LAW and MY Rights

LAW and MY Rights A BAD JUDGE IS FULL OF PREGUDICE

19/05/2022

Alhamdulillah!

Wadannan sune zaratan Lauyoyi Musulmai da s**a tsaya a Kotu domin ganin sun kare Matasan da s**a kashe la'ananna Deborah wadda tayi batanci ga Annabi Muhammad SAW a Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari dake Sokoto.

Lauyoyin na karkashin jagorancin Barista Mustapha Abubakar Mada sun nemi Kotu da ta bada belin Matasan sai dai Kotun ta dage Shari'ar har zuwa ranar Laraba 18/05/2022 domin amsa bukatar belin nasu.

Ana tuhumar Matasan da laifin hadin-kai wajen cin amana (Criminal Conspiracy) da kuma zuga Jama'a wajen tashin hankali (Inciting Public Disturbance).

Allah Ka tsare wadannan Matasa, Ka sanyawa rayuwar wadannan Lauyoyin albarka. Ka kaskantarda dukkanin wadanda s**a yi banza da batanci ga janibin Manzon Allah SAW. Amin

Daga Shafin Sokoto Facts

Katura Zuwa Group Domin Yan Uwa Su Tayasu Da Addu'a

16/06/2021
CRIME AND JUDGMENT!A woman was accused of killing her husband, his body was never found and she was sentenced. Years aft...
20/05/2021

CRIME AND JUDGMENT!
A woman was accused of killing her husband, his body was never found and she was sentenced. Years after serving her jail term, she found out the man is living with another woman.
She went and shot the man several times and he died for real this time around and she was re-arrested for the same murder on the same person.
As a judge, will you look at the case as a fresh murder or will you look at it as a crime she already served the term?
Your comments bellow please.

16/05/2021

WhatsApp Group Invite

A BAD JUDGE IS FULL OF PREJUDICE
23/04/2021

A BAD JUDGE IS FULL OF PREJUDICE

09/04/2021

Majalisar wakilan Najeriya na tattaunawa a kan wani ƙuduri da aka gabatar a gabanta, da ke neman bai wa sojoji mata da takwarorinsu da ke aiki da ƙungiyoyin tsaro a ƙasar damar sanya hijabi idan suna da sha'awa.
Ɗan majalisar da ya gabatar da ƙudurin Saidu Abdullahi ya shaida wa BBC cewa ya gabatar da shi ne don ganin yadda sanya hijabin ke neman zama wani abin muhawara a Najeriya duk da doka ta bayar da damar sanyawa.
Sai dai ya ce ''Ba wai muna maganar Musulunci bane kawai, wannan ƙuduri ya kuma nemi a bada kariya ga dukkan masu bin addinai, don haka ba wai maganar hijabi ba ce ƙadai a cikinsa, don mun san cewa ba Musulmai ne kadai ke fama da matsalar nuna musu wariya ba, har da Kiristoci ma suna fama da wannan matsala, wasunsu ma ba sa iya yin magana''
Ya ƙara da cewa ''akwai wurin da ƙila Kirista zai iya samun kanshi da wataƙila Musulmai ne ke da rinjaye kuma shima ya gamu da irin wannan matsala, don haka wannan kuduri zai sama masa kariya shi ma'' in ji ɗan majalisar

Address

LAYIN MINISTER
Malumfashi

Opening Hours

Saturday 05:00 - 10:00
Sunday 05:00 - 10:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when LAW and MY Rights posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share