Ruggar Malam

Ruggar Malam Ruggar Malam is located in Dandin Mahe ward, Shagari local government of Sokoto State, Nigeria.

Ilahirin al'ummar Ruggar Malam nayi ma mai girma honourable  Dan Majen Yabo Barka da Sallah.  Allah karɓi ibadan mu.Haka...
22/03/2026

Ilahirin al'ummar Ruggar Malam nayi ma mai girma honourable Dan Majen Yabo Barka da Sallah. Allah karɓi ibadan mu.

Haka kuma muna tunatar da mai girma honourable game da aikin Assibiti. Allah bashi ikon kammalawa. Amin thumma Amin.

/Shagari4Danmaje

 Umar Dandin Mahe Muna taya ka murna. Allah tsare maka ita. Congratulations 🎉
09/02/2026

Umar Dandin Mahe

Muna taya ka murna. Allah tsare maka ita.

Congratulations 🎉

'i Ginga Yariman GingaMuna taya ka murna. Wannan kyautar tace da ta  nuna ƙoƙari da jajircewarkar ka wurin ganin cigaban...
02/02/2026

'i Ginga Yariman Ginga

Muna taya ka murna. Wannan kyautar tace da ta nuna ƙoƙari da jajircewarkar ka wurin ganin cigaban yankin ka.

Dan Majen Yabo muna godiya.

Go again!

 Bala Dandin MaheMuna taya ka murna. Allah albarkaci wannan aiki da Mai girma honourable  Yusuf Yabo (AKA Dan Majen Yabo...
30/01/2026

Bala Dandin Mahe

Muna taya ka murna.

Allah albarkaci wannan aiki da Mai girma honourable Yusuf Yabo (AKA Dan Majen Yabo ) ya baka. Masha Allah.

Ruggar Malam na taya ku murnar kammala karatun Diploma a makarantar Ummaru Ali Shinkafi Polytechnic, Sokoto. Muna muku f...
19/12/2025

Ruggar Malam na taya ku murnar kammala karatun Diploma a makarantar Ummaru Ali Shinkafi Polytechnic, Sokoto. Muna muku fatan Alkhairi.

Haka kuma muna masu fatan zaku kasance ambassadors na gari wurin wakiltar Ruggar Malam. Congratulations, boys! 🎓 🎓

Update!Cigaba da ginin Assibiti da ke gudana a ƙarƙashin jagorancin mai girma honourable Dan Majen Yabo a nan garin Rugg...
15/12/2025

Update!

Cigaba da ginin Assibiti da ke gudana a ƙarƙashin jagorancin mai girma honourable Dan Majen Yabo a nan garin Ruggar Malam

-again

Alhamdulillah, Godiya ta tabbata ga Allah!Muna miƙa godiya ta musamman ga duk wanda ya halarci wannan taro, ko yayi mana...
13/12/2025

Alhamdulillah, Godiya ta tabbata ga Allah!

Muna miƙa godiya ta musamman ga duk wanda ya halarci wannan taro, ko yayi mana addu'a ko kuma ya ba da gudummawa don ganin nasarar kammala Walimar Alkur'ani da aka gabatar a yau a Makarantar Malam Modibbo Ruggar Malam.

Zuwan ku da addu'o'in ku sun kasance masu matuƙar muhimmanci a gare mu. Muna roƙon Allah Ya saka muku da alkhairi, kuma Ya karɓi dukkan ƙoƙarin mu. Amin.

Assalamu Alaikhum.Muna Sanar da 'Yan Uwa, Masoya Maza Da Mata Sanarwar Walimar Saukar Alqur'ani Wadda Za'a Gabatar Insha...
06/12/2025

Assalamu Alaikhum.

Muna Sanar da 'Yan Uwa, Masoya Maza Da Mata Sanarwar Walimar Saukar Alqur'ani Wadda Za'a Gabatar Insha Allahu Anan Garin Ruggar Malam Zawiyyar Maulanmu Sheikh Malam Modibbo Sahabi.

Insha Allahu Za'a Gabatar Da Walimar A Ranar Assabar 22/6/1447 Daidai Da Watan December 13/12/2025.

Allah Bamu Ikon Halartar Wannan Walimah. Amin thumma Amin.

Gani da ido 👀 ya...kori ji!Agaisheka mai girma honourable DDan Majen Yabo Agaishe ka jagora nagari Al'ummar RRuggar Mala...
01/12/2025

Gani da ido 👀 ya...kori ji!

Agaisheka mai girma honourable DDan Majen Yabo

Agaishe ka jagora nagari

Al'ummar RRuggar Malamda kewaye na godiya.

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un 🥹Bisa ga rasuwar Babban Malamin Musulunci, marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi (RTA)...
28/11/2025

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un 🥹

Bisa ga rasuwar Babban Malamin Musulunci, marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi (RTA)

Muna mika saƙon ta’aziyya da jajantawa ga iyalan gidan Maulanmu marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, da almajiransa, da dukkan al’ummar Musulmi, musamman ma 'yan uwanmu mabiya Ɗarikar Sufanci (Sufis) a Najeriya da ma duniya baki ɗaya.

Rasuwar Sheikh babban rashi ne ga al’ummar Musulmi, musamman ga Ɗarikar Tijjaniyya, saboda gudummawar da ya bayar wajen yaɗa Sunnah, koyar da Alkur'ani, da kuma kiyaye zaman lafiya.

Muna roƙon Allah (SWT) da Ya jiƙan Shehi, Ya gafarta masa, Ya sanya Aljanna Firdausi ce makomarsa.

Allah Ya ba mu haƙurin jure wannan babban rashi.

Amin Thumma Amin.

RRuggar Malam
28th November, 2025.

Address

Ruggar Malam, Dandin Mahe Ward
Shagari
851103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ruggar Malam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category