16/05/2023
YANZU YANZU: KYAUTAR KATIN WAYA
Mutum biyar duk wanda yayyi comment mai ma'ana kuma wanda ya dace da Ƙyawawan halayen Hon. Sagir Attahiru Bafarawa Mutum biyar innan kunada kyautar katin waya na naira dubu biyu ₦2000 (2k) ko wanenku.
Amma kuma yin nasarar ka yanada nasaba da yawan likes ga comments inda akayi maka.
Za'a rufe comment section On 18 Karfe 12pm...! Wish you best of luck all...❤️🙏🏻
16th April, 2023.