25/07/2022
HON.IDIRIS DAN CHADI GOBIR.
Hon.dan chadi GOBIR gwarzo ne haziki, gogagge gashi da himma ga abinda ya shafi talakawan sa.
Da haka ne ya chanchanci yabo da adu,ar fatan nasara akan lamuran sa dama duk abinda yasa ma gaba.
Hon.dan chandi ya himmanto wajen talakawan sa,musamman mu jama,ar sokoto ta gabas,dake cikin tashin hankalin matsalar tsaro.
Domin yayi amfani da karfin sa da jikin sa,lokacin sa har ma da dukiyar sa ta fuskar jajantawa agaremu da yimuna tallafawa.
A haka mun goyi bayan hon. Dan chadi da ma jam,iyar da yake ta APC
Allah ya bamu sa,ar lashe zabe Mai zuwa a 2023 ameen.