25/05/2017
Daga Wakilinmu Abbas Abubakar Tudun Wada
A Jiyane Dan Majalisar jahar Kano State House of Assembly Mai Wakiltar Tudun wada Hon. Abdullahi iliyasu Yaryasa Yayi Rabon jari Naira 50,000 Kowane daga cikinsu Excoss Na Mazabun da s**a hada Burum Burum,Baburi, Dalawa ,Shuwaki dake Karamar Hukumar Tudun wada da Kuma Mata sun amfana da Attamfofi Gala Gala.