Muktar Magori Support Group

Muktar Magori Support Group This is the support group page for the great philanthropist, Alh. Muktar Umar Magori, the Pioneer Chief of Staff Sokoto Government House

13/01/2026

Jawabin taya murnar cika shekara 60 na Maigirma Sen. Aminu Waziri Tambuwal daga bakin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, kuma tsohon dan takarar shugaban ƙasa Alh. Atiku Abubakar

Ayi saurare lafiya😴🤩

Our Father and Mentor, the Pioneer Chief of Staff Sokoto Government House, and the heir to the Great Sarkin Magori Dynas...
12/01/2026

Our Father and Mentor, the Pioneer Chief of Staff Sokoto Government House, and the heir to the Great Sarkin Magori Dynasty, Alhaji Muktar Magori celebrates with Distinguished Sen. Aminu Waziri Tambuwal on the occasion of his 60th birthday celebration

Today, we proudly join millions of Nigerians to celebrate a distinguished leader and statesman, His Excellency, Senator ...
09/01/2026

Today, we proudly join millions of Nigerians to celebrate a distinguished leader and statesman, His Excellency, Senator Aminu Waziri Tambuwal, as he marks his 60th birthday.

As a support group built around the ideals and leadership style of our Principal Alh. Muktar Magori the former Chief of Staff, we recognize and deeply appreciate the kind of leadership that encourages discipline, loyalty, service, and people-centered governance — values that were nurtured and strengthened under the mentorship and guidance of Senator Tambuwal.

His Excellency’s political journey and record of public service continue to inspire not only those who worked closely with him, but also young people who believe in principled, inclusive, and courageous leadership. At 60, his legacy remains a reference point for commitment to democracy, justice, and unity.

On this special occasion, we pray that Allah grants him long life, good health, and renewed strength to continue contributing meaningfully to the growth of Sokoto State and Nigeria at large.

Happy 60th Birthday, Your Excellency.
May the years ahead be filled with greater impact and fulfillment.

02/01/2026

Akwai Sabuwar Tafiyi 🤝🤝🤝

Alh. Muktar Magori , Former Chief of Staff Sokoto, and Founder Mutawalle Agenda



26/12/2025
CHIEF OF STAFF YABADA GUDUMMUWAR BABBAN INJIMIN WUTAR LANTARKI DOMIN MAGANCE MATSALAR RUWAN SHA A GWADABAWA.Alhamdulilla...
03/11/2022

CHIEF OF STAFF YABADA GUDUMMUWAR BABBAN INJIMIN WUTAR LANTARKI DOMIN MAGANCE MATSALAR RUWAN SHA A GWADABAWA.

Alhamdulillah maigirma shugaban ma'aikatan fadar gidan gwamnatin jahar sokoto Alh Muktar Magori yabada gudummuwar babban injimin wutar lantarki (stand by) a babban gidan ruwa dake kusaga stadium 🏟️ domin magance matsalar ruwan sha tareda tabbacin cigaba da samun ruwan a kowane lokaci.

Muna fatan Allah yasaka masa da mafificin alherinsa, yakuma qara tabbatar muna da nasara a wannan tafiyar.

Wallafawa:
Abubakar Halliru Gwadabawa
Chairman sosmo Gwadabawa.

MAIGIRMA SHUGABAN MA'AIKATA NA FADAR GWAMNATIN JIHAR SOKOTO, ALH. Muktar Magori YA JAGORANCI TARON MASU RUWA DA TSAKI NA...
26/10/2022

MAIGIRMA SHUGABAN MA'AIKATA NA FADAR GWAMNATIN JIHAR SOKOTO, ALH. Muktar Magori YA JAGORANCI TARON MASU RUWA DA TSAKI NA JAM'IYAR PDP A GWADABAWA

Maigirma shugaban ma'aikata na fadar gwamnatin jahar sokoto kuma jagoran yakin neman zabe na karamar hukumar mulkin Gwadabawa, Alh Muktar Magori ya jagoranci zaman tataunawa da jiga jiggan jam'iyar pdp dake wannan karamar hukumar domin fito da shawarwarin da za'abi domin samun nasarar cin zabe maizuwa na 2023 idan Allah yakaimu.

Taron yasamu halartar shugabanin jam'iyar pdp na karamar hukuma, da jiga-jiggai Jam'iyyar, Dan takarar majalisar tarayya Gwadabawa da illela Eng Aliyu Salihu da yan takarar majalisar dokoki na jaha Hon. Bashir Sahabi Kwangi da Hon. Habibu Muazu. Haka zalika shugaban karamar hukumar mulkin Gwadabawa Aminu Aya Alh da sakataren Gada Alh Umar A Wali maibaiwa gwamna shawara Mukhtar Bello Abdulrahman sai kuma shugaban yakin neman zabe na Gwadabawa da illela Alh. Bello magaji mamani chimola, Alh. Murtala Magori dadai sauran su.

PDP......... POWER!!

JERIN SUNAYEN SHUWAGABANNIN YAKIN NEMAN ZABE NA JAM'IYYAR PDP A  BABBAN ZABE NA 2023A ciki, harda Shugaban Mu, Shugaban ...
25/10/2022

JERIN SUNAYEN SHUWAGABANNIN YAKIN NEMAN ZABE NA JAM'IYYAR PDP A BABBAN ZABE NA 2023

A ciki, harda Shugaban Mu, Shugaban Ma'aikata na Fadar Gwamnatin Jihar Sokoto Alh. Muktar Magori wanda zai jagoranci yakin zabe a kararamar hukumar mulki ta Gwadabawa

Address

Sokoto

Telephone

+2348165955295

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muktar Magori Support Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share