Lailatul Qadarin Al-Ummah Nuradeen Harande Mai Allah

Lailatul Qadarin Al-Ummah Nuradeen Harande Mai Allah Na Kirkiri Wannan Shafinne Don Sanarda Matasan Jahar Sokoto Irin Fafutukar Da Mai Girma Nuradeen Harande Mahe Keyi Don Tabbatarda Matasa Sun Dogara Ga Kansu.

Allah Yakara Jagoranci

EDI-EL MUBARAK.......!!!Assalamu Alaikum Al'ummar Musulmin Wannan Jaha tamu Sokoto dama Nigeria 🇳🇬 baki daya, Amadadin N...
01/05/2022

EDI-EL MUBARAK.......!!!

Assalamu Alaikum Al'ummar Musulmin Wannan Jaha tamu Sokoto dama Nigeria 🇳🇬 baki daya, Amadadin Nikaina Hon. Nuraddeen Harande Mahe, da iyalaina, da daukacin ma'aikatan wannan ofishin

Muna yima Al'ummar musulmin Duniya barka da sha ruwa barka da shiga sabon watan musulnci, muna addu'ar Allah ya karbi ibadun mu cikin da bayan watan Ramadhan Allahumma Ameen.

Allah yakawo zaman lafiya mai dorewa ga wannan jahar tamu, da arewa da kasa baki daya, Allah ya maimaita muna Ameen.

Barkan mu da Sallah
Allah ya karɓa Amin.

EID-EL KABEER FELICITATION........!!! On behalf of myself and family, I want to join other people around the world to ce...
21/07/2021

EID-EL KABEER FELICITATION........!!!

On behalf of myself and family, I want to join other people around the world to celebrate with our Muslim ummah on this auspicious occasion of the eid-el Kabir Celebrations.

While we celebrate and appreciate Almighty Allah for giving us the opportunity to be alive, it should also be our fervent prayers that our dear country and the world at large enjoys total peace and unity in order for more development to thrive through our various communities.

I also want to employ our youths from all walks of life to disengage from nefarious activities that will land them into a state of disarray with the purpose of this epoch celebration.

Congratulations once more.

Nuraddeen Harande Mahe
FICEN Sardaunan Tulluwa
Special Adviser to the Gov.
Youth Matters Sokoto St.

Today I ask nothing from you Except giving all the happiness to my Boss the Special Adviser on Youth matters to the Gove...
07/07/2021

Today I ask nothing from you Except giving all the happiness to my Boss the Special Adviser on Youth matters to the Governor Aminu Waziri Tambuwal.

oh Almighty
I want Hon Nuraddeen Harande Mahe to be happy all the time I wish that he gets whatever is destined But that smile should never leave him side And he should remain happy all the while.

I ask for him happiness..Coz he is the youths Leader and Also The pounder of Sokoto YOUTH VOLUNTEER ASSOCIATION SOKOTO !Please bless him through oh Lord!

Allah yakara Zama Gatan ka. Allah yazama jagoranka,Allah yayima tsaye galamuranka Allah yacika maka dukkanin burinka da Bukantuka🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲.

AN KARRAMA MAIBA GWAMNA SHAWARA AKAN LAMURRAN MATASA DA LAMBAR GIRMAMAWA TA GWARZON MATASHI MAI FADI TASHIN GANIN CIGABA...
04/07/2021

AN KARRAMA MAIBA GWAMNA SHAWARA AKAN LAMURRAN MATASA DA LAMBAR GIRMAMAWA TA GWARZON MATASHI MAI FADI TASHIN GANIN CIGABAN Matasa ACIKI DA WAJEN JAHAR SOKOTO.

KUNGIYAR : Ma'abota Kiran Kafafen Yada Labarai Sunbada wannan Karamar ne a wajen taron Bukin cikar Ƙungiyar Shekaru hudu(4) dakafuwa, dakuma bada kyaututtuka ga Makarantun das**ayi nasara a gasar kacici kacici tsakanin Makarantun Sakandare da Ƙungiyar ta shirya, wanda akayi yau a makarantar tunawa da Marigayi Sarkin Musulmi Muhammad Maccido dake nan Sokoto.

Acikin bayansa a matsayin babban baƙo na musamman kuma Waƙilin Gwamnati a wajen wannan taron, Sardaunan Tulluwa ya jinjinawa Shugabanni da kwamitocin Ƙungiyar bisa fitowa da wannan tsarin wanda zai taimakawa ƙoƙarin Gwamnatin jaha wajen habɓakar da bangaren ilimi cikin Al'ummah.

Nuraddeen Harande Mahe yayi kira ga sauran Ƙungiyoyin Matasa na cikin wannan jahar dasu yi koyi da wannan Ƙungiyar wadda bayan kiran dasukeyi suna bada gudun muwa musamman ga Ayyukan da Gwamnatin jaha keyi don cigaban jaha, kuma s**a bullo da irin wannan aikin wanda zai zaburar da ɗalibbai da malaman su akan jajircewa wajen neman ilimi domin ayi Alfari dasu ciki da wajen Jahar nan.

Daya juyo kan karramawar da Ƙungiyar ta bashi Special Adviser yace wannan Karramawa ce ga daukacin Matasan wannan jahar, musamman wadanda ke kokarin kawo cigaba ga mabiya su da sauran Al'ummar wannan jahar, A saboda haka ya sads**ar da wannan karramawar ga dukkan Shugabannin Matasan Sokoto.

✍️
Mataimaki Na Musamman Akan Yada Labarai Ga Maigirma Maibada Shawara Akan Lamurran Matasa.

Lahadi
4:7:21

BUKIN YAYE DALIBBAN 'NAMKAS SKILLS ACQUISITIONMaigirma Maiba Maidarajja Gwamnan Jahar Sokoto Rt Hon Aminu Waziri Tambuwa...
29/06/2021

BUKIN YAYE DALIBBAN 'NAMKAS SKILLS ACQUISITION

Maigirma Maiba Maidarajja Gwamnan Jahar Sokoto Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal CFR Matawallen Sakkwato Shawara Akan Lamurran Matasa Hon Nuraddeen Harande Mahe FICEN Sardaunan Tulluwa kenan wanda kuma shine mai "Masauƙin Baƙi A wannan taron yake Jawabin Maraba ga Maharta taron Yayen Dallibai 300 jiya.

Angudanar da wannan bukin ne jiya jahadi a makarantar 'yan mata ta Gwamnati dake Kofar Marke, wanda yasamu halarta sarakuna da Shugabannin siyasa, dana Al'ummah da matasa maza da mata.

Maigirma Sardaunan Tulluwa: yayi kira ga al'umma dasu bada goyon bayan su akan yunƙurin da Gwamnatin jaha keyi na ganin anrage matasa masu zaman kashe wando acikin wannan jahar ta hanyoyin ko yarda su Sana'o in hannu dakuma basu jari domin yin sana'a, wanda hakan zai rage dogaro da akeyi akan Gwamnati ita kadai.

Hakama ya shawarci Dalibban da aka yaye da cewa su zama wakilai na gari ga wannan cibiyar ta hanyar yin Amfani da abinda s**a koya domin amfanin su da kuma Al'umma ta yadda nangaba suma zasu zama masu ko yarda wasu, aguji saida kayan tallafin da aka samu domin bunkasa hanyar dogaro da kai bayan kambala horon inji shi.

Mataimaki Na Musamman Akan Yada Labarai Ga Maigirma Maibada Shawara Akan Lamurran Matasa ga Gwamnan Jahar Sokoto.

Attanin 28th / June / 2021.

Special Adviser on youth loud the effort of Sokoto State government on youth building....!!! The special advisor to his ...
17/06/2021

Special Adviser on youth loud the effort of Sokoto State government on youth building....!!!

The special advisor to his excellency the Sokoto State Governor Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal (Mutawallen Sakkwato) on youth matters Alhaji Nuraddeen Harande Mahe (Sardaunan Tulluwa) gives a huge shout-out to the Sokoto State Governor for his commitment towards building the capacity of the teeming youth in Sokoto State.

The special advisor, made this commendations in his closing remark of a Sokoto Mega Youths Interactive Session organized by the Sokoto State Chapter of National Youth Council Of Nigeria to commemorate the "Democracy Day 2021".

The SA also thanks the NYCN for organizing the mega youth session and its giants effort in making sure the youth are not left behind in all aspects of leadership and governance.

He used the medium to thanks all the youth that attended the session, and wish them happy returns to their verious destination.

S.S.A Media to SA Youth Matters
Thursday, 17/6/2021

Sokoto State delegation at the International Conference Centre, Abuja for  "National Youth Security and Leadership Summi...
27/05/2021

Sokoto State delegation at the International Conference Centre, Abuja for "National Youth Security and Leadership Summit" organized by House Committee on Youth Development of the Nigerian House of representatives.

The delegation comprises of the Col. Garba Moyi, Commissioner for Security & Career Matter, Hon. Nuraddeen Harande Mahe, SA on Youth Matters; Amb. Yakubu Abubakar, Chairman NYCN Sokoto & Nasiru Murtala Magori, Secretary NYCN Sokoto

SABON SHIRIN ƘARFAFAWA MATASAN SOKOTO.Shirin Noma Na Matasa na Sakkwato yana daya daga cikin ayyukan Gwamnatin Sakkwato ...
19/05/2021

SABON SHIRIN ƘARFAFAWA MATASAN SOKOTO.

Shirin Noma Na Matasa na Sakkwato yana daya daga cikin ayyukan Gwamnatin Sakkwato ta hanyar Ma’aikatar Ci Gaban Matasa da Wasanni wanda ke da niyyar karfafawa matasa a duk fadin jihar da manyan dabarun aikin gona da kuma kwarewa don dogaro da kai don samar da ci gaban al’umma.

Haka kuma, shirin zai samar da tallafi da karfafa gwiwa ga wadanda s**a ci gajiyar don basu damar aiwatar da dabarun da s**a samu don cike gibin karfafawa da kuma bunkasa ci gaban matasa tsakanin matasa.

Domin Yin Rijista Sai Ashiga Wan'nan Link Dake Ƙasa
👇
https://youthandsport.sokotostate.gov.ng/apply

✍️ Senior Special Asst to S.A Youth Matters

Eid MubarakMay Allah SWT bless you and your families with peace, health and happiness.
13/05/2021

Eid Mubarak

May Allah SWT bless you and your families with peace, health and happiness.

HALARTAR RABON TALLAFI GA MARAYU, WANDA GIDAUNIYAR FASSAUDAT TAYI JIYA ASABAR...Maigirma Maiba Gwamnan Jihar Sakkwato Rt...
21/03/2021

HALARTAR RABON TALLAFI GA MARAYU, WANDA GIDAUNIYAR FASSAUDAT TAYI JIYA ASABAR...

Maigirma Maiba Gwamnan Jihar Sakkwato Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal CFR Matawallen Sakkwato Shawara Akan Lamurran Matasa Hon. Nuraddeen Harande Mahe FICEN Sardaunan Tulluwa.

Na daga cikin manyan bakin das**a halarci wani aikin Alkhairi, da Gidauniyar Jajirtacciyar yar kasa maikishi tayi acikin garin sokoto, Watau Fatima Ahmad Maigari "Fassaudat Support Fondation.

Maigirma Sardaunan Tulluwa Yajinjinawa wannan Gidauniyar akan wannan aikin alkhairin yakuma yi kira ga sauran Kunhiyoyi da Gidauniyoyi acikin birni da kauyukan wannan jihar dasuyi koyi da wannan hazikar macce maikishin Al'umma.

Media Assistant to S.A Youth Matters
Lahadi 21st - March - 2021

Remarks by the Hon. Special Adviser to the Sokoto State Government on Youth Matters Hon. Nuraddeen Harande FICEN (Sardau...
09/03/2021

Remarks by the Hon. Special Adviser to the Sokoto State Government on Youth Matters Hon. Nuraddeen Harande FICEN (SardaunanTulluwa) at the NYCN Sokoto maiden interactive session tagged "HARMONY: Moving forward as Youth Leaders held at Auditorium of Sultan Maccido Institute 8th:March:2021

The Special Adviser on Youth Matters, Hon. Nuraddeen Harande Mahe FICEN(SardaunanTulluwa) revealed the readiness of the department of youths under the direct supervision of His Excellency the Governor to organize Leadership and mentorship training to the youths of Sokoto State.

He added that preparations have reached an advance stage for the revalidation and registration of youth organizations by the National Youth Council of Nigeria Sokoto State Chapter, and its existing collaboration with Security agencies and relevant MDAs to ensure effective engagement, and harmonisation of their activities.

Other dignitaries present at the meeting charged the youth leaders to participate in capacity development programs for sound leadership skills which is an essential tool that will prepare them for public leadership and impactful engagements. They include: Alh. Bello A Bello, Dr. Shadi Sabeh, Dr Bello Hassan Almustapha , Dr Nasir Daniya and Dr Kabiru Aliyu .

During the interactive session, representatives of youths groups expressed their belief and satisfaction with the leadership of NYCN Sokoto and made positive contributions and recommendations for the greater good of the entire youths of Sokoto State.

Other dignitaries present are Dr Mansur Isah Buhari , Abubakar Mailato Ydo Abdulwahab Suleiman Gidanbarka Abubakar Dangaskiya , Umar Bawan-Allah , Nura Mahe, Alh. Aliyu Maigwandu and Yusuf Muhammed.

Sign: ✍️
Senior Special Assistant on Media to the Hon Special Adviser to Governor Tambuwal on Youth Matters Sokoto.
Tuesday 09th:March:2021

KUNGIYAR AL'UMMA RAHAMA SUN KAI ZIYARAR GIRMAMAWA GA MASHAWARCI NA MUSAMMAN GA MAIGIRMA GWAMNA. A yau Alhamis, 25 ha sat...
25/02/2021

KUNGIYAR AL'UMMA RAHAMA SUN KAI ZIYARAR GIRMAMAWA GA MASHAWARCI NA MUSAMMAN GA MAIGIRMA GWAMNA.

A yau Alhamis, 25 ha satan 2, Shekara ta 2021, Kungiyar Al'umma rahama sun kai ziyarar girmamawa ga Mashawarci na musamman ga Maigirma Gwamnan Jahar Sokoto akan lamurran matasa Hon. Nuraddeen Harande Mahe, a ofishinsa.

Tun daga farko, uban Kungiyar Alh Maina Ahmad Arkilla, ya bayyana Kungiyar a matsayin wadda aka kafa domin aiwatarda ayukkan cigaba a cikin Al'umma da kuma taimakon kai da kai. Shi ma da yake jawabi, Shugaban Kungiyar Ya jinjina wa Mashawarcin na musamman akan kokarin da yakeyi na kawo cigaba a cikin Al'umma.

Alhamis, 25/02/2021.

Address

Shehu Shagari Road, Sokoto Cinema Area
Sokoto

Telephone

+2348036234093

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lailatul Qadarin Al-Ummah Nuradeen Harande Mai Allah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Lailatul Qadarin Al-Ummah Nuradeen Harande Mai Allah:

Share