Sheikh abubakar mahamud gumi mosque rigachikun

Sheikh abubakar mahamud gumi mosque rigachikun Opposite policestation Near zaria road

29/03/2017

Assalamualaikum

22/04/2016

Juma'a mubarak

06/04/2016

assalamu alaikum

28/08/2015

Juma'at mubarak

14/08/2015

assalamu alaikun ya jama'atul muslimin,kamar yanda aka bada sarwan wa'azi amasallacin malam safiyanu dake gabashin rigachikun karkashin jagoranci haddadiyan kungiyar jama'atul izalatul bid'a wa ikamatuss sunna na gundumar rigachikun,to yanzu haka mun saurari wa'azi daga bakin malumma,ya allah kabamu ikon amfani da abinda aka karantar,su kuma malamai allah kabasu ikon jajir cewa,da cigaba da ayukkan addini.

07/08/2015

assalamu alaikum ya jama'atul muslimina,a yau ne bayan gama sallan juma'a aka sanar da wa'azi da kuma kaddamar da shuwagabanin kungiyar jibwis na gundumar rigachikun,to a yanzu haka an gama basu shaidar cancanta,kuma yanzu haka ana cigaba da gudanar da wa'azi,ya allah kabasu ikon cin jarabawanan,tare damu gabaki daya.

06/08/2015

Assalamu alaikum 'yan uwa musulmai ina maku gaisuwa irin ta addinin musumunci,insha'allahu gobe take juma'a,kuma yana da kyau mutum ya je masallaci da wuri,domin ya saurari khuddaba,kuma daga lokacin da ladan ya kira sallah,to duk wata cinikayya ta zama haramun,har sai an sakku sallah,dan haka nake bamu shawara damu rin ka kiyayewa,dan musa mu rabauta ranan gobe kiyama,allah ka bamu ikon gyarawa,kuma kasa dmu d alkr.

30/07/2015

Assalamu alaikum jama'a gode juma'a allah yasa damu da alkairin ta.

Address

Zaria Road
Rigachikun

Telephone

08142443838

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh abubakar mahamud gumi mosque rigachikun posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share