Muhammad Auwal Wada

Muhammad Auwal Wada Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammad Auwal Wada, Haɗeja Road, Ringim.

KOYAR DA KANANAN SANA'O'I DOMIN DOGARO DAKAI, TA HANYAR BUDE MANA IDO AKAN ABUBUWAN DA ZAMU IYA A ILIMANCE, GWADAWA, TSAYUWA AKAN TSARI MAI TASIRI DA KUMA DOGON ZANGO, BUDE HANYOYIN SAMUN KUƊI HALAK.
Ƙanan sana'o'i sune hanyoyi ciyar da al'umma gaba.

SANA'A BA SAI DA BABBAN JARI BTSARI , JAJIRCEWA DA KUMA HAKURI.
09/01/2026

SANA'A BA SAI DA BABBAN JARI B
TSARI , JAJIRCEWA DA KUMA HAKURI.

ME KAKE YI YAU DA ZAI CANZA RAYUWARKA GOBE?” 👉 Mutane da yawa suna jiran canji yazo musu ba tare sunyi aiki ba ▶️ Da ras...
08/01/2026

ME KAKE YI YAU DA ZAI CANZA RAYUWARKA GOBE?”

👉 Mutane da yawa suna jiran canji yazo musu ba tare sunyi aiki ba

▶️ Da rashin sanin cewa👉

👉Changi kuma yana jiran aikine

KASAN CEWA: Bakowane aka hallice shi dan suri baKasan cewa wasu dan tsari aka haife su. Hmmm 🤔 shin kuwa kana da tsari, ...
07/01/2026

KASAN CEWA:
Bakowane aka hallice shi dan suri ba
Kasan cewa wasu dan tsari aka haife su.
Hmmm 🤔 shin kuwa kana da tsari, kayi tunani da kyau

Bawai lallai ne kayi sauri a rayuwa ba
Ba kuma lallai kayi fice da wuri a rayuwa ba
AMMA TABBAS ZAKAI NISA IDAN KA TSAYA AKAN TSARI.

Abin da zaka fara tunani ina da tsari, in idan ina da tsari ina binshi, idan baka bin tsarin ka to mene dalilin? A hanka li zaka gane idan kayi following din shafin nan.
_Muhammad Auwal wada

Yawancin matasa suna jiran kudi kafin su fara sana’a.  Amma gaskiya ita ce:👉 Tsari yafi kudi  👉 Ilimi yafi jari  👉 Dagew...
06/01/2026

Yawancin matasa suna jiran kudi kafin su fara sana’a.
Amma gaskiya ita ce:

👉 Tsari yafi kudi
👉 Ilimi yafi jari
👉 Dagewa yafi sa’a

Idan kana da waya da hankali, kana da kayan sana’a.

Tambaya 👇
Wace sana’a kake son fara wa amma kake ta jinkirta?

— Muhammad Auwal Wada

Kayi tunani da kyau. BA KAINE MATSLARBA KANKA BA, TSARI NE BAKA DA SHI.Kuma KANA DA HAZAƘA, AMMA KYAKKYAWAN TSARI NE MAT...
05/01/2026

Kayi tunani da kyau.
BA KAINE MATSLARBA KANKA BA, TSARI NE BAKA DA SHI.
Kuma
KANA DA HAZAƘA, AMMA KYAKKYAWAN TSARI NE MATSALARKA
Kayi tunani da kyau.
🔸Kana da ideas amma basa aiki
🔸Kataba tunanin ɗaukar abu guda ɗaya ka gwada
🔸ka taba ci gaba da gwada shi
▶️ka taba maida abu ɗaya yau da kullum

▶️ Ba iya idea ba kwai kyakkyawan tsari

▶️ Ba Surutuba kaci gaba da gwadawa.

Wannan shafin zai mai da hankali wajen bayani da gwadawa, ba motivation kadai ba. Aiki a bayyane.
Kayi tunani da kyau, in har ka yarda kabi shafin.
-Muhammad Auwal Wada
Sana'a/tsari/ aiki a bayyane.

ASSALAMU ALAIKUM YAN'UWANA MATASA 🤝Sunana Muhammad Auwal Wada.Na bude wannan shafi ne domin jan hankali tare da taimakwa...
04/01/2026

ASSALAMU ALAIKUM YAN'UWANA MATASA 🤝
Sunana Muhammad Auwal Wada.

Na bude wannan shafi ne domin jan hankali tare da taimakwamatasan mi na arewacin Nigeriya da suke da hankali da ƙwazo, amma suke fama da rikicewar al'amurra rayuwa saboda rashin tsari.
Gaskiya mai ɗaci guda daya ita ce 👇

👉 Ba lalacewa kayi ba.
👉 Ba ka makara ba.
👍 Rashin tsari ne kawai.

Wannan shafi, zai dinga koyar da TSARI MAI SAUƘI wanda ya kunshi abubuwa 3:
🔹 1️⃣ Abu ɗaya a rana kuma lokaci guda
– Kada ka yi abubuwa da yawa lokaci guda
– Yin Abu guda ɗaya a rana kuma yin shi da kyau kuma da tsari. Sannan kuma da gaske
🔹 2️⃣ Hanya ɗaya a lokaci guda
– koyi sana'a guda, ko skill guda a lokaci guda sai ka dage akanata ta hanyar ɗiban isasshen lokaci.
– Ba canzawa kullum
🔹 3️⃣ Fitar da aiki, ba buri kawai ba
– Aiki yafi magana
– Ƙanana abubuwan amma kullum
Zamu hada wannan tsari da: ✅ Sana’o’i masu sauƙin farawa
✅ Shawarwari ga matasa
✅ Gaskiyar rayuwa, ba motivational surutu ba
Idan kana iya abubuwa da yawa amma baka ganin ci gaba — wannan shafi naka ne.
📌 Bi shafin
📌 Karanta post a hankali
📌 Ka fara gyara kanka yau, ba gobe ba
— Muhammad Auwal Wada
Sana’a & Self-Reliance Mentor

01/11/2025

Mijin Khadijah, Angon Aisha,
Abban Fatimatu,
Kakan Hassan da Hussaini..
Muhammadu Rasulillahﷺ

29/10/2025

Muhammadur
Rasulullah 💟
. a.w

14/10/2025

fara daga yau ba se gobe

FARA YAU BA SE GOBE BA      #
09/07/2025

FARA YAU BA SE GOBE BA



#

Kananun Sana'oin Hannu dan Dogaro da kai
09/07/2025

Kananun Sana'oin Hannu dan Dogaro da kai

Address

Haɗeja Road
Ringim

Telephone

+2349024383263

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Auwal Wada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Muhammad Auwal Wada:

Share