Mubi Politics

Mubi Politics know your right � by having PVC as a indigenous of nigeria

24/01/2026

2027 election
Online voting
A APC
B ADC

30/04/2024

Alkairi danko ne Dumama Gella Shine muke fatan yazama shugaban mu
Umar Niniyo Abubakar

28/04/2024

Iya nazari da mukayi da kuma kula da yadda abubuwa ke tafiya anan garin mubi shine idan baka taimakon al umman garin mubi koda kafito neman wata takara baza mu zabeka ba Dan haka nake neman al uman garin mubi da goyawa hon Dumama Gella baya Dan ceto m3 daga hannun wadan da kansu kawai sukasani da ahalinsu

08/12/2023

The world seems like a dark place now. We are broken. The double standards, the hypocrisy, the apathy, the hate. It’s weighing us down. Yaa Allah! We ask You to grant us the strength to carry on.

Juma'at Mubarak🕌

Yunusmubi cares

29/11/2023

Alhamdulillahi😀

Gari ya waye.
YaaAllah ka Kawo muna alkhairi. Ka kiyaye mu daga dukkan musibun zamani amin.

Ya Allah munfito bakin daga ka taimakemu Allah ka temaki kowa kan sana arsa
27/11/2023

Ya Allah munfito bakin daga ka taimakemu
Allah ka temaki kowa kan sana arsa

27/11/2023

Monday tushen aiki😀

YaaAllah ka kawo muna alkhairi amin.
YaaAllah ka kiyaye mu daga musibun zamani amin.

25/11/2023

Najeriya munada arziki mai yawa.

Inda za'a rika kwatanta yin adalci da gaskiya wallahi sai munfi kowa moriyar rayuwa a duniya.

Address

Adamawa Mubi
Mubi
26427

Telephone

+2349077778539

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mubi Politics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Mubi Politics:

Share