Potiskum

Potiskum Potiskum originally Pataskum, being derived from two (2) Ngizim Language Wordings-- Pata and Skum.

This place is situated in Yobe, Nigeria, its geographical coordinates are 11° 42' 43" North, 11° 4' 11" East and its original name (with diacritics) is Potiskum. See Potiskum photos and images from satellite below, explore the aerial photographs of Potiskum in Nigeria. Potiskum hotels map is available on the target page linked above.

ALLAH YAYIWA ALH USMAN MAI FATA (ZANNA KALOMAN PATASKUM) RASUWA. JANAIZA YAU 8/4/2026 DA KARFE HUDU DA RABI NA YAMMA (43...
08/04/2026

ALLAH YAYIWA ALH USMAN MAI FATA (ZANNA KALOMAN PATASKUM) RASUWA. JANAIZA YAU 8/4/2026 DA KARFE HUDU DA RABI NA YAMMA (430PM)A KOFAR FADAN MASARAUTAR PATASKUM , GASHUA ROAD, POTISKUM

Mai Martaba Sarkin Potiskum, Alhaji Umaru Bubaram Ibn Wuriwa Bauya, ya tabbatar da sarautun gargajiya ga mutane uku (3) ...
28/03/2026

Mai Martaba Sarkin Potiskum, Alhaji Umaru Bubaram Ibn Wuriwa Bauya, ya tabbatar da sarautun gargajiya ga mutane uku (3) bisa cancanta.

Wadanda aka tabbatar sun hada da
Prof. Usman Muhammad Dakasku a matsayin Madakin Potiskum,
Hakimi Adamu Abubakar Bataba a matsayin Zarma-Gana,
Alhaji Sani Umaru Badejo a matsayin Marusan Potiskum.

Sallar Eid Fitr na 2026 a Masarautar potiskum.Sallah mai dogon baya.Allah Ya maimaita mana. Amin.
23/03/2026

Sallar Eid Fitr na 2026 a Masarautar potiskum.

Sallah mai dogon baya.

Allah Ya maimaita mana. Amin.

23/03/2026

Scion of Khurso Bin Harun and the Defence Shield of Western Kanem; HRH Mai Potiskum Mai Umar Bubaram Ibn Wuriwa Bauya OON

👍Sourced from the works of Herbert Richmond Palmer

Innalillahi Wa'inna ilaihirraji'un May the departed soul of Alhaji Hassan Bula (Madakin Potiskum)  Rest in Jannat.Funera...
19/03/2026

Innalillahi Wa'inna ilaihirraji'un

May the departed soul of Alhaji Hassan Bula (Madakin Potiskum) Rest in Jannat.

Funeral prayers is scheduled today 19th March, 2026 at Potiskum Emirate Council Palace by 4:30pm

18/03/2026
Jiya Litinin, Maimartaba Sarkin potiskum Mai Umar Bubaram Ibn Wuriwa Bauya OON yayin shan ruwa tare da Marayu a fadar Ma...
18/03/2026

Jiya Litinin, Maimartaba Sarkin potiskum Mai Umar Bubaram Ibn Wuriwa Bauya OON yayin shan ruwa tare da Marayu a fadar Masarautar potiskum. Dafatan Allah Ya rayasu bisa tafarki Nagari. Amin.

15/03/2026

Mai Martaba Mai Potiskum,
Alhaji Dr. Umaru Bubaram Ibn Wuriwa Bauya, OON.

A madadin Media Committee na JIBWIS Potiskum LGA (NHQ Jos), muna mika sakon godiya da jinjina bisa irin hidimar da kake yi mana a kowace shekara.

Allah Ya saka da alkhairi, Ya kara maka lafiya, nisan kwana da daukaka. 🤲

Happy Moment
05/03/2026

Happy Moment

2297 likes, 19 comments. Check out Huzzy18’s video.

SANARWA SANARWA:Ana sanar da daukacin al’umma cewa Potiskum Emirate Council (Pataskum) ta amince tare da tabbatar da bad...
03/03/2026

SANARWA SANARWA:

Ana sanar da daukacin al’umma cewa Potiskum Emirate Council (Pataskum) ta amince tare da tabbatar da bada sabbin Hakiman gundumomi kamar haka:

Alhaji Yusuf Umar (Kaigaman Potiskum) a matsayin Hakimin Ngojin,

Alhaji Adamu Abubakar Bataba a matsayin Hakimin Yindiski,

Yarima Abdullahi Umaru Bubaram (Shattima Lardima) a matsayin sabon Hakimin Yarimaram.

Majalisar Masarautar Potiskum tana kira ga duk masu ruwa da tsaki, shugabannin al’umma da mazauna yankunan da abin ya shafa da su bai wa sabbin Hakiman hadin kai da goyon baya da ya dace domin su gudanar da ayyukansu yadda ya kamata, bisa ga al’adu da tsarin gudanarwar Masarautar.

BADEJO
Pataskum Emirate Media
Potiskum, Jihar Yobe.

Address

Potiskum

Telephone

+2348028121967

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Potiskum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share