19/12/2014
Matasa, maza da mata a zamfara ya kamata musan abunda ake nufi.akwai aikin yi? Akwai yunwa?Ankara albashi?Manoma da makiya miyassa rashin zama lafiya ya karu?Shin tituna da akeyi budget din 2011 ne koko duk na shekara hudune?ina kudin kananan hukumomi kuma ina na jiha koko harda su ake wadannan aikin na karya.yakamata musan amsar wadannan tambayoyi.