Zauran m abdul

Zauran m abdul Thank you for you

01/01/2026

Ta fuskar mu'amala, ga abu 3 da ya kamata ka daina su a 2026 👇👇👇

02/09/2023

Taskar Nasaba muryar gaskiya ce game da nahiyar Afirka, murya ce don maido da tarihi da al’adu na ainihi.

Manufar ita ce, gina nagartattun tsari ta hanƴar bunƙasa tarihi, al'ada da kuma yawon buɗe Ido, don maido da hanƴoƴi na gaskiya, tunani da salon rayuwa.

Taskar Nasaba, ta wanzu ne don sake duba labaran Afirka don taskacewa, alkintawa, fassarawa, baddalawa, warkarwa, sabuntawa da sake fasali ta hanyar zamani.

Haka nan, ta kuma kasance ne don tunatarwa da ƙarfafa guiwa, domin gyara labaran ƙarya da haifar da bege da canji ga makomar Afirka.

Mun ƙuɗiri aniyar ɗaga muryoyinmu domin ganin martabar Afirka ta dawo, kuma ta hanyar yin hakan za mu iya canja yadda muke ji ko gani game da Afirka a yau.

13/05/2018

Barakallahu Fiikum

28/04/2018

IDO NA

05/08/2017

Assalamu alaikum

when u're making tasbeeh after salah don't just rust through the recitation of subhanallah, walhamdulillah, and Allahu Akbar.
in the first set of 33 think of all the things that Allah did ,does and will do that amazed you, reflect on them and say "subhanallah"

then in the second set of 33,reflect on things you are grateful for,like your health, your family, your job e.t.c and say" Allhamdulillah".

then in the third set of 33,reflect on everything in your life and reminds yourself that no matter what it is,Allah is greater than it, and say "Allahu Akbar", have a nice day to you all.

01/04/2015

ASSALAM ALEKUM

INA mika gaisuwa da jinjina ga daukacin mutanen wannan page dama mutanen qasa ta nigeria hadi da nuna farin ciki da taya murna ga sabon shugaban kasan mu wato general muhammad buhari Allah ya bashi ikon yin mulkinsa cikin adalci da rikon amana ameen summa ameen

17/12/2014

Ban manta daku ba kunanan araina ina tare daku

15/10/2014
09/08/2014

ALUSHA
fitowar farko 1
daga taskar m abdul

Allahu akbar masu iya magana s**a ce "sabo dayi gawa da gatsine"ALUSHA Dai yana chan yakasa tsaye ya kasa zaune yana ta neman wata hanyar da za asamu wata abokiyar rayuwa,ana nan cikin haka wata rana sai ya kai wa abokinsa AMIL ziyara s**a fito da benci s**a zauna suna hira,chan sai ga wasu yan mata guda uku sun jero daya bayan daya za su shige.koda yan matan nan s**a kusa zuwa daf da su,sai Alusha yace kai Amil gaba ko baya ko tsakiya?sai shi kw yace wai ai duk cikinsu bb ta yarwa inda zasu samu. Su kuwa yan matan sai s**a yi kunnan uwar shegu kamar basu ji abinda s**a fada ba.
Bayan yan matan sun sake dawowa zasu wuce,sai Alusha ya ce da Amil 'kai arashn tayi fa ake barin araha 'Amil sai yayi murmushi ya ce ,a wajen km tayi ake mutum yake zurma kansa ba,ALUSHA yace E,naji ni dai sai na dan latsa ko zata kai min .da isowar yan matan sai Alusha ya yi wuf da sauri ya tashi ya sha gabansu ya ce, wai ku wace irn zirga zirga kk mana anan ne?in bata kky ai sai kuyi magana asa ku ahanya ko?sai karamar ciknsu ta tsaya su kuma sauran s**a wuce ta kalle shi kasa da sama tace,kai kuma waye kai gadin wannan hanyar aka baka ne ko kuwa?kafin ya buda baki ya bata amsa sai sauran yan matan da s**a wuce s**a ce 'don Allah Aliya ki manta da shi ki zo mu tafi. Bala ne.
Shi kuma Amil da jin sun fadi sunanta, sai ya taso ya ce. 'ai kuwa abin ya dace ,ke Aliya shi km Alusha.ita kuma data ji haka.kaunarsa sai ta shga ranta ta dan fara yin murmushi tana kallonsa,kallo na hakika ta ga babu shakka duk inda kyakkyawan saurayi yake shi ma ya kai, sai tace don Allah daga yau ku dinga sanin wadanda za ku dinga tarewa .amma yanzu kaci albarkacin sunan naka. Ba don haka ba, da ko kah waye sai nasa anci mutuncinka yadda gobe in ka ga wasu yan mata baza ka sake sha awar tare su ba, Alusha ya ce to na gode , amma zancen cewa zaki sa wai aci min mutunci da kk fada,ai ko ke ce yar sakin garin nan wato M abdul to a wannan lokaci dana ganku ba zan iya rabuwa da ku bance komai ba.musanman akanki don a hakikanin gaskiya a yadda na ganki din nan a ce ayau banji muryarki ba,to ban san yadda zanyi na rarrashi zuciyata har ta iya mantawa da ke ba. Kuma a halin yanzu ma koda zaki sa a soke ni, ni dai bukatata ta biya, tun da ban bar zuciya ta acikin bakin ciki ba,
ita kuma da ta ji ya fadi haka, sai tayi sauri ta hada fuskarta kamar ranta ya baci ta ce, to shike nan ka saurari abinda zai biyo baya. Sai ta juya zata tafi sai ya yi sauri ya rike mayafinta ya sake cewa.........

Kasance tare dani dan jin karshen lbrn..

25/07/2014

THE PROPHET MUH'D (s a w ) said

Time will pass rapidly,
Good deeds will decrease,
Miserlines will increase,
Afflictions will appear,
Much killing!
May Allah make us die with our iman.
The last jumuat in month of ramadan.

Share it to your 5rn or some body.

Address

Potiskum
Manawaji Potiskum

Telephone

+2348068719703

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauran m abdul posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share