugama da duniya lafiya

Maigirma Mallam Ubandoman Sokoto, Mallam Saidu Umar FCNA  da Yammacin Yau ya halarci karatun babban littafin nan na addi...
12/04/2023

Maigirma Mallam Ubandoman Sokoto, Mallam Saidu Umar FCNA da Yammacin Yau ya halarci karatun babban littafin nan na addinin Musulunci, watau Ashafa, a Makarantar Mallam Abdulrahman Sarki Tsamiyar Guruza wanda Ɗanshi Mallam Kamilu Abdulrahman Sarki ke jagoranta.

Mallam Ubandoma ya bada shawarar fassara littafin zuwa harshen Hausa da Turanci domin anfanin Jama'a gabaki daya. Allah Ya datar damu a cikin waɗannan Kwanakin masu ɗimbin albarka. Amin.

WALIN SOKOTO KUMA DAN TAKARAR SANATA SOKOTO TA TSAKIYA YA KADDAMAT DA KAMFEN SA A ARKILLA TA WAMAKKO TARE DA KARKATO YAN...
16/02/2023

WALIN SOKOTO KUMA DAN TAKARAR SANATA SOKOTO TA TSAKIYA YA KADDAMAT DA KAMFEN SA A ARKILLA TA WAMAKKO TARE DA KARKATO YAN APC 3,000 ZUWA KOMAWA PDP.

A yau Dan Takarar Sanata ta Sokoto ta Tsakiya kuma Mataimakin Gwamnan Jihar Sokoto Hon. Manir Dan'iya(Walin Sokoto) ya soma gangamin yekuwar zaben takarar Sanata ta Sokoto ta Tsakiya a karkashin Jam'iyar PDP a Arkilla ta Karamar Hukumar Wamakko.

Walin Sokoto wanda a Taron yake da tare da Dan takarar Mataimakin Gwamna a PDP Alh. Sagir Attahiru Bafarawa da Yan Takarar Majalisar Tarayya da na jiha masu Wakiltar Kware/Wamakko da Wamakko da kuma Kwamishinan Ilmi Alh. Bello Abubakar Guiwa.

Am gudanar da taron ne a unguwar Arkilla inda aka amshi yan APC su sama da Dubu 3,000 wadanda s**a baro tsintsiya zuwa PDP.

Wali yace " Na tabbata ya zuwa yanzu kowa jikinai ya gaya masa ga iri salom mulki na APC, don haka mafita guda shine ku Zabe mu a PDP mu share maku hawaye" ku tabbata a ranar 25 Feb 2023 an fito kwai da kwarkwata an zabe mu tare da Shugaban Kasa Atiku Abubakar a PDP kuma babu Tsambare. Haka ma a fito a Zaben Gwamna a Zabi Malam Saidu Umar da Sagir Bafarawa.

Ya gode ma Mutanen Arkilla da irin karramawar da s**a yi musu. Ya roki Allah ya basu nasara da saukin cin zabe a jibi. Ya basu ikon yin adalci

16 Feb 2023

Tambuwal 2023: Tambalawa Sun Amsa Kira Sun kuma nuna Kauna ga Gwamna Tambuwal. /Sagir2023
13/02/2023

Tambuwal 2023: Tambalawa Sun Amsa Kira Sun kuma nuna Kauna ga Gwamna Tambuwal. /Sagir2023

13/02/2023

Jawabin shugaban matasa kenan Yakubu Abubakar

Awurin taron kungiyar mallam ubandoma youth assembly

PRESS RELEASE Atiku: Kano’s Commercial Status’ll Get A Boost Under My WatchKano State is poised to regain its status as ...
10/02/2023

PRESS RELEASE

Atiku: Kano’s Commercial Status’ll Get A Boost Under My Watch

Kano State is poised to regain its status as the commercial hub of Northern Nigeria if the Peoples Democratic Party (PDP) clinched the presidency later this month.

PDP presidential candidate, Alhaji Atiku Abubakar gave the state this ray of hope on Thursday in Kano while on another stretch of his nationwide electioneering campaign.

While blaming the All Progressives Congress (APC) for the woes, such as dwindling development of education, infrastructural decay and lack of proper healthcare delivery, being suffered by Kano state in recent years, Alhaji Atiku said the APC has failed to manage huge urbanization challenges, that has impacted ‘negatively’ on the development of the state.

According to him, “with the industriousness of Kano people there Is no reason for poverty to threaten the lives and means of seeking livelihood of the people of the state, especially if the government (of APC) has done the needful by way of sound economic policies and planning.”

“It is for this reason that my administration will institute policy changes that will unleash the potentials of Kano State with its large population and acumen.

“My government, he said, “will explore the Public-Private Partnership (PPP) policy to restore Kano industrial past and make the State the commercial nerve centre of the North.

“Kano, with me as President, will become truly a private sector-driven State. Small scale businesses and local as well as indigenous industries will be supported. We will also endeavor to attract foreign investments to complement and sustain local efforts at industrialization,” he promised.

He also added that premium attention will be given to the development of agriculture, upon which “Kano's economy hugely relies,” reform the tsangaya education system, rehabilitate dilapidated roads, create an environment that will provide employment and fulfillment to youth and women; and explore avenues of giving monarchs constitutional roles.

He expressed appreciation to the people of Kano for braving the difficulties brought by Naira redesign policy and the acute shortage of fuel to attend his party’s rally.

He implored them to remain steadfast, patient and law abiding in the face of these challenges. “I thank you for coming despite the difficulties, I remain in your debt and will not forget you,” he reiterated.

In his remarks, the Director General of the Atiku/Okowa presidential campaign organization, Governor Aminu Waziri Tambuwal of Sokoto state, urged the people of Kano state and Nigerians to be wary of the plot being hatched by the APC to use hoarded money to influence the outcome of the elections.

“If they offer you money, collect it and vote wisely for the PDP,” he urged voters, assuring them that of all the presidential candidates lined up for the presidential election, none is as roundly qualified as Alhaji Atiku Abubakar.

————————————-

Muhammad Bello

Special Adviser Media and Publicity to the Governor

February 9, 2023

Sokoto

ALHAMDULILLAHI masha ALLAHU Daya daga cikin abokan gwagwarmaya dinmu na mabera gagi,c wato Ayuba muhammad Ayuba Muhammad...
05/02/2023

ALHAMDULILLAHI masha ALLAHU

Daya daga cikin abokan gwagwarmaya dinmu na mabera gagi,c wato Ayuba muhammad Ayuba Muhammad Sudais yasamu kyautar mashin kirar mai kafa ukku domin zuwa makaranta,

Eng, alhaji sanj naguru S.A. ruwassa na gwamna Aminu waziri Tambuwal ya baiwa Ayuba Muhammad Sudais sudaiskyautar mashin ganin cewa ayuba yana bada gudummuwa sosai awannan tafiyar ta PDP gagi,c,

Kuma ayuba yakasance yana karatu hakan zai ragemasa wahalar zuwa makaranta

Alhaji abdullahi mai tafarnuwa yakaramasa da kyautar kudi naira 5000 domin yasa mai kuma yayi juye,

Hakama Alhaji abdullahi mai tafarnuwa yabada kyautar naira dubu 10000 ga Yakubu Sada wanda shima daya daga cikin kungiyar PDP YOUTH CENTERAL MEDIA TEAM FOR JUSTICE NE wanda ALLAH ya jarabta da gobara agidansa,

Hakama yayi alkawalin bawa wannan kungiya ta PDP YOUTH CENTERAL MEDIA TEAM FOR JUSTICE SOKOTO riguna na J.C domin yin aiki tukuru,

Masha ALLAHU ayuba na godiya kungiyar PDP YOUTH CENTERAL MEDIA TEAM FOR JUSTICE SOKOTO suma suna godiya.

Ya ALLAH YABAMU SA,AH DAGA SAMA HAR KASA

💅HABIBU DAHIRU TAMBUWAL
PUBLICITY SACTARAY PDP YOUTH CENTERAL MEDIA TEAM FOR JUSTICE SOKOTO 💅

Innalillahi wa inna ilaihi raji,un dukkanin mai rai mamacine ya ALLAH kajikan hajiya Aisha maina Ya ubangiji ALLAH ya ha...
31/01/2023

Innalillahi wa inna ilaihi raji,un dukkanin mai rai mamacine ya ALLAH kajikan hajiya Aisha maina

Ya ubangiji ALLAH ya haskaka kabarinkj ya ALLAH yasa kehuta 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 wannan ranar bazan taba mancewa da itaba rana daya da yar mu hafsat to ALLAH ubangiji yasa kunhuta

Amin ya ALLAH

Last Night in Sokoto:Sokoto state PDP Raises Over N747m For Campaign The sum of over N747.6 million was raised by the So...
31/01/2023

Last Night in Sokoto:

Sokoto state PDP Raises Over N747m For Campaign

The sum of over N747.6 million was raised by the Sokoto state chapter of the Peoples Democratic Party (PDP) before 12 midnight on Monday.

More donations were still being expected as high brow guests depart the International Conference Center, Kasarawa venue of fund raising dinner organized by the party.

The trio of Governor Duoye Diri of Bayelsa state, former Senate President, Bukola Saraki and former Speaker of the House of Representatives, Yakubu Dogara gave the Sokoto state PDP N80 million which breakdown indicate the spread of the sum as N50 million, N25 million and N5 million respectively by the donors.

Details later

MALAMI BAFADEN ALLAH YA SAUKA A MABERA KANTIN SANI YAU JUMU,AH 27-1-2023 DOMIN BUDE KATAFARIN OFISHIN DA ENG, ASHAFA MUH...
27/01/2023

MALAMI BAFADEN ALLAH YA SAUKA A MABERA KANTIN SANI YAU JUMU,AH 27-1-2023 DOMIN BUDE KATAFARIN OFISHIN DA ENG, ASHAFA MUHAMMAD YA GINA,

Dan takarar gwamna jahar Sakkwato karkashin tutar jam, iyar PDP Mallam sa,idu umar ubandoma ya halarci taron bude katafaren ofishin da hazikin matashinnan ENG ashafa muhammad mabera yabude a mabera kantin sani ayau jumu,ah

Inda taron yasamu halartar manyan jiga jigai na jam,iyar PDP dake mabera kamar haka,

COMMISSIONER ABDULLAHI MAI GWANDU
CHIARMAN, FARUKU SAWIDI
ENG, SANI NAGURU S.A RUWASSA
HON, MUHAMMAD MAI NASARA AHMAD
HON, BELLO MAGAJI
HON, IBRAHIM ANGO
ALHAJI ABDULLAHI MAI TAFARNUWA
ALHAJI Alh Bashar Yusuf Maikato
HON, SAMBO MUHAMMAD SAMBO
ALHAJI BASHIR SADA SARKIN GABAS NA MABERA
ALHAJI NASIRU IBRAHIM SARKIN SHANU
HON, SAMBO CHIARMAN

Dadai sauransu, anasa jawabin wato commissioner for local government mai gwandu speaker ya tabbatar ma mallam cewa insha ALLAHU yankinsa na sokoto ta arewa itace zatafi sokoto ta kudu kuri,u

Inda shikansa shugaban karamar hukuma na sokoto ta kudu ya tabbatar dacewa hakan bazata faruba yanaji yana gani

Inda kuma alaji sani naguru ya tabbatarma mallam cewa wannan yaron injiniya ashafa achan baya dan APC ne inda yanzu kuma yazo jam,iyar PDP domin cigaban jaharsa dama yankinsa baki daya yakuma yi jinjina gareshi sosai,

Shi karan kansa injiniya ashafa muhammad ya bayyana farin cikinsa marar misaltuwa akan dinbin jama,ar mutane da yagani awurin ya nuna cewa arayuwarsa baitaba tunanin zai hada irin wadannan mutanen ba yana godiya sosai musamman ga mata dakuma maza da s**a halarci wannan taron,

Daga karshe dai angayyato dan takarar gwamnan jahar Sakkwato karkashin tutar jam’iyarPDP wato mallam sa,idu umar ubandoma shima yayiwa wannan matashin jinjina ta musamman akan wannan namijin kokarin da yayi kuma yabashi tabbacin cewa zaisan da yazo cikin jam,iyar PDP kuma shikansa yana godiya sosai,

Daganan dai anka raba form wanda shi ashafa yadauki nauyin koyama matasa sana,ar hannu ta aikin injiniya
Na tsawon wata 3,

Daga karshe gabadai an watse lafiya kowa yayi gida amma nikam M.C HABIBU DAHIRU TAMBUWAL bantafi gida ba saida na kwashe to ALLAH YASA MUSAMU sa,ah daga sama har kasa amin.

We are all invited
25/01/2023

We are all invited

Address

MABERAR MAGAJI AREA SOKOTO
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pdp Youth centeral media Team for Justice posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Pdp Youth centeral media Team for Justice:

Share