ANA TARE MEDIA FORUM

ANA TARE MEDIA FORUM Mutual relationship bring Us unite In the name of the most involvement, most powerful, most gracious and merciful.

All praise and thanks be to Allah, The most Eleemosynary, The Lord of the world, Master of the day of judgment, You alone we do worship & You alone we seek implore for help, Guide Us to the street paths & not the paths of those who earn Your anger Ameen...!!!!!!!!!!!!!!!

05/03/2022

Komai da komai
Kokwai da kokwa
Kowa da kowa.
ALLAH ka qara riqo da hannun mu

05/03/2022

Komai da komai
Kokwai da kokwai
Kowa da kowa.
ALLAH ka qara riqo da hannun mu

17/01/2022

Lokaci dai...........

Silent doesn't mean lack of any word to say!!!   And'auki lokaci, ana tafe da lokaci, lokaci kuma shaida ne................
14/01/2022

Silent doesn't mean lack of any word to say!!!


And'auki lokaci, ana tafe da lokaci, lokaci kuma shaida ne..............

SAKON  BANGAJIYA DAGA HON. BELLO MU'AZU SHIRA. (MAI FADAN KATAGUM) -----------------------------------------------------...
17/03/2021

SAKON BANGAJIYA DAGA HON. BELLO MU'AZU SHIRA. (MAI FADAN KATAGUM)
--------------------------------------------------------
17th March, 2021

A Madadin Hon. Bello Mu'azu Shira (MAI FADAN KATAGUM NA FARKO) Yana mika sakon ban gajiya ga Illahirin abokan aikinsa yan majalisun jihar Bauchi, da manyan yan siyasa da abokan arziki da dandazon al'ummar maza6ar shira s**a goya masa baya zuwa fadar mai martaba sarkin Katagum domin nuna jindadi da godiyar su bisa samun sarautar Mai fadan katagum.

Muna rokon ALLAH ya tayashi riko da amana ALLAH yasa kowa ya koma gidansa lafiya ameen ya rabbi.
Wallafawa.... ✍️
ANA TARE MEDIA FORUM

KAI TSAYE DAGA FADAR KATAGUM TARE DA 'YAN MAJALISUN DOKOKIN JAHAR BAUCHI DOMIN GODIYAR SARAUTA NA DAYA DAGA CIKIN SU HON...
16/03/2021

KAI TSAYE DAGA FADAR KATAGUM TARE DA 'YAN MAJALISUN DOKOKIN JAHAR BAUCHI DOMIN GODIYAR SARAUTA NA DAYA DAGA CIKIN SU HON. BELLO MU'AZU SHIRA (MAI FADAN KATAGUM).
-------------------------------------------------------
16th March, 2021
'Yan majalisun jahar Bauchi da suran dandazon al'ummar maza6ar shira sunyi rak'iyar domin taya Hon. Bello Mu'azu Shira Shira (DCW BAHA) godiya ga mai martaba sarkin katagum Alh. Umar Kabir Umar II bisa karrama shi da sauratar MAI FADAN KATAGUM NA FARKO.
ALLAH ya saka wa mai martaba da alheri bisa wannan zabi na cancanta da yayi wa dan majalisar mai wakiltar mazabar shira a majalisar dokokin jahar Bauchi bisa kwazo da kokarinsa wajan ciyar da mazabar shira da majalisar jahar Bauchi gaba.
ALLAH Yakara nasara dan Mu'azu ya shiryar da makiyanka.
Fatar alkairi BMS
Fatar alkairi BAHA
Fatar alkairi Masarautar KTG
Fatar alkairi Mazabar Shira.
Wallafawa.. ✍️
ANA TARE MEDIA FORUM

JIBWIS NHQ JOS RESHEN SHIRA SUNA GODIYA BISA SAMU SABON GENARATOR DAGA HON. BELLO MU'AZU SHIRA. ------------------------...
12/03/2021

JIBWIS NHQ JOS RESHEN SHIRA SUNA GODIYA BISA SAMU SABON GENARATOR DAGA HON. BELLO MU'AZU SHIRA.
--------------------------------------------------------
12th March, 2021.
A yammacin yau Hon. Bello Mu'azu Shira Shira ya bayar da sabon generator a masallacin juma'a na jibwis dake garin shira.

Al'ummar wannan masallacin sun nuna farin cikin su lokacin da wannan sak'o ya iso garesu, daga k'arshe sunyi addu'a da fatan nasara ga wakilin maza6ar shira kuma mai fadan katagum Hon Bello Muazu Shira ALLAH yak'ara dafa masa ameen.

Muna addu'ar ALLAH Yak'ara shiga lamuran ka kamar yanda kake shiga lamuran al'ummar maza6ar ka. Ameen ya rabbi.

Wallafawa.... ✍️
ANA TARE MEDIA FORUM

UNG. GABAS RIMAWA SUNA GODIYA GA MAI FADAN KATAGUM HON. BELLO MU'AZU SHIRA NA GYARAN FANFON BURTSATSE. -----------------...
12/03/2021

UNG. GABAS RIMAWA SUNA GODIYA GA MAI FADAN KATAGUM HON. BELLO MU'AZU SHIRA NA GYARAN FANFON BURTSATSE.
--------------------------------------------------------
12th March, 2021.
Ruwa abokin aiki mutanan wannan unguwa suna godiya na samar musu da ruwan sha wanda yalalace kwanakin baya.
Muna k'ara godewa ga mai fadan katagum Hon. Bello Mu'azu ShiraHon. Bello Mu'azu Shira Bello Mu'azu Shira bisa k'okari na shiga lamuran al'ummar sa.
ALLAH yasaka masa da alkairi ameen.
Wallafawa... ✍️
ANA TARE MEDIA FORUM

GARIN KYAWAWA SUNA GODIYA GA MAI FADAN KATAGUM HON. BELLO MU'AZU SHIRA.            5th March, 2021----------------------...
05/03/2021

GARIN KYAWAWA SUNA GODIYA GA MAI FADAN KATAGUM HON. BELLO MU'AZU SHIRA.
5th March, 2021
--------------------------------------------------------
Ayau ne Hon. Bello Mu'azu Shira ya bayar da tallafi buhuhunan semiti (cement) domin cigaba da aikin samar da ruwan sha ga al'ummar garin kyawawa bisa la'akari da yanda s**a nemi tallafi daga gareshi.

Al'ummar wannan gari sun nuna farin cikin su da goyan bayan wannan tafiya ta kawo cigaba ga al'ummar maza6ar shira, sunyi addu'ar alkairi ga mai fadan katagum.

Muna addu'ar ALLAH Yasaka wa Honourable da mafificin alkairi yanda yake shiga hidimar al'ummar sa ALLAH yakara shiga lamuran sa. Ameen ya rabbi.

Wallafawa.... ✍️
ANA TARE MEDIA FORUM

KAI TSAYE DAGA GARIN DISINA YAYIN DA DAN MAJALISA MAI WAKILTAR MAZABAR SHIRA HON. BELLO MU'AZU SHIRA YA SAMU HALATTAR TA...
27/02/2021

KAI TSAYE DAGA GARIN DISINA YAYIN DA DAN MAJALISA MAI WAKILTAR MAZABAR SHIRA HON. BELLO MU'AZU SHIRA YA SAMU HALATTAR TARON DAURIN AURE 'YA GA SAKATAREN JAM'IYYAR APC NA JIHAR BAUCHI.
-------------------------------------------------------
27th February, 2021
Hon. Bello Mu'azu Shira yana d'aya daga cikin manyan bak'in da s**a samu halartar addu'ar daurin auran tare da sauran manyan bak'i kamar haka:
ALHAJI UBA AHMAD NANA
DR. MUSA BABAYO (TALBAN KATAGUM)
HON FARUQ MUSTAPHA
HON. KANI ABUBAKAR FAGGO
HON. SALEH HODI DISINA

Muna addu'ar fatan alkairi da zaman lafiya ga wannan aure.

Wallafawa... ✍️
ANA TARE MEDIA FORUM

AYAU NE HON. BELLO MU'AZU SHIRA AKA BASHI SARAUTA A FADAR KATAGUM MAI SUNA(MAI FADAN KATAGUM).--------------------------...
15/02/2021

AYAU NE HON. BELLO MU'AZU SHIRA AKA BASHI SARAUTA A FADAR KATAGUM MAI SUNA
(MAI FADAN KATAGUM).
-------------------------------------------------------
15th February, 2021.
A yammacin yau ne mai martaba sarkin katagum ya turo wakilan sa daga masarautar domin tabbatar da Hon. Bello Mu'azu Shira a matsayin 'MAI FADAN KATAGUM'. Wakilan masarautar sunyi jawabi mai ratsa jiki tare da isar da sak'on mai martaba ga wakilin maza6ar shira a majalisar jahar Bauchi domin ALLAH ne yabashi wannan sarautar tare da biyayyar sa ga masarautar.

Honourable yanuna farin cikin sa bisa samun wannnan sarautar da aka bashi tare da isar da sak'on godiyar sa ga mai martaba sukuma wakilan yana musu fatan kuma wa gida lafiya.

ALLAH Yasaka wa mai martaba sarkin Katagum ALLAH yakara daukaka masarautar sa yakuma kare dukkan sharrin masu sharri yakuma zaunar mana da kasar mu lafiya. Ameen.
Wallafawa......✍️
ANA TARE MEDIA FORUM

Address

Shira

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ANA TARE MEDIA FORUM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share