Hon. Saddam Fulatan for Rogo State Assembly 2027

Hon. Saddam Fulatan for Rogo State Assembly 2027 Wannan shafi ne na kamfen na Hon. Tafiya ce ta gaskiya, haɗin kai da ci gaban al’umma.

Saddam Fulatan domin kujerar Dan Majalisar Jiha ta Karamar Hukumar Rogo 2027 a karkashin jam’iyyar ADC, ƙarƙashin tafiyar Kwankwasiyya.

25/05/2026

Alhamdulillah

Nigeria will be OK✅ in sha Allah.
23/05/2026

Nigeria will be OK✅ in sha Allah.

08/05/2026

Kwankwasiyya CE Akidarmu, Wani Tsari Baya burgemu✍️

08/05/2026

Alkalin Kotun tarayya da ke Abuja, Mai shari’a Emeka Nwite ya dage sauraron shari’ar rikicin shugabancin jam’iyyar ADC har sai baba ta gani.

Hakan ya biyo bayan bukatar da masu shigar da kasa s**a gabatar na neman a sauya musu alkali.

A makon da ya gabata ne kotun koli ta yanke hukunci kan dambarwar shugabancin ADC, inda ta dawo da shari’ar kotun tarayya.

Assalamu Alaikum wa Rahmatullah 🤲A wannan rana mai albarka ta Juma’a, muna miƙa saƙon fatan alheri ga al’ummar Karamar H...
08/05/2026

Assalamu Alaikum wa Rahmatullah 🤲

A wannan rana mai albarka ta Juma’a, muna miƙa saƙon fatan alheri ga al’ummar Karamar Hukumar Rogo da jihar Kano baki ɗaya.

Muna roƙon Allah (SWT) Ya kawo mana zaman lafiya, haɗin kai, shugabanci nagari da ci gaban al’umma.

Hakika, tafiya ta gaskiya tana buƙatar haƙuri, addu’a da jajircewa domin cimma burin al’umma.

Hon Saddam Sani Umar na ci gaba da jajircewa wajen ganin an samar da ingantaccen wakilci da cigaba ga al’ummar Rogo.

Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya albarkaci wannan tafiya, Ya kuma ba mu nasara a gaba.

🕌 Juma’a Mubarak🕌

04/05/2026

Masu niyyar sake zaben wanda ya maida farashin litar petur daga N197 zuwa N1,400 Allah Ya ganadda ku. Mu kam bamu babu shi!!

Address

Rogo
704

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Saddam Fulatan for Rogo State Assembly 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share