Kano media

Kano media wannan page namu zai dinga sanar daku meke faruwa a nigeria musamman a kano insha allah!!

04/08/2024
DA ƊUMI ƊUMI: Kafofin Jaridun kasar Rasha sun sanya labarin yadda ƴan Nigeria suke ɗaga tutar ƙasar tare da neman shugab...
04/08/2024

DA ƊUMI ƊUMI: Kafofin Jaridun kasar Rasha sun sanya labarin yadda ƴan Nigeria suke ɗaga tutar ƙasar tare da neman shugaban kasar ta Rasha Putin yakawo musu ɗauki.

26/04/2024
Hakan na zuwa ne bayan gwamnatin Najeriya ta zargi shafin na Binance da zuzuta farashin musayar kuɗaɗen waje.Ƙarin bayan...
01/03/2024

Hakan na zuwa ne bayan gwamnatin Najeriya ta zargi shafin na Binance da zuzuta farashin musayar kuɗaɗen waje.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/49AG9Ps

Kwamandan Hisbah na jihar Kano Malam Aminu Dauurawa ya sauka daga mukaminsa na shugabancin Hisbah.Hakan na zuwa ne kwana...
01/03/2024

Kwamandan Hisbah na jihar Kano Malam Aminu Dauurawa ya sauka daga mukaminsa na shugabancin Hisbah.

Hakan na zuwa ne kwana guda da gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bayana rashin gamsuwarsa a kan yadda Hisbah ke
gudanar da ayyukanta. Sheikh Daurawa ya ce gwiwarsa ta yi sanyi ba zai iya ci gaba da wannan aikin ba.

Mene ne ra'ayinku?

@

If you're still love Nigeria please beat my like bottol
08/02/2024

If you're still love Nigeria please beat my like bottol

𝐇𝐎𝐖 𝐓𝐎 𝐑𝐄𝐒𝐏𝐄𝐂𝐓 𝐘𝐎𝐔𝐑𝐒𝐄𝐋𝐅🗣❤️📚1. Stop looking for who is not looking for you.2. Stop begging.3. Stop saying more than is ne...
18/06/2023

𝐇𝐎𝐖 𝐓𝐎 𝐑𝐄𝐒𝐏𝐄𝐂𝐓 𝐘𝐎𝐔𝐑𝐒𝐄𝐋𝐅🗣❤️📚

1. Stop looking for who is not looking for you.
2. Stop begging.
3. Stop saying more than is necessary.
4. When people disrespect you, confront them immediately.
5. Don't eat other people's food more than they eat yours.
6. Reduce how you visit some people, especially if they don't reciprocate.
7. Invest in yourself. Make yourself happy.
8. Stop entertaining gossip about other people.
9. Think before you talk. 80% of how people value you is what comes out of your mouth.
10. Always look your best. Dress the way you should be addressed.
11. Be an achiever. Get busy with your goals.
12. Respect your time.
13. Don't stay in a relationship where you don't feel respected and valued. Walk away.
14. Learn to spend money on yourself. That's how people will learn to spend on you.
15. Be scarce sometimes.
16. Be a giver more than a receiver.
17. Don't go where you are not invited. And when invited, don't overstay your welcome.
18. Treat people exactly the way they deserve.
19. Except they owe you money, two call attempts are enough. If they value you, they will call you back.
20. Be good at what you do. Be the best.

Kindly follow my page 🙏

Thanks for reading...

09/04/2023

Yazama wajibi duniyar Musulumci ta taimakawa palestinawa a tsakaninsu da isra'ila inji Shugaban kasar Turkiya.

Erdogan Shugaban kasar Turkiya ya fadawa Shugaban kasar Iran Ibrashim Ra'esi a tattaunawar da s**ai kan shanyo kan matsalar da palestinawa ke fuskanta a hannun jami'an tsaron isra'ila a gurin bauta.
......

Wannan shine karo na farko wadda kasashen 2 masu karfin makamai a duniya a bangaren larabawa s**ai irin wannan yunkurin.

A yanzu kasahen larabawan dake gabas ta tsakiya nata yunkurin samun hadin Kai a junansu tun bayan hadewar Iran da Saudiya.

Zaman na shugabannin ya farune bayan da jami'an tsaron isra'ilan s**aikai wani harin ta'addanci a masallacin Qudus a kwana 2 da s**a gabata.

JASAM PRESS
313

28/03/2023

•Ina da burin zuwa Umrah da Azumi, Allah ya cikamin burina kafin watan nan ya ƙare 🤲

•Sarkin Mawaƙan Siyasar Nigeria Dauda Kahutu Rarara ya raba tallafin buhun shinkafa da taliya da kuɗi wa mabuƙata a ungu...
28/03/2023

•Sarkin Mawaƙan Siyasar Nigeria Dauda Kahutu Rarara ya raba tallafin buhun shinkafa da taliya da kuɗi wa mabuƙata a unguwarsa dake birnin Kano.

Allah ya saka masa da alheri.

Alhamdulillah Musulunci ya samu karuwa. Kafin yanzu sunanta Abi Goodman a jihar Bauchi take, amma yanzu ta koma Hafsat b...
27/03/2023

Alhamdulillah Musulunci ya samu karuwa.

Kafin yanzu sunanta Abi Goodman a jihar Bauchi take, amma yanzu ta koma Hafsat bayan ta karbi addinin musulunci.

Muna yi mata addu'ar Allah ya dauwamar da ita a cikin musulunci, Allah ya cigaba da daukaka musulunci da musulmai.

"Haramun Ne Tsawwalla Farashin Kayan Masarufi Lokacin Ramadan" Nasihar Shugaba Buhari Ga Yan Kasuwa  Shugaba Muhammadu B...
23/03/2023

"Haramun Ne Tsawwalla Farashin Kayan Masarufi Lokacin Ramadan" Nasihar Shugaba Buhari Ga Yan Kasuwa

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce al'adar kara farashin kayan masarufi da yan kasuwa ke yi lokacin azumin watan Ramadan ya saba da koyarwar addini.

Shugaban ya bayyana haka ne ranar Laraba lokacin da ya ke taya al'ummar musulmi murnar zagayowar watan azumin Ramadan.

A sakon na fatan alheri don bikin fara gudanar da azumin wata mai alfarma na Ramadan, shugaban ya bukaci musulmi da su yi amfani da watan ''don aikata kyawawan ayyukan musulunci, da kuma kaucewa zunubi.''

A wata sanarwa ta hannun mai taimaka masa a fannin yada labarai, Mallam Garba Shehu, shugaba Buhari ya ce: ''Bari mu yi amfani da wannan damar don aikata kyawawan ayyukan koyarwar addinin musulunci, kamar kyautatawa da taimakon dan Adam.''

Shugaban ya cigaba da cewa, ''Wannan babbar dama ce ta komawa ga Allah da kuma gujewa shedancin da zai cutar da al'umma.''

Buhari ya ce: ''Ramadan lokaci ne da ake kauracewa ci da sha daga fitowar rana zuwa faduwarta, wanda ke janyo talaka da mai kudi su dandana irin yanayi guda, don karfafa alaka tsakanin ma su kudi da marasa kudi.''

Shugaba Buhari ya ce: ''A yayin da mu ka fara azumin kwana 30, mu tuna cewa Ramadan ba lokaci ne na kauracewa ci da sha kadai ba, lokaci ne na kauracewa duk wani shedanci da rashin kyautatawa da ke cutar da al'umma.

Ina sane da irin halayyar da wasu yan kasuwa ke yi na kara farashin kayan masarufi, ciki har da kayan abinci a farkon kowanne azumin Ramadan.

Wannan halin ya saba da watan Ramadan da kuma shari'ar musulunci.'' Shugaba Buhari ya kara da cewa:

''Yayin gudanar da wannan muhimmiyar ibada a rayuwar musulmi, mu rabawa marasa karfi kayan abinci don su samu irin ni'imar da mu ke ciki, Allah ya na ninka ladan ayyukan alheri.''

Address

Layin Dan Sharai Rurum
Rano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share