La uzuru Illah uzurul qur'ani

La uzuru Illah uzurul qur'ani 'ANI SOYAYYAR ANNABI qur'ani Babban littafi

Wannan babbar Ni'ima ce
05/07/2021

Wannan babbar Ni'ima ce

28/10/2020

Muyita hakuri da yan uwa

22/09/2020
 'ani_012  🌾🌾. Alhamdulillahi Ala kulli hali Godiya ta tabbata  Ga Allah madaukakin sarki 🌾🌾.  Salati Da yabo Sukara Tat...
08/09/2020

'ani_012

🌾🌾. Alhamdulillahi Ala kulli hali Godiya ta tabbata Ga Allah madaukakin sarki

🌾🌾. Salati Da yabo Sukara Tattara Ga Annabi Muhammad saw Da Sahabansa Tsarkaka

🌿🌿. To jama'a Dama Wallahi Wani Abune Yake ban mamaki Amma kuma Ba'abun Mamaki bane A lamarin ubangiji

🌿🌿. Alqur'ani Nide Shine wlh gatana Daga nace Allah yaymin Dan Alqur'ani wlh Sai kaga yamun

🌾🌾. Iko sai Allah wani Girman Wlh sai Alqur'ani Dama shi hakane Takensa

πŸ€πŸ€. Ψ§Ω„Ω‚Ψ±Ψ‘Ψ§Ω† Ψ§Ω„ΩƒΨ±ΩŠΩ… Ω„Ψ§ ΩŠΩ…Ψ³Ω‡ Ψ§Ω„Ψ§Ψ§Ω„Ω…Ψ·Ω‡Ψ±ΩˆΩ†
Alqur'ani Kenan wlh Yanada Girma Har Agun Allah

🌏

Zamuci gaba insha Allah

πŸ‘³

 🌾🌾. Dalilin Qur'ani  Ba'abunda Bamu samuba Aduniya🌾🌾. Allah Yabamu lafiya Ya Bamu Arxiki Dadai Gwargwado 🌾🌾. Yabamu kwa...
13/02/2020



🌾🌾. Dalilin Qur'ani Ba'abunda Bamu samuba Aduniya

🌾🌾. Allah Yabamu lafiya Ya Bamu Arxiki Dadai Gwargwado

🌾🌾. Yabamu kwanciyar Hankali Da xaman lafiya

🌾🌾. Yabamu Hankali Sabanin Wasunmu

🌾🌾. Uwa uba Munsamu Soyayyar Wanda Akeso Allah yaso mutun Annabi Muhammad saw



πŸ‘³πŸ‘ŠπŸ‘³πŸ‘Š

Imam Yusuf NigaπŸ‘³πŸ‘³πŸ‘³  Akullum Fada mana yake Murike Alqur'ani Ba Rukon Wasaba Domin Alqur'ani Shine Tsiranmu Duniya Da Lah...
11/02/2020

Imam Yusuf NigaπŸ‘³πŸ‘³πŸ‘³

Akullum Fada mana yake
Murike Alqur'ani Ba Rukon Wasaba

Domin Alqur'ani Shine Tsiranmu Duniya Da Lahira

.... Sani_na_Yusuf _NigaπŸ‘ŠπŸ‘ŠπŸ‘Š

 'ani_011πŸŒ™πŸŒ™πŸ‘‰. Maganar Gaskiya 'Yan uwa murike Alqur'ani πŸ‘‰. Wallahi Duk wanda kaganshi yana hutawa A lokacinnan Alqur'ani...
08/02/2020

'ani_011πŸŒ™πŸŒ™

πŸ‘‰. Maganar Gaskiya 'Yan uwa murike Alqur'ani

πŸ‘‰. Wallahi Duk wanda kaganshi yana hutawa A lokacinnan Alqur'ani yarike
πŸ‘‰. Shawarata wallahi mukomawa Allah Da Manzonsa sannan muyi Ruko Da Alqur'ani

🌍

Zamuci gaba insha Allah

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

Address

Tudun Gana
Nguru

Telephone

+2347038508839

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when La uzuru Illah uzurul qur'ani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category