Jama'a Emirate Council - Nabordo

Jama'a Emirate Council - Nabordo Official page of Jama'a Emirate Council with headquarters at Nabordo, Toro Local Government Area of Bauchi State

Ziyarar AGILE ga Mai Martaba Sarkin Jama'a HRH Alh Sulaiman A. Sulaiman.
18/02/2026

Ziyarar AGILE ga Mai Martaba Sarkin Jama'a HRH Alh Sulaiman A. Sulaiman.

JAMA'A EMIRATE COUNCIL......!!!!Maimartaba Sarkin Jama'a yayi kira ga Limamai da su bada muhimmanci wajen karantar da ta...
01/02/2026

JAMA'A EMIRATE COUNCIL......!!!!

Maimartaba Sarkin Jama'a yayi kira ga Limamai da su bada muhimmanci wajen karantar da tarbiya dakuma zaman lafiya tsakanin al'ummu lokacin tafsirin watan Ramadan maizuwa. Yakuma yi kira kan karantar da muhimmancin Ilimin addini da na zamani ga Yaya maza da mata. Har Ila yau, yayi kira ga iyaye kan muhimmacin kula da karatun yayansu. Kiran ya fito ta bakin Wakilin Maimartaban wanda kuma Shine Wakilin Jama'a Alhaji Babaji Idris a yayin rufe taron kara wa Juna sani ga Limaman Juma'a, Ladanai dakuma Malamai masu tafsiri da akeyi shekara shekara, wanda kuma ya kasance a Babban Masallacin Juma'a na garin Nabardo.
Har ila yau, Mai martaban yayi kira ga Al'umma da su kasance masu sa ido kan harkar tsaro tare da yin addu'oi kan samun dauwamammen zaman lafiya a yankin Jama'a, Karamar hukumar Toro, Jihar Bauchi da ma kasa baki daya.

Sanarwa:
Jama'a Emirate Media Directorate
01/02/2026

12/01/2026JAMA'A EMIRATE COUNCIL.....Mai Martaba Sarkin Jama'a Alh. Sulaiman A. Sulaiman ya nada sabbin Hakimai guda shi...
16/01/2026

12/01/2026
JAMA'A EMIRATE COUNCIL.....

Mai Martaba Sarkin Jama'a Alh. Sulaiman A. Sulaiman ya nada sabbin Hakimai guda shida (6).
Wadanda aka naɗa sun haɗa da
1. Alh. Hussaini Sulaiman Adamu
(Chiroman Jama'a, Hakimin Nabordo)
2. Alh. Kilishi Muhammad Jumba
(Hakimin Rauta)
3. Alh. Bala Umar (Hakimin Jama'a)
4. Alh. Zubairu Yakubu
(Hakimin Zaranda)
5. Alh. Saleh Umaru
(Hakimin Mara)
6. Malam Yusuf Doma
(Hakimin Palama)

Bikin ya wakana ne a gaban wakilan gwamnatin Jihar Bauchi, karkashin jagorancin Hon. Isah Babayo Tilde Kwamishinan kananan hukumomi da masarautun gargajiya, sauran wakilai sun haɗa da, Kwamishinan al'adun gargajiya, Kwamishinan Ilimi, da sauran manyan jami'an gwamnati.

Anyi addu'o'in neman zaman lafiya, an kuma bada shawarwari na gudanar da mulki cikin adalci.

A yayin jawabin shi, Mai martaba Sarkin Jama'a ya gode wa Mai girma Gwamnan Bauchi Sen. Bala Abdulkadir Mohammed bisa jajircewar shi da faɗa ɗa mulkin masarautun gargajiya. Ya kuma kirayi sabbin Hakimai da suji tsoron Allah wajen gudanar da mulki wa al'ummar su.

Sign:
JAMA'A EMIRATE MEDIA DIRECTORATE
16/01/2026

JAMA'A EMIRATE COUNCILThis is to notify the general public, the Turbaning ceremony of the newly appointed District Heads...
11/01/2026

JAMA'A EMIRATE COUNCIL

This is to notify the general public, the Turbaning ceremony of the newly appointed District Heads of Jama'a Emirate.

Sign:
Jama'a Emirate Media Directorate
11/01/2026

09/01/2026
09/01/2026
JAMA'A EMIRATE COUNCIL....PHOTOS OF THE DAY, FRIDAY 09/01/2026Sign :Jama'a Emirate Media Directorate
09/01/2026

JAMA'A EMIRATE COUNCIL....

PHOTOS OF THE DAY, FRIDAY 09/01/2026

Sign :
Jama'a Emirate Media Directorate

JAMA'A EMIRATE COUNCIL.... Cikin yardan Allah, AMIRUL UMMAH Alhaji Sulaiman A. Sulaiman ya sami halartar bude babban mas...
09/01/2026

JAMA'A EMIRATE COUNCIL....
Cikin yardan Allah, AMIRUL UMMAH Alhaji Sulaiman A. Sulaiman ya sami halartar bude babban masallacin juma'a na Garin NABORDO.
Wanda Sen. Shehu Buba ya gina
Sign:
Jama'a Emirate Media Directorate
09/01/2026

JAMA'A EMIRATE COUNCIL....MAI MARTABA SARKIN JAMA'A YA BADA SABBIN HAKIMAI TAKARDAR SHAIDAN K**A AIKI (APPOINTMENT LETTE...
06/01/2026

JAMA'A EMIRATE COUNCIL....
MAI MARTABA SARKIN JAMA'A YA BADA SABBIN HAKIMAI TAKARDAR SHAIDAN K**A AIKI (APPOINTMENT LETTERS).

A yayin mika takardun, Mai Martaba Sarkin JAMA'A Alhaji Sulaiman A. Sulaiman Ya bukaci Sabbin Hakiman da su gudanar da mulki cikin gaskiya, hakuri da tsoron Allah.
A karshe yayi addu'ar fatan karin zaman lafiya a kasar Jama'a, Karamar hukumar Toro, Jihar Bauchi da ma Nigeria baki daya.

Ubangiji Allah Ya Taya su Riko

Sign: JAMA'A EMIRATE MEDIA DIRECTORATE
06/01/2026

5/01/2026 JAMA'A EMIRATE COUNCIL... Ziyara ta musamman daga ma'aikatar kiwon lafiya a matakin farko (Primary Healthcare ...
06/01/2026

5/01/2026
JAMA'A EMIRATE COUNCIL...

Ziyara ta musamman daga ma'aikatar kiwon lafiya a matakin farko (Primary Healthcare Agency Bauchi State)
SIGN:
Jama'a Emirate Media Directorate
6/01/2026

Address

Nabordo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jama'a Emirate Council - Nabordo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share